Тёмный

Mijina Baya Iya Gamsar Dani Amma Yana Neman Karo Aure | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa 

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Подписаться 128 тыс.
Просмотров 26 тыс.
50% 1

Tambyaoyi
Tambayoyi
Assalamu alaikum, malam ina yini , Allah ya taimaka. Malam naga
wani wa'azinka da kace idan aka tilastawa miji ya rabu da matarsa
ba da son ranshi ba, to bata saku ba to kuma hakan ya faru dani
mijina aka tilastawa masa ya sakeni bada son ranshi ba kuma
muna son juna harma muna da yara biyu, gashi harna sake wani
aure inada cikin wata 3, shin ya matsayin aurena na yanzu, yaya
kuma matsayin aurena nada.?
Tambaya 2
Assalam alaikum malam akwai yarinyar da na tura neman aurenta
amma daga tambaya babanta ransa ya baci, har yana zai dauki
mataki akaina shi bazai mata aure ba karatu zatayi kuma itama
tanason auren kuma nace zan dauki nauyin karatunta tayi agidana
kuma yanzu ne daidai ya kamata aurenmu saboda shakuwarmu
kuma inada sana’a sannan kuma shima mamanta lokacin da sukai
aure dashi agidansa ta karasa secondary amma ita yarsa yace sai
tayi likita. Malam nida yarinyar duk muna cikin yanayi ita tana
makaranta batajin dadin karatun saboda maganar da yayi nima
wajen sai ahankali jiya ko patient daya bangani ba ni likita ne
saudia nakeso tazo muzauna. Malam wallahi dayasan yanda zan
kula masa da ita kuma nake sonta bazaimin haka ba abani
shawara.
Tambaya 3
Assalamu alaikum, Malam mijina yana da ciwon sugar baya iya
gamsar dani muna ta hakuri a haka shine yake shirin kara aure da
nayi mashi magana sai yace shi sai yayi naje in fada mata halin da
yake ciki ni Kuma bazan iya ba. To malam ana kara aure alhalin
wadda take gida hakuri take akan hakkinta? Malam ni na fara
shawara in fita daga gidan in samu wani tunda shi kanshi kadai ya
sani. Don Allah a bani shawara Nagode

Опубликовано:

 

