Тёмный
No video :(

DAGA BAKINKA SHOW TARE DA HASSAN MAKEUP DAGA NIGER 🇳🇪 

ABDOOL GAYA TV
Подписаться 66 тыс.
Просмотров 134 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

27 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 209   
@shaharuabubakaridireesAbdulHam
@shaharuabubakaridireesAbdulHam 24 дня назад
allah ya shiryar damu baki daya alfarmar annabi Muhammadu salallahu alaihi wasallam
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 6 месяцев назад
Dan Allah ace ya dena yin maganar batsa
@ukashassrimaye9592
@ukashassrimaye9592 6 месяцев назад
Wlh Hassan ya bani Tausayi inda yake cewa har kuka yake yi Idan yayi wani abun 😢 Allah ya shiryar damu baki daya 🙏🙏
@DANSOKOTO25
@DANSOKOTO25 3 месяца назад
Ameeeen❤❤
@BasirouBasirou-h8s
@BasirouBasirou-h8s 7 дней назад
😂😂😂😂😂😂
@user-uz7xs3gy2p
@user-uz7xs3gy2p 3 дня назад
Very excellent
@Mmscarfs
@Mmscarfs 6 месяцев назад
Subhanallah Allah yshiryeshi
@MoussaHalimatou-rq5qe
@MoussaHalimatou-rq5qe 6 месяцев назад
Allah Sarki Hassan Allah ya chiryaka😊
@zaharadeenabubakar3249
@zaharadeenabubakar3249 6 месяцев назад
Inayinka Abdul gaya ❤
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 6 месяцев назад
Allah sarki Allah yashiryeka
@AbobakerAbo-ds8ui
@AbobakerAbo-ds8ui 6 месяцев назад
Masha. Alla
@Matanubatv
@Matanubatv 6 месяцев назад
Allah sarki Allah ba yacca bai iyaba idan yaso sai ya shiryaka ya maida masu zaginka irinka tsakanin Allah da bawansa ai ba a shiga hasan fatab alkairi
@KebiKabirou-lp4qv
@KebiKabirou-lp4qv 5 месяцев назад
Masha allah 🤲✌️
@balabobo425
@balabobo425 6 месяцев назад
Akwai sauran imani in allah ya yadda zai shiryu kuyi masa addu,ah ne
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 6 месяцев назад
Ok insha Allah 🤲🤲
@RabiatuUmar-dz1su
@RabiatuUmar-dz1su 4 месяца назад
Allah yataimakeka yaya hasan
@abdulbinibrahim5722
@abdulbinibrahim5722 6 месяцев назад
Allah ys mudacee
@user-ghali47
@user-ghali47 6 месяцев назад
Dan Allah Abdul . Wakar daga bakin ka ❤❤❤nake so
@walidabdallahniger7688
@walidabdallahniger7688 6 месяцев назад
Allah yashiryeka
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 6 месяцев назад
🤲🤲🤲🤲
@murtalaabdullahi7501
@murtalaabdullahi7501 6 месяцев назад
ALLAH yashiryaka Hassan
@ZainabAminusharif-et5ot
@ZainabAminusharif-et5ot 5 месяцев назад
Allah kashiryi wanna bawan naka
@RazakChaibou-bi2sj
@RazakChaibou-bi2sj Месяц назад
Amine
@Anashassanhamza
@Anashassanhamza 5 месяцев назад
To allah yashirya hassan me abin dariya
@user-lk6mm1vp1w
@user-lk6mm1vp1w 6 месяцев назад
Wawa
@AbakarmaradiNigeria
@AbakarmaradiNigeria 13 дней назад
Allha sarki allha shiryaka hassan
@babanazir862
@babanazir862 6 месяцев назад
ALLAH ya chiryaka
@sadiqadam4498
@sadiqadam4498 3 месяца назад
Yadda yace har kuka yake Allah ya kawo silar shiriya
@AbdussamadRabiu-pg8bn
@AbdussamadRabiu-pg8bn 4 месяца назад
Karyn kake dan shegiya wai bawanda yake turoma kudi daga najeriya ina su sadiya Haruna,aisha humaira,yagamen,shege kace duk bada turama kudi a najeriya and fa akema riga da wando😂😂😂
@NAMAAIKI1SNN1KAIMAHAKA
@NAMAAIKI1SNN1KAIMAHAKA 17 дней назад
Allah yasamudace amen Suma amen
@MaryamUsmanMohammed
@MaryamUsmanMohammed 6 месяцев назад
Ahmad delta muke so kayimana invite please 🙏
@Mmscarfs
@Mmscarfs 6 месяцев назад
Dam daudu kawai!
