Alhamdulillah Yanzu na samu karsashi na cewa mu yan arewa kai ba ma mu yan arewa ba Ina iya cewa Yan Nigeria muna da manufa a goben mu. Tabbas na yi farin ciki 100% Allah Ubangiji ya ba mu nasara.
Assalamualaikum warahmatullahi wabarakahu wa danan malam sai dai muce Allah ya isa do min sun ci Amanar mu kuma sun ci Amanar Addani Allah kagani Allah kabimana hakkinmu😭😭😭
Zanga - Zanga baya bukatan shugabanci a bayyane. Akwai hikiman yin haka. Kudai kuci gaba da fadakar da matasa akan zanga- zangar numana. Allah yasa hakan ya zamo alkhari amin.
Allah yakawo mana mafita, Amma munacikin jarabawa Musamman kauyukan katsina, Yanzu haka cousin sister da diyarta da kishiyarta da yaranta,duk suna hannun yanbindiga,sati na uku kenan Ko labarinsu bamaji,munata addu'a kuma,anatayamu,harmunrasa wane mataki zamu dauka, A kauyen medabino abinyafaru Karaman hukuman danmusa. Muna baran addu'a
Ku mastalarku waanan kananan ustazan duk lokachin da akazo maganar neman yanchin matasa daga hanun azaliman shugabani da lala tatun malamai irin su buhari da bola t sai ku dinga kokarin wawantar da hakalin mutanen nigerian saboda mayan malamai subaku dan wani abu to kusani daga yanzu mundena yarda da maganar ku zanga zanga sai munyi ba fashi in sha Allah
Daman mungayawa mutane Buhari shine tuggun komai wai mutane suna maganar Buhari bayason Bola Ya hau Kan milki munsan Cewa Yaudararmu akai Muna rokon Allah yasakamana TUNDAGA nan gidan Duniya kafin aje lahira. Ya Allah kaimana maganin Azzaluman shugabanni da Azzaluman manyan masu kudi yan kasuwa da makwadaita MALAMAI 🙏🙏🤲🤲
Wai me isa kowana lefi ya faru sai a dinga dorawa Mallamai ne, ba fa dole suka yiwa kowaba, dg bada sharawa shikenan, duk alkhairansu baa gani, na tunatar damu hakkin Allah da Manzo SAW da suke yi Kai wnn me rubutu ka gyara kalamanka da kake cewa Mallamai gu6atattu, basu ce dole sai kun dau shawararsu ba, kowaca shara ta taso sai ku juye kan Mallamai Allah ya saka musu gsky
hakane aman kuma daraja dasukeda sukuma su Al 'umma sundokesu amatsayin shuwagabanni kuma jagororin Al 'umma kuma sune magadan annabawa to dawanan Al 'umma tadokesu amatsayin abin dogaro garesu kuma sune keda ikon cewa Al 'umma kuzabi wanan badan komi dan sunsan cewa sunada wanan daraja Kai dakanka kasancewa dan siyasa suna anfani da malimai dan samun biyan bukatarsu wanan shine dalili dayasa ake dora alhaki akan malimai akan musulum musulum ticket malimai wasu har karfita wasu malimai sukafara kaga dan ankira sunan malimai anan Lamari karkayi mamaki saboda suma sunzama mabiyan dan siyasa saboda abinda suke samu
Idan Buhari ya aike shi, kuma yaje ya isar da sakon shugaban shi, me laifin shi. Ya tallata ne ko ya tilasta wani?! Watakila ma bai zabi Tinubun ba ma! Mu dai Allaah ya Jarrabe mu ne kawai, Amma banga dalilin tallata mana Tinubu ba. Allaah kawo mana sauki ya shiryesu.
Laifinshi shiné bé tsaya yayi bincikeba .tinibu musumin kirkine koba na kikiba kaway se yazo ya isarda saqon megidanshi.kai amatsayinka na mai hankali sai acemaka inzabe yazo kazabi Wani mtun kaway babu wani bincikeba to komi yaje ya dawo kainé za'azargi KO kaso KO bakasoba!!🇳🇪👈
Arewa wake up, we the poor people are suffering in Nigeria, while our religious leaders and politicians dine and wine together, leaving larger, there children's leaves abroad, instead we the poor masses will come together fight for a good governance, we allow the religious leaders to divide us. Let us forget religion and tribe, first fight for survival of our unborn children's, if not we are Doom
Malam abu aisha kunbamu shawara tun farko wallahi mukayi qirmishishi muka qibi ashe dai muslim muslim zai jai mu ya baro gashinan mungani Allah yanuna mana
Don Allah malamanmu don girma Allah ku kawo mana hanya da zata kore wanan zanga zanga kafin lokacin yazo. Please muna cikin matsalolin sosai kada kwakwalen matasa yakasa rabe gaskiya da yaudara.
