Тёмный

Sabon labarin cin amana mai tada hankali a barkata family. 

Alfurqan  Ta'alim Tv
Подписаться 164 тыс.
Просмотров 13 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

13 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 55   
@AminuAbdullahi-h4h
@AminuAbdullahi-h4h 3 дня назад
Allah yakara ma lfy ordinary president, yakare ka daga sharrin masu sharri, Ameen y hayyu ya qayyum 🤲
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 3 дня назад
Jazakallahu bikhr jaz my Ahmad isa
@MardiyaAbubakar-h6r
@MardiyaAbubakar-h6r 3 дня назад
Kay Dunia Ina Zaki Damu Ya Allah Kakau Mana Dauke Ameeeen Ya Allah Kayi Manna Yara Mafita Ameeeen Yawhiyou Yakaiyoum 🤲🙏😭😭😭
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
Haba 39 million ya isa a siya musu gida, a siya musu kayan abinci ,ko ,na million daya , Kuma suyi sana a babba .
@MaimunaAhmad-l3o
@MaimunaAhmad-l3o 3 дня назад
Ordinary president ALLAH UBANGIJI yayi maka albarka 🤲
@SmilingBamboo-ko4lg
@SmilingBamboo-ko4lg 3 дня назад
Mejidda ALLAH SARKI ordinary Allah yatemaka ma
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 3 дня назад
Allah yasakama ordinary president da gidan aljanna
@BashirSulaiman-d9r
@BashirSulaiman-d9r День назад
😢😢😢😢😢 wayyo Allah marayu ancucesu abin tausayi wallahi
@AbdulfatahAhmad-y7f
@AbdulfatahAhmad-y7f 2 дня назад
Allah yakareka yakaramaka daukaka my girma.odinary dakuma duk ma aikatan barkatiy family Allah yakaramaku kwarin gwaiwa ina maku fatan alkairi 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@saratushehu353
@saratushehu353 3 дня назад
Ordinary president Allah ya Saka da alheri uban giji ya tsare ka daka dukkan sharri yayima zuria albarka yajikan mahaifa ya kareka daga dukkan sharri
@sagirsaminu2561
@sagirsaminu2561 2 дня назад
Wallahi bazaka menene dadi ko Rashin dadi ba sai ka Shiga Rauwar maraya, sadai muce Allah bi mana hakkin mu baki daya
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 3 дня назад
Innalillahi waiina ilaihi raji un kai duniya ALLAH ya saka muku😢😢😢😢😢😢
@AbbasSaeedu
@AbbasSaeedu 3 дня назад
allah yakyauta yarabamu da zalunci
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 3 дня назад
Nigeria Allah yasa mudace
@aishaibrahim4884
@aishaibrahim4884 3 дня назад
Kawai Akwai zaluchi chikin wanna lamari
@Frdoes
@Frdoes 3 дня назад
Innalilahi wllh wan nan duniya tazo karshe wllh harnakarajin duniya tafita daga raina sabida ganin irin wan nan zalinci damutune kenan innalilahi Allah muntuba kamar ba a mutuba 😭😭😭😭😭😭
@AbdussamadShafiu-sn7dm
@AbdussamadShafiu-sn7dm 3 дня назад
Hmm 🤔 Allah yakiyaye dunia ne
@AbbasSaeedu
@AbbasSaeedu 3 дня назад
dubeshi tsamo tsamo tun daganan duniya ma kenan
@YahayaHaladousani
@YahayaHaladousani 2 дня назад
Dan Allah atimakameki
@IbrahimShuaibu-x7g
@IbrahimShuaibu-x7g 2 дня назад
Kaninta Mohammed shine yaja duka wannan rigimin da kudin yashiga account nashi ya kamata amaida kudin cikin account na Khadija
@aishakatsina2461
@aishakatsina2461 3 дня назад
😢wallahi haka akayimana dangin mijinmu suncinye dukiyar yaranmu datamu shine yasa nataho saudyya Neman kudi sabodayarana susamu ilimi nahakura dajindadi dahutu kullum Ina gidan aiki nahakura inata aiki kuma nagodewa Allah tundanazo bantaba samun matsalaba inata aiki Alhamdulillah
@ahmadaminu9010
@ahmadaminu9010 3 дня назад
