Тёмный
No video :(

'Na fi jin dadin rawar da na taka a matsayin Mainasara a shirin Labarina’ 

TRT Afrika Hausa
Подписаться 509 тыс.
Просмотров 123 тыс.
50% 1

Fitaccen dan wasan Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya ce bai taba yin farin-jini ba irin wanda ya samu a shirin ‘Labarina’ mai dogon zango tun da ya soma finafinai.
Ya bayyana haka ne a hira da TRT Afrika Hausa a birnin Kano na Nijeriya.
“Masoyana da yawa sun ma manta da sunana Sadiq Sani Sadiq. Yawanci duk inda nake haduwa da masoyana za ka ji suna cewa Al’amin wasu kuma suna cewa Mainasara. Ba a taba kira na a wayar tarho a kan fim ba kamar wannan (lokaci) na shirin na Labarina ba,” in ji shi.
Ya ce masu kallon shirin su shirya sosai domin kuwa nan gaba akwai karin “nishadi da kayatarwa sannan kuma za a yi kuka sosai.”
Sadiq ya ce duka matan da aka hada shi da su a fim din wato Maryam da Jamila suna “taka rawar da ta dace” kuma ya ji dadin aiki da su.
Ya ce ya fi jin dadin fitowa a matsayin Mainasara “saboda yanayin mutum ne mai kudi matashi” don haka yanayin “yadda na gabatar da kaina, yanayin maganata da tafiyata yadda suka canza. Gaskiya na fi jin dadin lokacin da ya bayyana a matsayin Mainasara" ba Al'amin ba.
/ trtafrikaha
/ trtafrikaha
/ trtafrikaha

Опубликовано:

 