Shawara guda daya malam nan haryanzu lokaci bai kura musu ba yakamata sujanye jikinsu saga shugabanni yan siyasa subada kai sufuskanci nauyin da Allah yadora musu su sauke domin su tsira da mutun cinsu.
Assalumu alaikuom. Wannan karamin almajirin Irina dayafada Dan Allah Ina bukatar number sa ko inda zanje nasameshi Dan Allah yasaka da alkhairi da albarkar da kasamana Ina nufin Wanda yayai magana a karshe .
Abu Aisha, babu wanda bai san cewa Tinubu mutumin banza bane, kada ka manta har Shaikh Ja'afar Mahmud Adam yayi maganganun akan wanene Tinubu, saboda haka babu wanda zan yiwa uzuri akan goyan bayan Tinubu. Malam yayi maganganun masu mahimmanci cikin Ilimi, Allaah ya sakawa Malam da alkhairi. A'ameen!
Sheikh Jingir & daurawa tare da Sani RL Isa Ali Ibrahim M Abdullahi Gadonga Kuna karantarwa Dan Allah Amma anazar ginku da zagi Kubar kowa yazauna da jahilcinsa
Ba anazarzinsa akan zaben dayawuce bane A A Ana zarginsa ne akan yau Meye yake faruwa? Kuma meye mafuta? Shine kawai bamagar zabeba Maganar zabe dukkammu ne muka hadu a kuskure To amma tayaya za'ami masalaha Mutuwa akeyi wahala akeyi shekara 3 ayinisa dawannan hali da akeciki Ko bayin jahiliya sufi yan najeriya jindadi Bayin baya Kadarace Bashida encin komai Suna cikin wahala dare da rana to bambancin su da dan najeriya sunaci suna koshi ko ba dadi amma dai suncika cikinsu
Wannan ba hujjabane a matsayinku na malamai in wuta yace kashiga inji buhari zaka shigane, ya kamata ku duba nagartansa tunda kuna da ilimi sanin siffofin shugabanni na gari.
Shugabannin ai sun san matsalar mutanen kasar,Dan haka ko ba shuwagabannin 'yan zanga zanga sai su gyara kafin wannan rana,Dan yanzu talakawan Nigerian in baku fito zanga zanga ba Dan tsoron mutuwa toh Kar ka manta,yunwa,rashin tsaro,talauchi har gida zasu samoka su kasheks
amma miyasa Fantami betallata gwamnatiba kamaryanda kai kayi tinfarko bakabadi hakaba saiyanzu da saikace ya jama'a Bahari ya aiko fantami gawanda ya tsaida bakafadi hakaba saiyanzu da tura takaibango bakada mafita shinezakace haka dan kawanke kanka kasaka wani bashakka katabbata mugu maketaci wannan halin mugayene bahalin malamaiba dama yan Jos wawayene akwai baran barama.
Yanzu matsayika na malamin addini Buhari da yasa mu chikin masifa Buhari da bashi da Alkawari har shine zai aiko yacema ga abinda nakeso kakasa anfani da iliminka kayi haba malan kabani kunya wallahi tun shekarun 4 nafarko na Buhari nagane mayau darine shiyasa zabe na 2 banzabeshiba bare karshen milkinsa har yace azabi wani wallahi dan aikenma sai na koreshi dan bashi da abinda zaicemun
Fantami yana da wayo, adacan kan ya zama minister yana wanke yan' siyasa To ya tsohonan ze yi ansa shi agaba ace shi/ suka tallata Muslim Muslim, da shima Mlm Isa ya fito yayi magana ya fadi gsky yace shi aka tura yace Mallam Jingir ya tallata sbd Allah, kuma ai a idon jamaa Mlm Jingir yazo ya fada yasan Shk Isa Pantami ze ji, ba ta bayan fage yaje gidan radio ya fada ba Koma de waye yace a za6i Tinibu Allah fa qaddaro sai yayi Mulkin Nigeria tun kan yazo duniya, ina imaninmu da bada gsky da qaddara ne na cikin shikashikan musulunci, sai de mu roqi Allah ya canja mana mummunar qaddara zuwa kyakkyawa ya kuma shiryemu dan gsky Allah yana haquri da wannan al'umma ta Annabi SAW arziqin addu'ar da ye mana da kuma waazantarwa da wnnn al'uma take yi dan hk Allah yake daga mana qafa
Mutane ina imaninmu da qaddara ne? Allah ya qaddaro sai Tinibu yayi mulki fa tunkan yazo duniya, ku kyale tsohonan Shk Jingir dan Allah, shima Shk Isa Pantami yakamata ya fito ya wanke bawan Allah nan, yace shima be fahimci abin ba, tunda su ba yan' Siyasa ba ne Amma ko ni nan da nake ba Mallama ba, nasan duk wanda ya siyi rariya ze tafka asara asara, ko mai channel dinan yayi gargadi akan zaben muslim muslim to amma Allah ya qaddaro mu yadda da qaddara, mu canja halinmu mu dena sa6on Allah sai Allah ya canja mana da alkhairi