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 6 месяцев назад
Dan daudu kazami kagyara hali kakuma namiji idan zaka warwarre jikinka kawarware mai bleaching Allah yashiryeka
@user-lj9ux8js1x
@user-lj9ux8js1x 6 месяцев назад
Wawa dan daudo kawai
@SadiyaNafiu
@SadiyaNafiu 6 месяцев назад
Allah yasamu dace
@abdulateet
@abdulateet 6 месяцев назад
Abdul pls kabashi shawara ya dena bleaching Kaga hannunshi kamar baqar tukunya
@jangosambo9688
@jangosambo9688 6 месяцев назад
😊😊
@aishaaliyumomimtinan3845
@aishaaliyumomimtinan3845 6 месяцев назад
Kaji wani dan air din Karin magana kai Allah ya shirya ka damu baki daya
@AminaIMuhammad-rc7ny
@AminaIMuhammad-rc7ny 10 дней назад
Wana imani yana fama da layu da guraye a jiki cab Allah ya kara stare mana imani
@aishaibrahim5700
@aishaibrahim5700 6 месяцев назад
Kuma wlh yataso cikingata dakulawa dan shine karami adakinsu amma allah yajara be shi yakoma abuja da sana ar abinci irin namata
@mariamahmed4610
@mariamahmed4610 6 месяцев назад
wlh karya kike bakisan shi ba, Hassan makeup a niger yake Zinder damagaran, kuma bai taba saida abinci a abuja
@mariamahmed4610
@mariamahmed4610 6 месяцев назад
wlh a zinder har gidansu Hassan makeup zan kaiki
@saifullahibalaisah2586
@saifullahibalaisah2586 6 месяцев назад
Allah ya shiryaka duk tunaninsa burgewa yake
@user-iy2gr6mu1k
@user-iy2gr6mu1k 6 месяцев назад
God nasha daria
@user-cp4jl5iv4b
@user-cp4jl5iv4b 6 месяцев назад
Abdul Gaya ngnin ikon Allah 😂
@rukybukar
@rukybukar 6 месяцев назад
Allah shirya
@Ummeelicious
@Ummeelicious 6 месяцев назад
Kai jama'aaa 😂😂😂 Abdul bazaka kasheni ba😂
@user-kz3oi7yn4r
@user-kz3oi7yn4r 6 месяцев назад
🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@YoussoufaMamadou-js2mm
@YoussoufaMamadou-js2mm 6 месяцев назад
❤🎉❤
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 6 месяцев назад
😂😂😂😂ikon Allah
@user-nn3ce2dc3e
@user-nn3ce2dc3e 5 месяцев назад
Wawa dan daudu alaide
@RazakChaibou-bi2sj
@RazakChaibou-bi2sj Месяц назад
Ubanka kaina a Wawa jaki
@IssakaSaidou-jg3ez
@IssakaSaidou-jg3ez 6 месяцев назад
Abdul gaya akawo mana yagayagamen
@ABDOOLGAYATV
@ABDOOLGAYATV 6 месяцев назад
Insha Allah
@Ausik_official
@Ausik_official 4 месяца назад
Hassan makeup mai tsinin tsinin😂
@user-gq6qq8iu4w
@user-gq6qq8iu4w Месяц назад
Wallahi Hassan karena mutane allah yachiryar dakai
@IssakaIssaka-vq9ec
@IssakaIssaka-vq9ec 2 месяца назад
Allah ya yachi yi Hassan
@adamabukarmuhammad-qg3fk
@adamabukarmuhammad-qg3fk 6 месяцев назад
Kai 😂😂😂😂Jama’a
@yakouboumahamadimboran2506
@yakouboumahamadimboran2506 Месяц назад
Allah ya shirya
@marcyexclusivetv2138
@marcyexclusivetv2138 6 месяцев назад
😂😂😂 Justice for Aisha najamu😂😂😂
@HamzaNanafareeda-oy3wx
@HamzaNanafareeda-oy3wx 6 месяцев назад
😂😂Nata me sauki ne ina kk baro teema makamashi
@user-qn5ew7xm6v
@user-qn5ew7xm6v 6 месяцев назад
Innaso inyi comment Amma inna tsoron Hassan makeup 💄
@GAMES-mv7sc
@GAMES-mv7sc 6 месяцев назад
Why Hassan want show which color phone he using 😂😂
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 6 месяцев назад
😂😂😂😂😂
@user-yu4bh8ok8e
@user-yu4bh8ok8e Месяц назад
Dan daudu kawai😂🤣
@ChaibouSaadou-jo8zy
@ChaibouSaadou-jo8zy 4 месяца назад
Hassan 😂😢
@banamaifararebana-wl1ow
@banamaifararebana-wl1ow 3 месяца назад
Wanan Allah yashirya
@aishaibrahim5700
@aishaibrahim5700 6 месяцев назад
Masuzagin irinsu hasan wlh kusani kunalodawa kanku zu nubine sabida haka allah ya ke halittarsu kungakenan ku na jada ikon allah dansuma sungakansu ahakane kawai so bekamata adinga kallon halittarsu amatsayin laifinsu ba adingazaginsu da bakake n maganganu zanbaku misa li dakuma lbr akan shagari
