Тёмный

Gurfanar da gwanja a kotu saboda wakokin iskanci masu bata tarbiyya. 

Alfurqan  Ta'alim Tv
Подписаться 164 тыс.
Просмотров 79 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

16 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 57   
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 2 года назад
Kai jama'a ni wlh wannan duniyar tana bani mamaki wai ace mutum ya zauna yayi waka ta rashin mutunci da tarbiyya kuma har a samu masu kwaikwaya suna biye masa Allah ya tsare mana imanin mu ya shiryi zuri'un mu
@AYAGSTV
@AYAGSTV 2 года назад
It is good that any apph that will bring about the destruction of the education of the people of the country should be closed immediately to avoid such problems.
@abdoulghanimouhamadadamoua8558
@abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 года назад
اللهم إنا نسألك الهدى والتقى والعفاف والغنى
@auwalmd6307
@auwalmd6307 2 года назад
mashaAllah hakan yayi Amin
@mustaphadansauki4178
@mustaphadansauki4178 2 года назад
Ai kana magana akan malaman addini basayin magana akai gaskiya bahaka bane suna iyaka bakin kokari, Ammafa kasani sufa malam addini bakallon wadannan abubuwa sukeba sodayawa sai anxo majalasin karatu wasu suke samun labarin abunda akeyi a wajan dalibai masu daukan karatu, Mungode da kokari Allah yasaka da alkhairi.
@salisoulawali4081
@salisoulawali4081 2 года назад
Gaskiya ne mlm
@maigadagadnmry4215
@maigadagadnmry4215 2 года назад
Aslm Allah ya sakawa malam da alkairi amen malam mudai ba abun dazamuce sai godiya ga Allah dayasa alumarmu ta farka dan bankado ira iran su gwanja su wacan karan wai shi 442
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 года назад
Alhamdu lillah..
@almou75moussa36
@almou75moussa36 2 года назад
Gaskiya ne malan Allah ya kareka Allah ya kara nisan kwana malan
@lolonono7125
@lolonono7125 2 года назад
Allah muntuba
@mahammadsani469
@mahammadsani469 2 года назад
سبحان الله
@oumadjamila9391
@oumadjamila9391 2 года назад
wallahi abin yana mana ciwo matuka,duk da ba kallo ba muke ba gadan gadan,amma muna cin karo da su a statuts na mutane ko makamatansu,muna kallo fina finai sun shiga sun mana illa,abin abin takaici ne,
@umaribrahim5089
@umaribrahim5089 2 года назад
Allah sa mucika da imaninmu
@muhammadinuwasani1559
@muhammadinuwasani1559 2 года назад
Assalamu Alaika. Mai rawaito rahoto ka saki hanya akan maganan Malamai, Sheikh Abdallah gadon kaya yayi magana, Don Allah kadunga bincike kafun kayi Magana. Inbaka yabe Malamai ba bazaka kushesu ba. Kada kasake ambaton Malamai batare da kayi adalcin magana akan su!!! Gargadi gareka mai rahoto Kaji tsoron Allah akan aikinka. Allah ya shirye mu kuma yabamu Mafitah. Akiyaye wajan rohotanni. Allah yabamu ikon kiyayewa. Ameen Ma'asalam
@ismoabdallah1060
@ismoabdallah1060 2 года назад
Macha Allah Allah kachirya da bawan ka Allah ya gana da dachi
@harounaidrissabgdtv6798
@harounaidrissabgdtv6798 2 года назад
Wannan gaskiyane nawa dan amana kafadi gaskiya allah yasaka malan abu aisha maimagana samariya Harouna Idrissa dan niger 🇳🇪 jahar zandar mazaunin kasar Libya Tripoli 🇱🇾
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 года назад
Dan uwa samariya harouna na gode, Allah ya albarkaci rayuwarka data zuriyarka.
@harounaidrissabgdtv6798
@harounaidrissabgdtv6798 2 года назад
@@abuaishaalfurqan Amin ya allah nagode kema allah ya ma rayuwar famili gaba daya nagode so sai 🙏
@AYAGSTV
@AYAGSTV 2 года назад
They should quickly take action on social media companies such as TikTok, Facebook and RU-vid
@achahabououmarou7805
@achahabououmarou7805 2 года назад
Macha Allah Hakan Ya Yi Ayimichi Hukuncin Da Yadda ce
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 года назад
Allah dai ya shirya amen alumar yanzu 'sai hamdllah
@AYAGSTV
@AYAGSTV 2 года назад
Salm, welcome to this time, my advice is that I am calling the authorities of Nigeria and the government
@hisseinmoussa1110
@hisseinmoussa1110 2 года назад
Allh yakareka barister
@mamanillamamanilla4533
@mamanillamamanilla4533 2 года назад
Allah taima ka amama dai abun da sun zuciya sabu da akwai wakoki wa,inda sunfi wanan wakar muni dayawa amma ba,ataba Yin magana ba kuma yanzu ma kamata yayi dukkan sa. masu yin wakoki irin wanna dauki mataki su,baryin ta
@hassaneabdoullahi1374
@hassaneabdoullahi1374 2 года назад
Alhmd lillh ✨✨🙏🙏🙏
@Oyatoafricatv
@Oyatoafricatv 2 года назад
سبحان الله Allah ya kyauta
@gangariyasaktv
@gangariyasaktv 2 года назад
Allah shi kyauta
@daninnanakowatv6461
@daninnanakowatv6461 2 года назад
Allah yakiyaye
