Тёмный

Mijin da na aura yace yafi son siririya:Babiyana/Nine Gwanja ba Ado ba yayan Ado gwanja yayi magana 

Tsakar Gida
Подписаться 571 тыс.
Просмотров 24 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

16 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 31   
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn 4 месяца назад
Dasannu maganar Adam A zango yanafituwa❤ ubangiji yasa mudace
@OumouFadila-ch8gm
@OumouFadila-ch8gm 4 месяца назад
Hhhh matsalar aikin shedan kenan, da ace dukiyarka sadaka da temakon marasa karfi kakeyi dayanzu hankalinka kwance, koda baka dauka a duniya ba zaka samu a lahira Allah yasa mu dace,
@ummusahal-hx8di
@ummusahal-hx8di 4 месяца назад
kowa ya dai yyi nagari dan kansa yan uwa muyi kokari mu ribatu da wanan kwanaki 10 na zulhijja masu albarka mu yawaita ibada ambaton Allah dayiwa Manzon Allah salati rayuwa ba komi bace in yau kana raye gobe kuma ka riga ka wuce sai labarinka kawai dan haka kowa ya damu da nasa zunubin Allah ya shiryar damu baki daya
@KhadijaabubakarKhadijaabubakar
@KhadijaabubakarKhadijaabubakar 4 месяца назад
Oh Allah ka rabamu da wata daukakar ma
@habibayakubu1283
@habibayakubu1283 4 месяца назад
Sa'idu ALLAH yakarawa rayuwa albarka❤
@HindatuLawal-s2q
@HindatuLawal-s2q 4 месяца назад
Dama cen Yasan yafi son siririya shine Kuma har ya aureta, hmm yadai sami abunda yake buqata, Allah dai ya kawo sauqi, Amma mafi yawan auren yanzu akwai qalubale aciki daga mazan har matan
@Maryam1234maryam-sh2zl
@Maryam1234maryam-sh2zl 4 месяца назад
Masha Allah
@BashirYusufu
@BashirYusufu 4 месяца назад
To meye nacewa shine asalin gwanja kawai ya hakura yakama wata Sana'a sarki goma zamani goma in lokacinka ya wuce walh yawuce.
@habibayakubu1283
@habibayakubu1283 4 месяца назад
Wlh tin 1980 nasan Kaine gwanja saboda sunnan yayi albarka sunan gwanja saboda babarsu anacemata hajiya gwanja fagge
@MuhammedShuaibu-c1s
@MuhammedShuaibu-c1s 2 месяца назад
Ashea tsohon mijin babiyana yazo yaleka gurin neh ya nana ya gudu
@JamilaHamisy
@JamilaHamisy 4 месяца назад
😢😢😢😢
@ZulaihatFaisal-ge2zp
@ZulaihatFaisal-ge2zp 4 месяца назад
Ka burgeni sosai wlh,kayi magana irinta babba wanda yasan girmansa
@العالمالموازي-ث8ش
@العالمالموازي-ث8ش 4 месяца назад
ma sha Allah
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 4 месяца назад
😊😊😊😊😊
@MydaughterFamily
@MydaughterFamily 4 месяца назад
Ohh allah
@salamatumuttakaimam874
@salamatumuttakaimam874 4 месяца назад
Ni wlh bansan ma tayi aure ba
@MamanesaniBawanAllah-me3fe
@MamanesaniBawanAllah-me3fe 4 месяца назад
Barka da warahaka Umar ya kokari
@officialabz5397
@officialabz5397 4 месяца назад
Bari muzo mu karanta comment kwana biyu shiru kukeji ko?
@aminamusaaliyu9983
@aminamusaaliyu9983 3 месяца назад
Tuwone a idonsa ya aureta da baisan lokuta bace 😂😂 rainin hankali
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 4 месяца назад
Hummm ai duk wanda yace tukunyar wani baitafasa to nasa kodumi baiyi kullum tana gulman mutaneko to yau yabiye takanta
@KhadijaMuhdzaura-gz4in
@KhadijaMuhdzaura-gz4in 4 месяца назад
Kannywood ba hadin Kai
@ZulaihatFaisal-ge2zp
@ZulaihatFaisal-ge2zp 4 месяца назад
Ko kadan babu wlh
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 4 месяца назад
Ai daman ba a hada kai akan saba wa Allah. Allah ya cigaba da tarwatsa su.
@Ekhlas_nbl
@Ekhlas_nbl 4 месяца назад
صصص صصصصصه جقجقججقثج ان ع ع ان ع ععععععجحجججججججججججججججججججججججججججججججججججججججججججججججججججججججچ
@Ekhlas_nbl
@Ekhlas_nbl 4 месяца назад
طيب ه
@furairataannabi654
@furairataannabi654 4 месяца назад
Allah yakyauta
@FannaShirem
@FannaShirem 4 месяца назад
Saboda yasha tusa😂😂
@kmmdtib3535
@kmmdtib3535 4 месяца назад
🙏🙏🙏🙏🤔
@AbdoulrachidSalouhou-gd5gy
@AbdoulrachidSalouhou-gd5gy 4 месяца назад
Allah ubangiji yasa Mudace wannan rayuwa tana ban storo
@HarunaFatima-k6l
@HarunaFatima-k6l 4 месяца назад
Wae nikam tsakar gida meyasamekune kwana biun nan
Далее
Это было очень близко...
00:10
Просмотров 2,8 млн
IDON MIKIYA 14th OCTOBER 2024
56:23
Просмотров 3,2 тыс.
Alleged Case Against Senator Ishaku Elisha Abbo
1:19:48
Просмотров 128 тыс.
Это было очень близко...
00:10
Просмотров 2,8 млн