The vedio doesn't make sense haba sekace ba musulma ba duk wanda ya yaba wannan shigar nata wallahi dandeh ba kanwar shi bace tunda aisu mazan shiga me kyau sukeh toh meyasa matan keh shigan arnaye kuta yabon karya waii so ba so bane dan jn so ne gaskiya zaku gaya Allah ya shirya Ameen
TAYI DADI,AMMA NO MATTER WHAT,KA DINGA SAKIN HD VEDIO,KAR KA KARA SAKIN VIDEO KADA DA HD,NAN GABA ZAKA GANE IN BAKA SANI BA YANXU.ALLAH YA KARO TAIMAKO AMIN
Asmee inajin zafin chigar nan taki domin bata dace ba kuma saboda kaunar da dan yayata yake Miki har cikin ransa wallahi idan zaki aure shi yanasonki. Allah ya baki miji nagari a lokaci