Тёмный

Rigimar Hadiza Gabon da Zahraddin Sani na kara ɗaukar zafi ta ɓangaren magoya baya 

Tsakar Gida
Подписаться 567 тыс.
Просмотров 31 тыс.
50% 1

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Опубликовано:

 

6 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 88   
@Zeenatabubakar
@Zeenatabubakar 2 месяца назад
Don Allah gabon komai za ace karki yi magana barshi yayi shi kadai please ❤
@Hamidine-nd7op
@Hamidine-nd7op 2 месяца назад
Hadiza Gabon gaskiya tafada allah yamata albarka❤❤❤👍👍❤️👈
@kalyboi5750
@kalyboi5750 2 месяца назад
Bana goyon bayan kannywood amma ina bayan zahrrahadeen gaskia yau da rayyah ce ta fadi hk da duk kannywood sai sunyi cha akanta saboda hadiza che tayi kowa yy shiru
@ibrahimjibrin7675
@ibrahimjibrin7675 2 месяца назад
Haijaya Hadiza Gabon Dan Allah kar ki Maida mishi da martani kibar shi Dan Allah, Allah yabimiki hakkinki akan duk Mai nufiki da sharri, Amen, inamiki fatan alkhairi.
@abdoulzakoumoudi7140
@abdoulzakoumoudi7140 2 месяца назад
Saadiya kin ce baki santa ba bata sanki ba, sanan Kuma kin dawo kin ce ba wanda kika sani a kannywood kamar H. Gabaon
@HamzaNanafareeda-oy3wx
@HamzaNanafareeda-oy3wx 2 месяца назад
😂😂😂
@user-yv7cy4qd4s
@user-yv7cy4qd4s 2 месяца назад
Gasikiya ne wlh saï gabon❤❤❤
@saadatuabbas2300
@saadatuabbas2300 2 месяца назад
Wannan Maganar Gaskiya Ne Allah Ya Sauwaka
@usmanyau3637
@usmanyau3637 2 месяца назад
hadiza gabon tha si good i like your advice
@tasiumusa2158
@tasiumusa2158 2 месяца назад
Both Allah yashiryemu duka
@zainafshariff454
@zainafshariff454 2 месяца назад
Wlhy gaskiya tafada sai dai kawai rashin tsoron Allah a gaskiyance ai kowa yasan Aure yafi film kuma ai ba kushe masa na a tartan ba tayi
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 2 месяца назад
Ikon Allah mutane yanzu basa son Gaskiya, Hadiza ce mai laifi fa kuma kamata yayi abba elmustapha ya ne meta wllh.... domin izna ga yan baya akan irin haka
@najlanajla-hv4st
@najlanajla-hv4st 2 месяца назад
Wai meyafaru baasa labarin ba na abban sojoji
@hauwaumar1049
@hauwaumar1049 2 месяца назад
Masu cewa hassada ce yake Yi wlh Baku san zaharadeen ba gaskiya,sabida arzikin sa gado ne kafin ya shigo fim wlh Mai kudin ne Dan mijina Dan uwan sa ne
@zinariyawaziri3689
@zinariyawaziri3689 2 месяца назад
Hadiza fa gaskiya ta faɗa,kuma ai cewa ta yi disadvantage ya fi yawa,kenan akwai wasu abubuwan masu kyau ne Hadiza ki dubi Allah kar ki mayar masa da martani.
@yacoubafaiza1842
@yacoubafaiza1842 2 месяца назад
Assalam alaikoum wa rahmatoullah. Dan Allah idan labarin novel bai zowa ariqa sanar mana.Amma sai a qale mu muna jira har qarfe sha biyu na dare muna jiran tsanmani.
