Тёмный

Na Ƙalubalanci duk wanda yace waƙa haram ce ~ SARKIN WAƘA 

ALHERI TV
Подписаться 470
Просмотров 9 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 15   
@fadlusalisu
@fadlusalisu 2 дня назад
Gaskiya naziru jahiline yaje cikin suratu shu'arayi, Allah yace su mawak'o wawaye kebinsu (wash shu'ara'u yattabi'uhumul gawuun)
@suleimanshehu9162
@suleimanshehu9162 14 дней назад
To alhamdulillah kadai ji malam yakawo mAka hujjoji Idan Kuma zaka qaryata neh toh Bismillah
@UmaryusufIdris
@UmaryusufIdris День назад
To ai kai akwai kida a wakarka sarkin waka
@NasirAahmad-rq7bd
@NasirAahmad-rq7bd 17 дней назад
Ninkaya kenan cikin ruwan hujjoji. Allah ya jikan wannan malakin. Allah ka yafe masa kusakuransa Ameen.
@abdurrazaqabdullahi4180
@abdurrazaqabdullahi4180 7 часов назад
Jahilin banza kawai Kai awa waya San kan gidan illime shasha kawaii ina Baka shawara da kakoma makaranta
@shehuarc2964
@shehuarc2964 14 дней назад
Mutane basusan akwai jahilin mai karatu ba, duk wanda yayi karatu amma kuma yana da gurbatacciyar fahinta sunan shi jahili tunda bai fahinci ilimin ba. Don haka irin su naziru sun kasance jahilan da basusan su jahilai bane saboda su a tunanisu ba jahilin mai karatu. Karatu daban ilimi daban, akwai kafiran da suka San Al qur’ani sosai amma tunda baisa sun fahinta sun musulunta ba sunansu jahilai, kuma shine hujja na cewa naziru jahili ne saboda da yawan lokaci yana kokarin ya fito ya nuna shi mai ilimi ne amma kuma yana tababa akan abunda Musulunci ya haramta karara.
@ahmadumusa519
@ahmadumusa519 11 дней назад
Sarki a hujjojin da Malam ya bayar ai mutum daya ne ke da fahimtar waka ba haramun bace, kuma Malam yace ya sabawa sahabbai da tabi'una saboda haka ba kyakkyawar fahimta bace. Amma ina baka shawara ka sake sauraron Malam ka ji.
@nasirubellosanidanmalam9566
@nasirubellosanidanmalam9566 17 дней назад
Sakare ka koma kagyara Kawai, kuma yakamata ka fahimta Akan maganar Sheikh.
@YusifAbdulwahab-e6w
@YusifAbdulwahab-e6w 23 дня назад
Inkaja wllh ka6ata allah yakiyaye
@airtelnigeria2359
@airtelnigeria2359 7 дней назад
Nafada wakaharamunce ninace
@bintadayyabu1060
@bintadayyabu1060 День назад
Naziru yayi asara jahili kawai
@SaudatUsmanshehu-u7d
@SaudatUsmanshehu-u7d 16 дней назад
Wannan fatawarkace musulumci dan hujjane kunawa qur'ani ta'awili waka tanada nagetive and positive ayanzu illolin ta sunfi yawa
@muhammadjabbi7697
@muhammadjabbi7697 13 дней назад
Kai Sarkin waka kadai jiko ka koma waka babu kidan idan kuma duniya kuke so ku cigaba da tara duniya kumar lahira
@abubakarumar9634
@abubakarumar9634 17 дней назад
Toh kai dakace waka ba Harare bace bamu aya ko hadi c mana
Далее
Tunawa da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.
7:34
Просмотров 32 тыс.
LIFEHACK😳 Rate our backpacks 1-10 😜🔥🎒
00:13
БЕЛКА РОЖАЕТ? #cat
00:24
Просмотров 633 тыс.
KINA DA CHAMFI  1&2 Sabon Shirrin Hausa
59:25
Просмотров 115 тыс.
Malam Jaafar Adam, yan Bidia.
9:39
Просмотров 7 тыс.
SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM KHUDUBAH KAN RIKICIN LAGOS
38:09
LIFEHACK😳 Rate our backpacks 1-10 😜🔥🎒
00:13