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 5 месяцев назад
Eh hakane addu'a ita tafi dacewa ga wanda ya 6ata tunda bamu san qarshenmu ba dana yan'uwanmu Amma ba Allah ne yayi su a haka ba, duk wanda ku kaga ya 6ata shi ya za6arwa kan sa haka, sai de ace Shaidan ya rinjayi mutum tunda Allah ya bamu za6i biyu 6ata ko shiriya, to ya ragewa mutum inda zuciyarsa ta karkata wannan itace jarrabawar duniya. Allah ya kar ya barmu da son zuciyarmu ya karemu daga sharrin Shaidan Amin
@user-xh4db8sr6j
@user-xh4db8sr6j 2 месяца назад
Allah ya shirya mana zuria
@sameerahshehu6079
@sameerahshehu6079 2 месяца назад
Hakane kuma shifa yace baya shiga harkan kowa
@MousbaSani
@MousbaSani Месяц назад
kai wllh da hankalinsa kawai😂😂😂 iskancine Allah kara shiriya😅😂😂
@ibrahimabdullahi4320
@ibrahimabdullahi4320 6 месяцев назад
Allah yasa ka gane ka dawo dai dai.
@UmmaAbdullahi-jd1ge
@UmmaAbdullahi-jd1ge 6 месяцев назад
Wai dan Allah dan daudu ne
@abarchimoussa9337
@abarchimoussa9337 Месяц назад
Allah yachir yaka
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 2 месяца назад
🙏🏼🙏🏼 Allah ya shiryaka🙏🏼🙏🏼
@user-lk5qo7ee4i
@user-lk5qo7ee4i 5 месяцев назад
Dan daudu kawae😮
@AbdussamadRabiu-pg8bn
@AbdussamadRabiu-pg8bn 4 месяца назад
Shege ashe iskancin naka yanada iyaka😊
@hasanyabda3115
@hasanyabda3115 6 месяцев назад
Allah Wa daren naka ya lalace
@user-hp9mk2es7d
@user-hp9mk2es7d 6 месяцев назад
Wlhi har yaburgeni😂
@Madamebob-g9c
@Madamebob-g9c Месяц назад
Ahha 😂😂😂😂🎉🎉🎉
@issoufoudakota1570
@issoufoudakota1570 4 месяца назад
Allah dy ya tsinemaka
@FareedaLawan-ft5vn
@FareedaLawan-ft5vn 6 месяцев назад
Kai jama a Allah ya shirya😂😂😂😂😂😂
@AbouSoulemanou-u3z
@AbouSoulemanou-u3z 7 дней назад
Hassan allah ya chiryaka 🤔🤔🤔
@user-zb8jq3of4h
@user-zb8jq3of4h 6 месяцев назад
😂😂😂kayi jama a😂
@jibrinabubakarbabagana153
@jibrinabubakarbabagana153 4 месяца назад
Wazeso Dan Daudu
@balaaliedo243
@balaaliedo243 2 месяца назад
This guy is so funny 🤣🤣
@aminaalimuhammad1530
@aminaalimuhammad1530 15 дней назад
Allah yakyauta
@MAB85
@MAB85 6 месяцев назад
😂😂😂😂 😂
@idrissalisu8340
@idrissalisu8340 6 месяцев назад
Allah ya kyauta
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 6 месяцев назад
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@alihsantv7566
@alihsantv7566 2 месяца назад
Allah sarki Hasana make up
@user-hb6ik7sg1o
@user-hb6ik7sg1o 6 месяцев назад
Allaah ya sherye she
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 6 месяцев назад
Amin 😂
@ibrahimkallimustapha5431
@ibrahimkallimustapha5431 16 дней назад
Har dan daudu kafara kawuwa to na daina kallon shirin ka
@UmmusalmaKabir-rc8zb
@UmmusalmaKabir-rc8zb 4 месяца назад
@rahmashuaibumuhd1466
@rahmashuaibumuhd1466 5 месяцев назад
Kai jama’a😂😂
@user-gs4os6iv5m
@user-gs4os6iv5m 6 месяцев назад
Wllh kai ma Wllh abdool gaya kaima kazama shasha wn RU-vid tadau hanyar lalacewa
@aminusunusi7723
@aminusunusi7723 Месяц назад
ni abinda kebani Haushi kowa ne Dan iska wai Shima wai Mai masoya ne
@user-gl8oe8ng4f
@user-gl8oe8ng4f 5 месяцев назад
Marsi
@user-ku4rb7qm4v
@user-ku4rb7qm4v 6 месяцев назад
Saura saiyada sadiya haruna
@user-ey6rh5ej9u
@user-ey6rh5ej9u 6 месяцев назад
Dan Zinder né har ounguwar su nasani
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi 6 месяцев назад
Allah yashirya
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 6 месяцев назад
Amin ya Allah 🤲🤲🤲
@SumayyaYusuf-b2c
@SumayyaYusuf-b2c 14 дней назад
🤣🤣🤣🤣 wlh banyi niyar mgn ba amma dole yasa nayi hassan kabani dry sosai duk da dai kana wasu abubuwan da basu Kanata,ba amma ubangiji Allah y shiryeka shiriyar addinin musulunci.
