Masha Allah Dr nura m inuwa Allah ya qara basira da dau kaka da nisa gwana Allah ya qara Taya maka daga naka Dan amanar ka buharin ayya tsadawa Allah ya ja zamanin ka
Waw wakar nan ba irin neman da banmataba ashe nura kai ne baka sakotaba muna godiya saura wakar ka maisu mahdi inajin akwai magana acikin ta allah yasa munada rabon jinta fatan alkairi 🙏kaci bakason wani suna sai NA nura m inuwa wlh bakada son girmamawa kai babban mutum ne ko bakaso ni sai nafada amsorry🙏🙏