MA SHA ALLAHU ❤ ama momy minene yasa bakuson kula masoyan ki 😢 wallahi idan baku kula masoyan ku taya zaki gane masoyan ku na gaskiya 🎉 nabiki a Instagram , a TikTok yanzu kuma a RU-vid ama duk ko amsa guda babu to ALLAH yabaki ikon gane masoyanki masu sonki dan Allah ❤️❤️❤️ fatan Alkairi ❤
حبيتا التشكيله بتاعه الاغنيه وممسلين الرجال كل اللبسات التقليدية جميلة جدا عليهم ما شاء الله تبارك الرحمن ئ وممسله مومى قومبى جميله ومتانقه فى كل اعماله 🥺😍🥺🥰
Har na tuno wata waqar yara Mai wasa da maza karya tunda na ganki na raina ki Ke Momee kowana namiji naki ne ne, kiji tsoran Allah ki je ki aure, kan su gama amfana da quruciyarki su saki a Kwandan Shara kmr yadda wasu stars suka zama tsohon yayi ance ko wajan su kaje dakyar ake ansa musu Sallama, duniya kenan wanda be zo ba tana jiransa. Allah ya shiryeku mu kuma ya karemu Amin
Da alama dai ke Yorubace,Allah yabaki hakuri. Bana nufin kushe wata qabila. Inaso inja hankalinsane sbd naga yana yawan shiga ta Igbos, Niger-Delta ko Yorubas, bayasa kayanmu alokuta dayawa daga bayabayannan shiyasa nake tunatar dashi but it is not wrong idan yana shigar irinta ta makwabtanmu occasionally not frequently.
Gaskiya MashaAllah waka tayi Sosai, amma menene dalilin da yasa bayan an saka Oga Zango kuma aka saka wasu mazajen na daban? To gaskiya mudai ba'a kyauta mana ba, domin kuwa indai akace ga Oga Zango matsayin wani acting to bama so kuma muga wani bayan shi. Tom don haka Momi Gombe kin tafka babban kuskure kuma sai kinje kin gyara wannan kuskuren ta hanyar maimaita wannan wakar tare da Oga Adam A zango shi kaɗai tun daga farkon wakar har zuwa karshen ta sannan za kici gaba da kima a idanun mu. A karshe muna yiwa Oga Zango fatan alkhairi, kuma Allah Ubangiji ya kara kare mana shi daga dukkan Sharrin makiya. Munzali majidadi daga garin Kano..