@Rabia-ey3ls
@Rabia-ey3ls 2 месяца назад
ya nuna dai wato ita hadiza gabon wanda ta rainama wayau su take kaiwa court 😂 ai na dauka zanji takai masa sammachi😂😂
@ramatoulahmohamedsani8536
@ramatoulahmohamedsani8536 2 месяца назад
Hadiza Gabon din ce ta girmeki nesa ba kusa ba😮😮😂😂😂 sadiya haruna karya kikeyi
@HamzaNanafareeda-oy3wx
@HamzaNanafareeda-oy3wx 2 месяца назад
😂😂😂😂Kai jama'a
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 2 месяца назад
Ai kinsan ita yar 25 ce😂😂😂😂
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 2 месяца назад
😂​@@khadijaabdullahiharuna9525
@BabayoZubairu-ff9kv
@BabayoZubairu-ff9kv 2 месяца назад
Aikin banza dik abinda tasamu ai tasamu Kuma tafadi gaskya ne, se me Kuma,
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 2 месяца назад
Dan Allah khadeeja kici gaba da hakurinki yacca kikasaba kinji kede kinbada shawarace maikyau damancan haushinta yakeji
@MaryamMaiwadainuwa
@MaryamMaiwadainuwa 2 месяца назад
Angana na zango za,a fara hadiza Gabon anyway kuchi gaba da gashi mu kumuma xamuchi gaba da Saka data muyi kalloo up up up Yan wahala
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 2 месяца назад
😂😂😂data duniane
@hauwaisahsalihu4587
@hauwaisahsalihu4587 2 месяца назад
Idan jama'a zasuyi alkalanci da kyau ba wai wani ta tozarta ba kanta ta tozarta tayaya zan aibata sana'ata da kai na ai in alkhairi kake aikatawa to ya kamata ka dunga bawa masu so su shiga kyakkyawan shawara ta yanda zasu gyarà yanda zasu tsira da mutuncin su ni yanzu ana cewa masu fita wata kasar nema suna shiga wani hali ban karyataba ammah ni bai faru daniba alhamdulillah idan zanyi magana ba aibun abin zan fadaba sabida bai fado a kaddarata ba alkhairan abin zan fada bazanyi butulci wa Allah ba alhamdulillah kuma zan bawa wanda yake san zuwa shawarwari zan kuma taimaka masa a inda yake bukatar taimako wani may be abincin sa na cikin masana'antar da arxikin sa akwai sana'ar da wani in yayi wuta ce sakamakon sa kuma wani sai yasamu aljannah a the same sana'ar Allah kasa mu dace alfarmar manzon rahama s'a'w
@baseeratuyahya8143
@baseeratuyahya8143 2 месяца назад
Wai ta ina ta aibata sana'ar tata shawara tace zata bada inmutum yaso ya dauka inko baya ra'ayi ba dole bane haba ku kalli maganartata da fuskar fahimta zaku gani inda ta dosa
@hadijatunuhu6239
@hadijatunuhu6239 2 месяца назад
Sadiya ke dai kin fito don ki wanke kanki. You are just justifying your negative lifestyle and questionable and false products you have been selling. We have seen a single testimony of your products. Are you not ashamed to claim to be selling man-power at the age of less than 19? What do you know about it at that age? How long have you been in marriage to realize your partner and others need Manpower? I am totally disappointed and ashamed of your deeds. You claimed to be so Religious yet see and listen to what you have been saying and advertising. Please no offense at all, l am only giving you a Motherly advice because I have many of your age group as my Biological Children. Please listen and analyze my words very well bcos it will be of benefit to you and your types (like Jaruma Empire, Munira Abdussalam etc) you all are a disgrace to modesty and womenhood. Ponder on my words as they may make a change in you and your types. CHEERS AND DO HAVE A NICE TIME!
@ummiahmad4909
@ummiahmad4909 2 месяца назад
Allah yatsinema kanywood da Yan kanywood din
@zeelagrande_5601
@zeelagrande_5601 2 месяца назад
Allah ya shiryeki yar uwa
@user-tw1se1xs7k
@user-tw1se1xs7k 2 месяца назад
Ameen
@Zeey22
@Zeey22 2 месяца назад
Tabbas ibraheem maganarka gaskiya ne ku sanda take zowa studio Dan Umar M sharif kamar almajira zata zauna kusa da malam yahaya makaho
@tasiumusa2158
@tasiumusa2158 2 месяца назад
Kaii! Duniya, Bakida kirki at all.