@zubairuali8809
@zubairuali8809 4 месяца назад
Hahhhhhh ❤❤😂😂😂😂
@JafarahmadAdam-r2p
@JafarahmadAdam-r2p 2 месяца назад
Make up
@user-yu4bh8ok8e
@user-yu4bh8ok8e Месяц назад
Bayada sanaâ maganen mata karyane 🤣😂
@MrsamamaJariri-js5vq
@MrsamamaJariri-js5vq 6 месяцев назад
Dan kutumar uba
@Mmscarfs
@Mmscarfs 6 месяцев назад
Bashida abokai maza ne? Ita kuma Aisha humaira meya hadata da wannan mutumin? Ina balain ganin girmnta gskia
@user-rs2cj3ju1q
@user-rs2cj3ju1q 6 месяцев назад
Idan kanaso mutun ya shiryu ae seka jawoshi a jikin ka that’s why take tareda shi
@Hamid.mHamid.m-un6ju
@Hamid.mHamid.m-un6ju 6 месяцев назад
Kai su dan daudu daikam anyi assara wlh
@hambalihaliru7382
@hambalihaliru7382 6 месяцев назад
Mudai bamuyin karuwa gaskiya
@FaisalBatureBinji-c7n
@FaisalBatureBinji-c7n 25 дней назад
Wawan banza
@user-cw4kk3eb7q
@user-cw4kk3eb7q 6 месяцев назад
Hmmmm
@AbulbasharadamuSaleh-pg7qk
@AbulbasharadamuSaleh-pg7qk 6 месяцев назад
Kaima daka saurareshimahaukacine
@attahiryushau-ty4gw
@attahiryushau-ty4gw 5 месяцев назад
Hy
@Danliman
@Danliman 6 месяцев назад
😂😂😂dan Allah wai shi wannan dan wane garine kuma shi Waye shi dandaudu ne 😂
@saraabdullahi7567
@saraabdullahi7567 6 месяцев назад
Dan Niger ne wani gari da ake kira zender
@addau_zakari_gwarzo
@addau_zakari_gwarzo 6 месяцев назад
Allah ya shiryeka
@UmmaAbdullahi-jd1ge
@UmmaAbdullahi-jd1ge 6 месяцев назад
Wai dan Allah dan daudu ne
@elithomas-cq6bf
@elithomas-cq6bf 3 месяца назад
dan iska haukan a nigeria kakeyi bakayi aniger ko
@MdMd-cb2jz
@MdMd-cb2jz 2 месяца назад
❤❤❤❤🎉🎉🎉
Далее
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA HASSAN MAKEUP 🇳🇪
9:22
Просмотров 103 тыс.
GARWASHI SEASON 1, EPISODE 3 ORIGINAL.
1:07:10
Просмотров 118 тыс.
Avaz Oxun - 10 yillik yubiley konsert dasturi 2023
2:52:33
Whoa
01:00
Просмотров 33 млн
Daga bakinka
3:36
Просмотров 3 тыс.
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA AISHA NAJAMU IZZAR SO
33:15
Просмотров 204 тыс.
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA G FRESH JARUMI A TIKTOK
25:12
HADIZA GABON: Aminu Mai Dawayya ya dawo da baya.
37:56
Просмотров 169 тыс.