Wayyo Allah na adamu zango andade ba a sani farin ciki har zuciyata irin wannan ba gaskiya godiya lodi lodi domin nasha rubutawa a RU-vid dan insake ganin film din nan amma bana samu domin ko lokacin da akayi film dinma bana gajiya da kallon shi 🙏❤️
Masha allah mashryin film dinan da mai daukar nauyinshi da mai haskashi da mai bada umarni da duk sauran jama.a allah yakaramasu basura itama jarumar shirin allah yakaramata basura.sannan baban oga allah yaja zamani dan kayitaka kayitayaro
Slm allah yakaReka prince zango ina sonka wlh ni banba masoyinka ne tun ina yaro sunana yousouf sabitou a nijar jahar jahar tawa allah ya kara maka daukaka allah kare ka daga chanrin makiya da yan adawa
Fyddi_ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-8zEmrxa0JFU.html Dan Allah shiga wannan link din kumin yimin subscribe na RU-vid channel Dina nagode
Jojo _ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-8zEmrxa0JFU.html Dan Allah shiga wannan link din kumin yimin subscribe na RU-vid channel Dina nagode
Lantana _ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-8zEmrxa0JFU.html Dan Allah shiga wannan link din kumin yimin subscribe na RU-vid channel Dina nagode