Тёмный

Manyan matakan da za su iya cire ‘yan Najeriya daga matsin rayuwa - Wamakko 

BBC News Hausa
Подписаться 582 тыс.
Просмотров 4,9 тыс.
50% 1

Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata a Najeriya, Aliyu Magatakarda Wamakko ya bayyana wasu matakan da za a iya ɗauka da za su kawo wa ‘yan Najeriya sauƙin matsin rayuwar da ake fuskanta.
Ya kuma musanta zargin da ke cewa har yanzu shi ke juya akalar al’amura a Sokoto.

Опубликовано:

 

14 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 18   
@omarsulaimanbello1378
@omarsulaimanbello1378 22 дня назад
Allah yatsimewa duk wanda ake zaluntar Al'uma dashi
@user-dr2gu5dn9t
@user-dr2gu5dn9t 13 дней назад
Amen ya Hayyu ya Qayyum
@muhammadbala2198
@muhammadbala2198 25 дней назад
Allah ya sawake ,talakan Nigeria Allah kadai yasan matsalarsa .Amma sanata Bai fahimci cewa Nigeria babu wani cigaba da akasamuba
@omarsulaimanbello1378
@omarsulaimanbello1378 22 дня назад
Allah yatsinemaka Albarka mugu Azzalumi kanata magana kana kame kame matsalolin Al'uma sunada yawa Amma kodaya baka kawoba dan asara duk irinkune matsalar Al'uma. Allah yakawomana qarshenku dawuri
@Memory_Alkali
@Memory_Alkali 25 дней назад
SAKKWATAWA SUNA BAYANKA, SARKIN YAMMA ALLAH KAMA MA❤
@omarsulaimanbello1378
@omarsulaimanbello1378 22 дня назад
Ahaka anazaluntar mutane dashi sai wani kame kame yakeyi. Allah wadaran naka yalalace
@usmanusmanibrahim2616
@usmanusmanibrahim2616 22 дня назад
To ai shikenan akwai Allah
@alameenAminu-tp5cx
@alameenAminu-tp5cx 24 дня назад
Allah tsaremu nakai dattin Arziki mai kamanta gsky Alu mai Allah❤❤❤
@omarsulaimanbello1378
@omarsulaimanbello1378 22 дня назад
Kutumar uban babanka anashan wahala kana gani yana magana kamar kasar babu wani abu dayake damun Al'uma. Dan shegiya irinkune suke kawowa Al'uma cikas saboda da'alama bakasan kankaba
@nurayunusabbr428
@nurayunusabbr428 25 дней назад
Wannan maganganu naka akwai son rai a ciki Kiri kiri
@mujahidmuhammadtukur2824
@mujahidmuhammadtukur2824 23 дня назад
Ka ji tsohon Allah
@user-uy9dl1yj2p
@user-uy9dl1yj2p 24 дня назад
😭😭😭😭😭😭
@user-xj8cy2xh3l
@user-xj8cy2xh3l 24 дня назад
Wato akwai Yan iska a Nigeria 🇳🇬
@user-dr2gu5dn9t
@user-dr2gu5dn9t 13 дней назад
Darajja mutane is true. Amma dai kamanta gaskiya karyane.
@user-fe4wf6pm4l
@user-fe4wf6pm4l 24 дня назад
Muna fukin banza da yofi kuma makiyin Allah da manzo, manyam banza dagir manku kuna karya,muna rokon Allah da ya kawo muna karshen ku ko mai ma ganinku.
@mdshariftv8254
@mdshariftv8254 25 дней назад
Allah yasawaka Allah yakyaramana kawai
@falalamin7466
@falalamin7466 17 дней назад
Daya daga cikin matsalolinmu na arewa kenan
@falalamin7466
@falalamin7466 17 дней назад
Daya daga cikin matsalolinmu na arewa kenan
Далее
Mahangar Zamani tare da Rahama Sadau
24:04
Просмотров 63 тыс.