8 дек 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 42   
@minkailouboula-rq5dm
@minkailouboula-rq5dm 6 месяцев назад
masha Allah Allah yabada lada
@user-mv4zh2fl6l
@user-mv4zh2fl6l 6 месяцев назад
Masha Allah
@Danliman
@Danliman 3 месяца назад
Allah yasa kawa malan da alkairi ❤❤
@user-gh7nj5wi3m
@user-gh7nj5wi3m 6 месяцев назад
M shaallah
@user-su9tq1vl5n
@user-su9tq1vl5n 5 месяцев назад
Aslm Allah yakara basira malam mijina yace inkwashe kaya na koya zubar Amma daga bace iyayenane suka kwashe kayan shi baice inkwashe ba Ina gdn mu Kuma yace bazai mayardaniba Kuma bazai sakeniba mlh menene hukunchin wnn al'amari
@naziribrahim2282
@naziribrahim2282 7 месяцев назад
Allah Bada lada
@omgali6088
@omgali6088 7 месяцев назад
ماشاء اللة شكرا جزاك لله خيرا
@Fateemanafeesa
@Fateemanafeesa 7 месяцев назад
السلام عليكم و رحمة الله ماشاء الله جزاك الخير رب يحفظك 🙏
@user-su9tq1vl5n
@user-su9tq1vl5n 7 месяцев назад
Masha Allah malam,malam mijina yace inkwashe kaya na zaiban takarda Kuma da BAYA yace sambaifadaba bayan nakwashe kayanawa
@Issakaabouadare
@Issakaabouadare 7 месяцев назад
Macha allah mlm allah ya biya allah ya kara lfia da nissan muna tare daku a wanne lokaci
@ibrahimtijjani825
@ibrahimtijjani825 7 месяцев назад
Jazakallahu Khair Mallam, may Allah grant us jannah Ameen
@user-fz9gz2rp5r
@user-fz9gz2rp5r 7 месяцев назад
Masha Allah jazakallahu khaira
@binonigarba3596
@binonigarba3596 7 месяцев назад
Allah ya saka mlm
@Hassane_Harouna
@Hassane_Harouna 7 месяцев назад
ALLAH ya bada lada
@realaliyuabdullahi1205
@realaliyuabdullahi1205 7 месяцев назад
Ya Allah ubangiji yasa ka gama da duniya lafiya mlm
@user-nl4ql9nb3e
@user-nl4ql9nb3e 7 месяцев назад
Masha allah
@umarauwalu9736
@umarauwalu9736 6 месяцев назад
Well done
@fuseini.Issifu
@fuseini.Issifu 7 месяцев назад
MA SHA ALLAH
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger 7 месяцев назад
ما شاء الله جزاك الله خيرا ❤❤❤
@IsmailYakuba
@IsmailYakuba 7 месяцев назад
Ma sha Allah ❤❤❤
@habibaibrahimusman7348
@habibaibrahimusman7348 7 месяцев назад
Masha Allah❤
@user-nb8sv3en1b
@user-nb8sv3en1b 7 месяцев назад
Macha allah❤❤
@hafsatbarma1219
@hafsatbarma1219 7 месяцев назад
Dan Allah ina neman naubar mallan wada ake aika tanbayoyi, ina kasar waje to inaso inyi tanbayane a kan wani abu
@zakarihumu3172
@zakarihumu3172 6 месяцев назад
May Allah Almighty protect you ya sheikh
@BachiGada-mc9cz
@BachiGada-mc9cz 7 месяцев назад
كلامك صح يا شيخ بارك الله فيك ❤❤
@user-wk3lh1ut4u
@user-wk3lh1ut4u 7 месяцев назад
Amine
@user-mv4zh2fl6l
@user-mv4zh2fl6l 6 месяцев назад
Abdulmahaiminu
@user-oi2kh8vr9k
@user-oi2kh8vr9k 6 месяцев назад
😊
@AbatachMohamed-ok1oy
@AbatachMohamed-ok1oy 7 месяцев назад
Masha Allah Allah yasa kada malam da alkhairi
@MamanBacharAishaIssoufou
@MamanBacharAishaIssoufou 6 месяцев назад
Ma Shah Allah Allah ya biya da gidan aljanna
@HafeezAnix-lc2et
@HafeezAnix-lc2et 7 месяцев назад
❤❤🎉
@atikasaleh9772
@atikasaleh9772 7 месяцев назад
Wananna hakayake malan ❤❤
@user-vu8hg1em7l
@user-vu8hg1em7l 6 месяцев назад
Allah yasakamu kuda alka iri
@user-gu5rm2jh9x
@user-gu5rm2jh9x 7 месяцев назад
Assalamu alaikum Dafatan mlmmam mu suna cikin koshin lfy Mlm game da tambayar matar da Bata gamsuwa . Mlm to meye hukuncin sanda kake Kai kadai gurin mijin ka baka gamsu bazai wuce 2 to 3 mints ba sannan duk dahaka sai yayi kusan 3 to 4 mth babu abun da zai hadaku saikace mashi aje animi mgni sai yace shi saikace Dan iska yaje yace ga damu warsa shi bazai iyaba ita km matar kunya take ji , Amman daidai gwargwado tana gyara jikinta ana nan sai yakaro aure Daya karo aure sai yafara kawowa uwargida mgun guna tahada masa inzai je gidan amaryar koya manta zai Aiko a amsar masa Amman fa ita uwargidan sai suyi 8 to 10mth ko hannun ta bazaiso ya rikeba imma zaiwuce zata wuce sai dai yarabe Dan karta tabashi km inya kawo mganin Bata iya kin hadawa watarana tayi kuka tayiwa Allah kuka tana rokon Allah ya Hanata aikata zina km dai dai gwargwado tanada tsafta tamafi amaryar tanada kirki ga duk Wanda ya mu,amalanceta har mijin Shima Yana fada wani lkc ga ibada sawwaman kawwaman km tana gyra jikinta daidai gwargwado Amman fa inyaga kiyamullailinta yatsanan ta sai yafara tsarguwa Yana harhada Rai Dan Allah meye mafitarta abata shawara nasan tana binku in sha Allah
@user-pn5vd7mt7p
@user-pn5vd7mt7p 6 месяцев назад
عبدلعزيز
@hadizaahmad9585
@hadizaahmad9585 7 месяцев назад
Nmber mlm pls
@SoufianouMahamadou
@SoufianouMahamadou 6 месяцев назад
Brk
@ZainabMala-gw2uw
@ZainabMala-gw2uw 7 месяцев назад
Dan Allah number da Ake turo tambayoyi pls
@user-su9tq1vl5n
@user-su9tq1vl5n 5 месяцев назад
Aslm Allah yakara basira malam mijina yace inkwashe kaya na koya zubar Amma daga bace iyayenane suka kwashe kayan shi baice inkwashe ba Ina gdn mu Kuma yace bazai mayardaniba Kuma bazai sakeniba mlh menene hukunchin wnn al'amari
@user-ed1xe8rw7h
@user-ed1xe8rw7h 7 месяцев назад
Masha Allah
@user-su9tq1vl5n
@user-su9tq1vl5n 7 месяцев назад
Masha Allah malam,malam mijina yace inkwashe kaya na zaiban takarda Kuma da BAYA yace sambaifadaba bayan nakwashe kayanawa
@user-rm6yv7jc5q
@user-rm6yv7jc5q 7 месяцев назад
Masha allahu
Далее
Na Yiwa Mace Sihiri Na Aure Ta | Tambayoyin Auratayya
12:59
Получилось у Миланы?😂
00:13
Просмотров 1,2 млн
YADDA AKE WANKAN GAWA DA SAKA LIKKAFANI A AIKACE
30:16
Просмотров 390 тыс.
Tambayoyi da Amsa: 90 | Mal. Aminu Ibrahim Daurawa
24:15