Slm, solari tv gaskiya ina jin dadin shirin ku amma muneer ka gyara wani abu daya, shine yawan sa hannu a ajihu (pocketing) a gaban wanda ya girmeka kamar hakan tafaru a gaban malaminka
Well nakallah episode abu yana kyau, amma akwai wasu kurakurai kaman character Schumacher, kada mai bada umarni yamanta makaranta ce kuma a makaranta akwai dresscode shikuma Schumacher musulmine amma kangararre, so yakamata acire masa wannan gashin please.