Wallahi AA rufai yafi yafi alkarmawi hankali tunda yassan cewa allah ne kadai yassan gaibu, amma chi alkarmawi yace KO annabi yassan gaibu allah ya kewta
Slm malam sunanan fateema daga CANADA, Wallahi malam mijina yana kaunar ka sosai saboda fadakarwarka, kullum baya rabo da jin wa'azozinka, yace inde yazo Nigeria sai ya nemeka
Assalamu Alaikum wa rahma tullah wa barakatuhu malam ina yini Dalibinka ne Aliyu daga Katsina yake miko Gaisuwa ta musamman agareka Allah yaqara maka daukaka Amin mu'assalam🤝