Allah ya bi maku haqqinku yar garinmu wasu mutanen duniya ce kawai gaban su
@fatimaabdullahi7525
@fatimaabdullahi7525 3 дня назад
Allah sarki, Allah yadafa Miki, Allah ya raya Miki yaranki cikin Imani Allah yasa su sharemiki hawayenki
@fatimakabir3921
@fatimakabir3921 3 дня назад
Allah ya bi maku hakkin ku ashe yar garin mu ce😢 wasu dai wllhy dangin basu da imani
@aishakatsina2461
@aishakatsina2461 3 дня назад
Ameen nagode sosai wani abun sai alahira munkaisu kotun Allah
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
Gaskiya be kyauta ba
@bushraabdlh9118
@bushraabdlh9118 3 дня назад
Innaninlahi wa,innah elaihir rajun
@lamimozahi7660
@lamimozahi7660 3 дня назад
ya Allah😭😭
@aliyuauwal7297
@aliyuauwal7297 3 дня назад
Dan Allah wannan nawani date ne na wani rana. Ne please
@Ladifamuhammadmurtala
@Ladifamuhammadmurtala 3 дня назад
Dan Allah babana abimusu hakkinsu Dan Allah 😭😭😭😭
@YahayaHaladousani
@YahayaHaladousani 2 дня назад
Gasikiyani walashi hakani
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 3 дня назад
Wannan fa itace kasar mu kowa dama yake nema yayi aika aika
@hauwwamustapha729
@hauwwamustapha729 3 дня назад
Wlh kuwa Allah ya shirrya mu
@Muhammadbala014
@Muhammadbala014 3 дня назад
Akwai Allah
@MdBokolikhatun-jo6yt
@MdBokolikhatun-jo6yt 3 дня назад
😢😢
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
Kayi hakuri
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
Kai abun beyi Dadi ba
@HussainaYusuf-i9r
@HussainaYusuf-i9r День назад
😭😭😭😭😭
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
😢
@DgAsd-cq3gs
@DgAsd-cq3gs 3 дня назад
لا الله الا الله محمد رسول
@oumaroumati-yx9dk
@oumaroumati-yx9dk 3 дня назад
😢😢🙏🙏😭😭🤲🤲
@HamzaibrahimaIbrahima
@HamzaibrahimaIbrahima 3 дня назад
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@HassanaUmar-il8sn
@HassanaUmar-il8sn 2 дня назад
😂😂😂😂😂
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 3 дня назад
My odinari p
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
Wannan zalunci ne
@officialabz5397
@officialabz5397 3 дня назад
Ka cinye man 39m na dinga yi maka azaba kenan koka mutu wlh saina shekara dubu saba in ina yimaka azaba kala kala wlh
@BakoZuhainat-qx9pr
@BakoZuhainat-qx9pr 3 дня назад
Masha Allah Allah ya Kara basira da daukaka ordinary president ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
Kai jama a
@fatimakabir3921
@fatimakabir3921 3 дня назад
Ya fiddo su kawai in ba haka ba jikin shi ya gaya mashi
@abdouhalilou-r8x
@abdouhalilou-r8x 3 дня назад
yanda zaka juya dukiyar ka ta bunƙasa to kayi fiye da hakan ma ga na maraya idan har maraya bai tsira ba to wanene zai kuɓuta daga zalunci Allah ya kyauta
@srsrsrsfd4660
@srsrsrsfd4660 2 дня назад
هذا قليلا من كثير
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
Ya za ayi ace maman su bata sani ba
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
Sorry sir ordinary ahmad
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
Gaskiya be kyauta ba
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 3 дня назад
😢😢😢😢
Далее
🕊️Valera🕊️
00:34
Просмотров 3,8 млн
Тренеруем память physics drop 103 - 104
00:51
7 Days Exploring An Underground City
20:35
Просмотров 40 млн
FATIMA ME ZOGALE SEASON 1 EPISODE 2 ORG
42:43
Просмотров 9 тыс.
UMARNI SEASON 2 EPISODE 2
1:01:17
Просмотров 25 тыс.
🕊️Valera🕊️
00:34
Просмотров 3,8 млн