5 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 57   
@abbaumar9974
@abbaumar9974 Месяц назад
The best among the best sadiq
@mems_k_makeover
@mems_k_makeover 6 месяцев назад
I give it to Sadiq when it comes to acting 🙌🏻 take your flowers
@UsainaGarba-o7s
@UsainaGarba-o7s Месяц назад
Sadiq sani Sadiq my best actor
@aminaidriss8721
@aminaidriss8721 6 месяцев назад
Sadiq Sani Sadiq tu es le meilleur des acteurs ❤️
@aishatuyakubu8402
@aishatuyakubu8402 7 месяцев назад
Sadiq my favorite actor❤❤❤, you're an asset to Kannywood and Nigerians. You are Amazing dear. Keep it up❤❤❤.
@umarningi9036
@umarningi9036 7 месяцев назад
Masha Allah 🙏 Allah ubangiji yyi Jagora Mainasara
@mohammedanyass
@mohammedanyass 7 месяцев назад
SADIQ SANI SADIQ I WISH YOU LONG LIFE WITH GOOD HEALTH AMEEN YA RABBI YA ALLAH
@AfricanTaleTreasures
@AfricanTaleTreasures 7 месяцев назад
Ameen
@user-ls5ei7lp2x
@user-ls5ei7lp2x 5 месяцев назад
Mach'Allah sadiq sani sadiq longue vie à toi 🥰
@HafizaShuaibu-k3h
@HafizaShuaibu-k3h Месяц назад
My best actor,u're so kind,Allah yakara daukaka
@fatimamuhammad8827
@fatimamuhammad8827 6 месяцев назад
Masha Allah ka burgeni
@IliyasuAlhassan-c3f
@IliyasuAlhassan-c3f 2 месяца назад
My favourite Actor
@MuhammedSaniAbdullahiSaniAbdul
@MuhammedSaniAbdullahiSaniAbdul 5 месяцев назад
Nice
@user-bk5pf9bn5g
@user-bk5pf9bn5g 3 месяца назад
Sadik sani sadik tu es le meilleur des acteurs vraiment je t adore inasonka i love.
@SULAIMANABDULLAHI-uf8wx
@SULAIMANABDULLAHI-uf8wx 7 месяцев назад
Masha Allah Allah yakara daukaka my actor
@user-gb7nt8zg3n
@user-gb7nt8zg3n 5 месяцев назад
Ina sonka sadik 🤍🤍🤍
@user-zc2zd5fq1g
@user-zc2zd5fq1g 7 месяцев назад
Masha Allah 'Allah yakara basira
@user-rq3zg8qj4f
@user-rq3zg8qj4f 6 месяцев назад
Yayi meinassara❤
@user-yj8ke5io6c
@user-yj8ke5io6c 7 месяцев назад
Yayi
@user-dh7wo5xn3g
@user-dh7wo5xn3g 7 месяцев назад
My favorite actor ❤
@Oumarou-p4f
@Oumarou-p4f 16 дней назад
Gaskiya koni lokacin da akai mai mutuwar nan yazo yana kuka kuni sai da nayi mai kuka dan nima saida na tuna danawa dangin kuma gashi bana kasa kuma minyi waya da mahaifiyata ba lfy sai naji kawai kamar itama mutuwa zatai dan saida na bar kollon dan koka danma ni kadai ne adaki na kuma ba mai hawowa balle aga ina kuka ngd
@fatiisah6832
@fatiisah6832 4 месяца назад
ASA mana sauran seasons a RU-vid please
@faridasaibou8794
@faridasaibou8794 6 месяцев назад
Saifullahi har yau ahaka muke kiranka a nan 🇳🇪
@AyatuMuhammed
@AyatuMuhammed 7 месяцев назад
Up sadiq sani sadiq❤❤
@user-ov4hw5mx3m
@user-ov4hw5mx3m 6 месяцев назад
I really love this labarina moving but I can find the complete esposed 14 I can see it
@ousmanemouctar5243
@ousmanemouctar5243 7 месяцев назад
masha Allah 😂❤
@balaaliedo243
@balaaliedo243 7 месяцев назад
Allah ya kara mana dogo rai ameen
@nafissamohammed9234
@nafissamohammed9234 Месяц назад
Shegiya naira Wato kafi son kanka a mai nassara 😂
@belloahmed-uw8np
@belloahmed-uw8np 7 месяцев назад
Allah yakarama lafiya
@LubabatuAbubakar-mj3yv
@LubabatuAbubakar-mj3yv 3 месяца назад
Tabbas ba qarya lokacin da ka koma mai nasara ka kawo laith
@hassanabadamassi4859
@hassanabadamassi4859 6 месяцев назад
❤❤❤❤❤❤❤
@SaterBoyBanagaTv
@SaterBoyBanagaTv 7 месяцев назад
Temako dun allah
@hanny9956
@hanny9956 5 месяцев назад
Za'ayi kuka fa kace? bayan wanda mukayi a baya😂
@user-kl6qo1ic5i
@user-kl6qo1ic5i 7 месяцев назад
❤❤❤
@FatimaNanafatima35
@FatimaNanafatima35 7 месяцев назад
Haba me nasara Banda kokan da muka sha akwai wani a gaba😂
@AfricanTaleTreasures
@AfricanTaleTreasures 7 месяцев назад
😂😂😂lallai kam
@saudatabdullahi2034
@saudatabdullahi2034 7 месяцев назад
Hmmm,Allah na tuba kawai mutum ya tsaya yayita kuka akan abinda bazai fishesa duniya da lahira ba,infact ma kudinsa yakeasara,Allah yasa mudace
@ibrahimmuhammad4145
@ibrahimmuhammad4145 7 месяцев назад
Ni dai da baka burgeni ban san me yasa Amma yanzu kana burgeni musanman a alameen a labarina
@abubakarsani3335
@abubakarsani3335 7 месяцев назад
@mouhamedsaid2351
@mouhamedsaid2351 7 месяцев назад
❤❤❤🎉🎉🎉
@ahmadibrahim7696
@ahmadibrahim7696 Месяц назад
Please can I have his contact?
@a.i.u8154
@a.i.u8154 7 месяцев назад
Andai sha kuka kam awannan wurin😢
@nasirumuhammad2110
@nasirumuhammad2110 7 месяцев назад
Nikuma a wannan scen dinne kafi bani haushi, saboda ka mari mutuminda kukasa amatsayin dattijo kuma malaminka
@mamantwins1175
@mamantwins1175 7 месяцев назад
Kuka kam aanyi ana kanyimaa koni nayi😢
@rukayyaniger3988
@rukayyaniger3988 7 месяцев назад
Wllh mun sha kuka sosai 😂😂😂
@user-qm1tx7ms7d
@user-qm1tx7ms7d 7 месяцев назад
Hmmmm rukayya film ne fa
@ramatoulayhamidou2220
@ramatoulayhamidou2220 7 месяцев назад
Salam Alamine ina da tambaya waye dagaskè nè wa su mutanè su ba Maryam kiawata Mota honda
@user-qm1tx7ms7d
@user-qm1tx7ms7d 7 месяцев назад
Dagaskene
@shafaatubishir3798
@shafaatubishir3798 7 месяцев назад
Kasamu kuka komu gaskiya awurin dakake budesu
@user-xf1bb3no7l
@user-xf1bb3no7l 7 месяцев назад
Triple S
@usmanadamu1461
@usmanadamu1461 7 месяцев назад
Yo wake son talauci.
@AfricanTaleTreasures
@AfricanTaleTreasures 7 месяцев назад
😂😂😂
@hanny9956
@hanny9956 5 месяцев назад
Za'ayi kuka fa kace? bayan wanda mukayi a baya😂
@user-zk6tx6dw1j
@user-zk6tx6dw1j 7 месяцев назад
❤❤❤❤
@musaibrahim1461
@musaibrahim1461 7 месяцев назад
❤❤❤
Далее
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA AUWAL LABARINA
21:12
Просмотров 25 тыс.
لدي بط عالق في أذني😰🐤👂
00:17
Просмотров 3,7 млн
Ba ni da uban-gida a Kannywood - Sadiq Sani Sadiq
6:49
...Daga Bakin Mai Ita tare da Zainab ta Labarina
6:17
Просмотров 226 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Zahra Diamond
4:59
Просмотров 428 тыс.
لدي بط عالق في أذني😰🐤👂
00:17
Просмотров 3,7 млн