@maryamahmad3335
@maryamahmad3335 2 месяца назад
Allah ƙara hargitsaku kanma kukagani
@aminatoukarim2458
@aminatoukarim2458 2 месяца назад
Ikon Allah gaskiya Zahardin hasada yake wa Hadiza gabon
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 2 месяца назад
Koma Zaharadeen dan shayeshayene yaji da rigimarma da take cikin gidansu gidan sani mai goro
@kalyboi5750
@kalyboi5750 2 месяца назад
Toh sarkin munafukai ina ruwan mutane da rikin gidan me goro
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 2 месяца назад
@@kalyboi5750 uwar maman ka dan gwailun bura uba ,ubanka yasukama uwarka gyailu
@FatimaMohammed-vb3gv
@FatimaMohammed-vb3gv 2 месяца назад
My man zahradden 😂😂 baida tsoro
@yusufmukhtar8536
@yusufmukhtar8536 2 месяца назад
Sadiya haruna kije da halinki,abunda kikaiwa G freshman yaisa
@reinatouousseinimaiguizo
@reinatouousseinimaiguizo 2 месяца назад
Hum Allah ya baku lafia. Kuyi abunku hankalinku a kwance.
@famaranero573
@famaranero573 2 месяца назад
Hadiza gabon karkimanta yar madigo
@arewanewztv765
@arewanewztv765 2 месяца назад
Ina mamakin yadda munafukan mutane suke ta mara wa hadiza gabon baya.. Kada ku manta cewa fa hadiza take baiwa mata shawara kada subar fim ko su shigo fim itama har yanzu tana fim din kuma tana cin abinci da shi sannan arzikin da ta samu duk a fim ne iskancin banza kawai
@ABDURRAHMANYAHAYA-vd3ni
@ABDURRAHMANYAHAYA-vd3ni 2 месяца назад
Gaskiyane
@user-we7qv9or8f
@user-we7qv9or8f 2 месяца назад
❤❤❤❤🎉🎉
@user-dy4te6hv1b
@user-dy4te6hv1b 2 месяца назад
Sayyada kin Fadi gaskiya Allah ya Miki albarka
@harunazubaida5380
@harunazubaida5380 2 месяца назад
Toh karamar yarinya. 😂
@kabiribrahim2368
@kabiribrahim2368 2 месяца назад
Hadiza Gabon Tafi zahradin Gaskiya,AMma kaima Mai sanyi kamar kafi karkata ga bangaren zahraddin,domin akwai bayanai da different mata wadanda suka taba harkar film sulkayi,sai dai naka saka su ba,dik da nasan da wuya in bakazo kan su.misalai maganar yar
@FateemaShareep
@FateemaShareep 2 месяца назад
Wai ita sadiyan nan tanada hankali kuwa😅
@mashaallah1722
@mashaallah1722 2 месяца назад
Aifada daidai
@Ameeyraa
@Ameeyraa 2 месяца назад
Sayyada Sadiya haruna he was just talking acikin frnds dinshi someone recorded it and sprayed it he didn’t put a camera on his face to insult her or something
@MuhammadZakiou
@MuhammadZakiou 2 месяца назад
Na gode saadiya allah ya biya ki
@user-qb9jy8yi7h
@user-qb9jy8yi7h 2 месяца назад
This man zahradin if you are not guilty she only made an objective opinion and you become furious please read wide
@user-mn6in3yk8w
@user-mn6in3yk8w 2 месяца назад
😢😢😢
@kalyboi5750
@kalyboi5750 2 месяца назад
Karya take ay
@ZeinabouSoumana-hb9um
@ZeinabouSoumana-hb9um 2 месяца назад
❤​@@user-mn6in3yk8w
@RowaniRowani
@RowaniRowani 2 месяца назад
Slm barka da wanan lokaci
@aloomatv
@aloomatv Месяц назад
❤❤❤❤🎉
@user-md9uz8hw2m
@user-md9uz8hw2m 2 месяца назад
Allah yakara ganar daku gabaki dayanku muna maku fatan alkhairi
@NassirAli-dc1st
