Assalamu alaikum Dan Girman Allah kada ka mayarda tashar ka wajan jayayya ko qalubalantan malamai dan Allah Wllh ni dan dariqa ne amma bana goyan bayan irin wannan dabi'i kwata-kwata nidai na saurari fadakarwa wadda bb san zuciya a ciki wannan shine!!! Dan Allah ka dawo da wannan fadakarwa da kakeyi tafi irin wannan wllh da fatan zaka fahimce ni na gode🙏🙏🙏
@@Gudunduniyatv Hakane amma dan Allah dawo fadakarwar da kakeyi wadda babu ambatan sunan kowa ko wata qungiya wllh tllh bllh yafi kiran suna ko wata jama'a dan Allah🙏🙏🙏