@oumadjamila9391
@oumadjamila9391 2 года назад
ni gaskiya ma a tawa mahangar ,wannan wake wake da su kayi yawa basu ma da anfani,saboda sai ina tambayar kaina wai duniyar nan kawai za a takaice tane a nishadi?wai shin wasa muka zo cikinta?su dai harakar fim ma gaba daya tazo da rainin hankali musulmi,in anyi duba da maganar Allah da manzo sa,minene muhallin nishadi ma irin na wake wake a rayuwar musulmi,wake wake da zagi kuma kowa yanaji,manya da yara ,munyi shiru,muna da ya ya da muke tarbiyanta,minene anfanin tsare bakin mu daga zaginsu,in har zasu fita suji wake wake ko a titi ne suna hucewa,kenan muna tufka su ado gwanja suna warware mana,lamarin akwai ciwo,musulmi mu duba dan Allah,
@jamilaseydou8623
@jamilaseydou8623 2 года назад
Djazakallahu khairan
@sanitanimu6926
@sanitanimu6926 2 года назад
Wlh irin su ado gwanja suna cutar da adininmu na muslunci Allah yasaka mana da gaggawa
@oumadjamila9391
@oumadjamila9391 2 года назад
ameen
@oumadjamila9391
@oumadjamila9391 2 года назад
ya ku ahalin mawaka,kuji tsoron Allah,,mi muka muku,wai contract ne aka baku na wargaza tarbiyar mu ,kuma kuna kiran kanku musulmi,?abin yana wa kowa ciwo,amma kullun matsallar kara girma take
@abdulkarimmuhammad6428
@abdulkarimmuhammad6428 2 года назад
Ma sha Allah
@Aisha-qx3cq
@Aisha-qx3cq 2 года назад
🤲
@nuhuismaildkd9258
@nuhuismaildkd9258 2 года назад
doka Bata aiki a njry wlsh karyace
@nanafatima4815
@nanafatima4815 2 года назад
Da Kyau
@salisdanhajiya4544
@salisdanhajiya4544 2 года назад
Malan Ina yinka allah ya baka lpy da nisan kwana mai albarka ya albarkaci rayuwarka allah ya kareka daga makircin mutin da aljan
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 года назад
amin amin dan uwa masoyi salis dan hajiya na gode sosai da sosai.
@ounaissaamadou3990
@ounaissaamadou3990 2 года назад
Salam malam ina ampani ABA na afakallha, ko ya fara amsan cihanci né 🙄
@aminayakubukarmanje5098
@aminayakubukarmanje5098 2 года назад
Saura 442
@aliyugbukargbukar2847
@aliyugbukargbukar2847 2 года назад
allaye taimakemu yanuna mana gaskiya
@rabiali5775
@rabiali5775 2 года назад
To Allah ya shiryesu
@ibrahimandi4226
@ibrahimandi4226 2 года назад
Malam ni ina ba malamai uzuri dan Wlh malamai suna iya kokarin su amma irin su shi barista ne su ka yi karanci acikin al'ummar mu dan alhakin yafi karfi akan masana shari'a Malamai suna da karfin yin wa'azi wani abun da sun yi magana akan sa Kaga anyi musu rufdugu To amma da lauyoyi musulmi suna da kishin addini to su yafi cancanta da su shiga lamarin Kaga babu mai musu katsalanda dan aikin sune Ka tuna kwanan baya da Dr Abdallah G'k yayi magana akan likitocin da fasikanci Duk jama'a kowa ya sani amma dubi yadda suka yi mai Har sai da ya ce ya janye maganar Idan har malamai za su yi magana asa su janye kuma abin da suka fada gaske ne to wata ran sa'a samu jahilin shugaban da zai Hana su fadin gaskiya Allah shi kyauta
@oumadjamila9391
@oumadjamila9391 2 года назад
wannan hakane,kuma gaskiya ba suma fiya bibiyar irin wadannan abubuwan ba,amma duk da haka suna kokari gaskiya,suna jan hankali su malamai,naga wa'azi bila adadin na jan hankali da tsoratar wa ga musulmi akan irin wannan abubuwan
@almustaphaalhassan9
@almustaphaalhassan9 2 года назад
Amen
@solaymansolo1163
@solaymansolo1163 2 года назад
Dunrin ouwaka danjarida
@AbdulMalik-ki6to
@AbdulMalik-ki6to 2 года назад
Kaikaimakaryaca kuka iya gaya mana menene kalmarbatsa akan waka cacs
@abdallah791
@abdallah791 2 года назад
allah kashiryemu
@aboubacarmahamadou8614
@aboubacarmahamadou8614 2 года назад
Bama kuda aikin yi mine ne gwanja yayi
@mahamadouhamidan3163
@mahamadouhamidan3163 2 года назад
Ku kashe Munafuki wly baida Imani wawane 😳
@oumadjamila9391
@oumadjamila9391 2 года назад
abin takaici ne,abin kokawa,yanda tarbiya ta baci sanadin bin wannan wake da ya zama ruwan dare
@fatimaadam4828
@fatimaadam4828 2 года назад
Bakeda abinyi sai munafunci to inkun isa kukamashi kokuje kukama naira maly
@oumadjamila9391
@oumadjamila9391 2 года назад
c'est un probléme très très serieux en tt cas,très serieux,ça doit ns inquièter tous,ce n'est pas de dire Allah shirya ,Allah shirya legerement comme ça,ça depasse tt ça wlh
@abduibrahim797
@abduibrahim797 2 года назад
Allah ya dafamasa
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 года назад
amin
Далее
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /17/10/2024
25:43
ALLURA CIKIN RUWA SEASON 1 EPISODE 13
1:33:41
Просмотров 90 тыс.
Khyber Jirga Verdict explained by Tariq Pathan
15:58
Просмотров 139 тыс.