@NassirAli-dc1st 2 месяца назад
Kinci gindi uwarki sadiya haruna
@khadijamurtala9977
@khadijamurtala9977 2 месяца назад
Honestly i know Gabon won't say a word 🗣️ to zaharadden sani, and sadiya haruna this is the second time da kika kika sake burgeni, you are totally speaking 🗣️🗣️ the truth❤ along the line this is the family issue 😂😂😂🎉🎉
@user-pm9qp3he9f
@user-pm9qp3he9f 2 месяца назад
Toke mai yasaki a cikin rigimarsu kinzama jaba sa baki a barmiki dole jaka kawai
@rrafssnacksnmore
@rrafssnacksnmore 2 месяца назад
To me yasa duk wanda zaima hadiza martani sai an mata gori alhalin kunsan gori haramun ne Allah ya sawwake
@user-yi2vx4rm6o
@user-yi2vx4rm6o 2 месяца назад
Ummm Wlh dukansu déjà Sunfadi gaskiya inde harzu ciyarsu suka fada Sukuwa Masurutu duk na banzane sukeyi
@trtrtr4667
@trtrtr4667 2 месяца назад
Allah yakyauta
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 2 месяца назад
Amin ya Allah 🤲🤲
@user-fc8yh9lb1y
@user-fc8yh9lb1y 2 месяца назад
❤❤❤❤❤❤❤❤
@Jejeboykt
@Jejeboykt 2 месяца назад
Wannan Gky ne
@user-lt9dn6kv1c
@user-lt9dn6kv1c 2 месяца назад
Family Issue 🎉
@user-sj2yx3oj6l
@user-sj2yx3oj6l 2 месяца назад
Masha Allah
@user-xo8jn7mu3q
@user-xo8jn7mu3q 2 месяца назад
Family issue 😅
@auwalugambo
@auwalugambo 2 месяца назад
Family issues
@MukhtarUsman-zl3wh
@MukhtarUsman-zl3wh 2 месяца назад
Wan nan sadiyar dakikiya ce, kince baki sanshi ba bai sanki ba Amman kince kina respecting nashi a lot, how will you respect somebody alot while you don't know him, I beg think deep as you saud
@ABDURRAHMANYAHAYA-vd3ni
@ABDURRAHMANYAHAYA-vd3ni 2 месяца назад
Why Gabon zata Hana wasu su shiga Idan tasan babu kyau meyasata shiga kowa yasan Matan kannywood karuwaine ita kuma tana nuna ta kirkice mu kuma bazamu tabbatarba sai mun tanbayi bindo tsohon gobnan adamawa Gabon karuwace munfada
@fadilahmuhd680
@fadilahmuhd680 2 месяца назад
Ke Ina ruwanki wawuya kawaii jakka sadiya
@aishahassan3568
@aishahassan3568 2 месяца назад
Duk masu kare gabon yasin maula sukeyi.😂😂😂
@hauwauabdullahi9565
@hauwauabdullahi9565 2 месяца назад
Too ku masu Kare zaharaddeen masu kiranshi Mai kudi tun kafin yashiga film Mai za'a kiraku almajirai ko mai
@user-md7zg8in5b
@user-md7zg8in5b 2 месяца назад
Fast comment
@selysuserlysu9382
@selysuserlysu9382 2 месяца назад
Family issue
@user-ck8pe3wp8i
@user-ck8pe3wp8i 2 месяца назад
Aslm yaya umar yalittafi pls dan allah😢😢
@talhaabubakar3290
@talhaabubakar3290 2 месяца назад
So because ta samu ta kannywood kar ta faɗi gaskia?
@laifihanjine1428
@laifihanjine1428 2 месяца назад
ai ku kunfi son rigimar sbd ku samu labari
@princeyahaya7911
@princeyahaya7911 2 месяца назад
❤❤❤❤
@zainabdanjuma5799
@zainabdanjuma5799 2 месяца назад
Good s
Далее
Saurari Shirin In Da Ranka na ranar Laraba 04-09-2024
17:12
Cute kitty gadget 💛💕
00:23
Просмотров 9 млн
Прохожу маску ЭМОЦИИ🙀 #юмор
00:59
SHEIKH Abduljabar Nasiru Kabara
11:34
Просмотров 10 тыс.
(DUMI DUMIN TA) hadiza Gabon tayi zazzafar mgana
9:00