Innalillahi wa inna ilayhi raji'un La haulilahi Things like this happen truly in real life but may we and our families never see such Astaghfirullah. I don't even know what to say. Thank you very much Aunty Zee. 😢
maza ynz komi suna iyawa shysa Mata sunzama mazinata matan ma haka anata haifar ya,yan shegu wannan itace masifar karshen zamanin da ake fada wannan labarin gaskene yafaru koma ince yanata faruwa wallhil azim ynz maza zina suke d kanen matansu in har suna suna zuwa gidansu zama Don haka mukiyaye
Gaskiya hana baki kyauta ma yar uwarki ba haba no matter what he told you u should not have listen to him she is even pregnant for goodness sake what the hell Noor kiyi hakuri Mai hakuri zayi dace a hankali Watarana da alkairi zakiyi tozali
Idan badan noor batada tunani bâ tun yauche yakamata tasaka aya tambaya akan mijin ta mutumin daya fara nuna miki richin mutunci daga kanwar ki tazo y'a nuna chi na Allah ne kuma ki yarda nidama nasan bâ wanka yake bâ kedai yake renawa hankali wlh
Subhanallah. Mutuwar aure ya zo. Ina jin a wannan ga6an ne asalin title din labarin. Saboda tabbas nasan noor bazata zauna ba. Abdul dai ashe dan iska ne. Allah Ya saka wa noor.
Nifa shiyasa bana kawo ko qanwata a gidana😢dan baka shaidar namijiii tin tiniii raina ya banii haka xata iya faruwa,Allah ya kyauta najiye makiii noor😢
dama Abdul Dan iska NE, jikin ta yazo at 1st rashin samu yasa ya aure ta, Allah ka hadamu da mazaje na gari, Hana Bata kyauta ba wlh, wayyo Allah Noor kowa ya gan kmr itace Bata son zaman aure, Dan comfirm sunan wannan aure mattace