Gaskiya nasarama salim da nasaman baza akara samun irin m.Sharif ba a wakokin soyayya amma da nasaurari wakan labarina nasan cewa zaka ka kamo m.Sharif. INA sonku dukanku❤❤❤❤
Gsky kayi salim good perfect match kai da meanal haka ake so kuke dakko mata masu talent na tiktok ba klm ku dankare a yan harkar film ba akwai mata da yawa na tiktok sunfi yan film iya hawa roll Wlh