Jazakallahu khairan Allah Wahid yakara kare manakai Allah kara maka karama Allah ya saka da Alheri Da ni da iyalina muna jin dadin wa'azin ka kullon sai munsauraren wa'azin ka a TV Africa3 da Sunna TV ko ta internet
Assalamualaikum. Allah ya gafarta malam INA maka fatar alkharee kuma inamatuqar qaunar ka akan waazin Wanda ba suuka ko tsokana acikin shi Allah yajajamaninka