Тёмный

Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban Najeriya #3 

Aminiya Trust
Подписаться 55 тыс.
Просмотров 115 тыс.
50% 1

Janar Yakubu Gowon shi ne shugaban ƙasar Najeriya na uku.
Shi ne mutum mafi ƙarancin shekaru da ya mulki Najeriya, inda ya zama shugaban ƙasa ya na da shekaru 31 da watanni tara a duniya.
Kuma shi yafi kowa daɗewa kan karaga cikin waɗanda suka mulki Najeriya sau ɗaya, domin kuwa ya shekara tara a kan gadon mulki daga 1966 zuwa 1975.
A zamaninsa ne jihar Gabas ta ɓalle inda ta zama ƙasar Biafra.
Shi ya jagoranci yaƙin shekaru uku na dawo da Najeriya ƙasa ɗaya. Kuma bayan da aka samu nasara ya shelanta cewa babu wanda ya sha kayi kuma babu wanda ya yi nasara a tsakanin ɓangarorin biyu.
A zamaninsa tattalin arzikin ƙasa ya bunƙasa kuma ya yalwatawa al’umma da ayyukan cigaba da kuma jiƙa maƙoshin ƴan ƙasa ta hanyar ƙarin albashi da alawus-alawus.
Sai dai kuma ƙusoshin gwamnati sun yi sama-da-faɗi da dukiyar al’umma a zamanin mulkinsa.
Bayan da kuma ya karya alƙawarin da ya ɗauka na miƙa mulki ga farar hula, sojoji ƴan uwansa sun yi masa juyin mulki cikin ruwan sanyi a shekarar 1975.

Опубликовано:

 

9 июл 2023

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 48   
@amirkabir5818
@amirkabir5818 7 месяцев назад
Abamu Tarihin Abubakar Rimi
@jamilumusa1607
@jamilumusa1607 3 месяца назад
Ku bamu tarihim major Hassan Dan dukko
@user-pu2pz8jw2w
@user-pu2pz8jw2w 4 месяца назад
MASHA'ALLAH, ALLAH YA SAKA DA MAFIFICIN ALKAIRI, YASA A GAMA LAFIYA, AMEEN YA HAYYU YA KAYYUM.
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 4 месяца назад
Amin
@Realkhaleefah
@Realkhaleefah 8 месяцев назад
Dan Allah tarihin col. Iya bissala
@HarunaSalihu-zp9or
@HarunaSalihu-zp9or 3 месяца назад
Nice
@abdullahiibrahimalhassan4460
@abdullahiibrahimalhassan4460 10 месяцев назад
Masha Allahu. Janar Gowon yayi ƙoƙari ƙwarai. Da Allah ina son tarihin Alvan Ikoku na jikin ₦10. Wai waye shi a Najeriya, kuma wace gudummawa ya bayar da har aka sa shi a jikin kuɗin Najeriya. Nagode.
@ABUBAKARAHMED-hf6fl
@ABUBAKARAHMED-hf6fl 9 месяцев назад
Yes
@SurajMusasulaiman
@SurajMusasulaiman 6 месяцев назад
❤❤❤ Masha Allah
@user-gk9bs1zk6p
@user-gk9bs1zk6p 4 месяца назад
Masha Allah
@abudanlami5471
@abudanlami5471 4 месяца назад
Gaskiya Gawon yayi kokari da kuma saa. Don tarihin ya nuna yanada saa da nasara a alamurranshi na rayuwar duniya. Allah ya bamu zaman lafiya da hafin Kai a kasata Nigeria 🇳🇬
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 4 месяца назад
Ameen
@DanladiGarba-j6x
@DanladiGarba-j6x 6 дней назад
Tarihin basirutofa
@user-mh7bd6fm5q
@user-mh7bd6fm5q 7 месяцев назад
Godiya dubu
@JaafarJelani
@JaafarJelani 6 месяцев назад
Bravo Zulu
@BashirMuhammad-gu9xb
@BashirMuhammad-gu9xb 9 месяцев назад
Masha Allah Allah San mudace
@muhammedabdullahi5474
@muhammedabdullahi5474 5 месяцев назад
Masha Allah mugode
@adamuhamza2395
@adamuhamza2395 11 месяцев назад
Munagodiya tarihi musa birgedia musa yaradua
@user-jm9dz1po4z
@user-jm9dz1po4z 9 месяцев назад
Gadan nsuko
@aminuidrisusman4683
@aminuidrisusman4683 4 месяца назад
Murtala ramat muhammad
@AmeenuLawanfulatan-ow5rf
@AmeenuLawanfulatan-ow5rf 11 месяцев назад
Inna jindadi shirye shiryenku
@user-xk7xp2id5n
@user-xk7xp2id5n 4 месяца назад
Allah sarki duniya labari
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg 11 месяцев назад
He is a good leader indeed!
@SaniAbdulmajid-rn2yt
@SaniAbdulmajid-rn2yt 9 месяцев назад
@@aminiyatrust703 aaaaaaaa
@AbdoulOmar
@AbdoulOmar 9 месяцев назад
😊mp
@bilyaminuidris7780
@bilyaminuidris7780 7 месяцев назад
Gowon Namijin Duniya
@sanihassan3118
@sanihassan3118 7 месяцев назад
Gallant 🫡
@aminudanmusa2265
@aminudanmusa2265 8 месяцев назад
Thanks
@hamisuiliya
@hamisuiliya 9 месяцев назад
Nice 👍👍👍🙏
@belloayuba1211
@belloayuba1211 6 месяцев назад
tarihin Shieck Uthman Bin Fodio
@belloayuba1211
@belloayuba1211 6 месяцев назад
Tarihin Asalin Nigeria tunkafin zuwa turawa
@user-si9bp4hz2e
@user-si9bp4hz2e 7 месяцев назад
Tarihin malan lawan kalarawui
@adamumagaji8614
@adamumagaji8614 9 месяцев назад
Tarihin juyin mulkin Gideon Orkar da kuma yadda ya cire wasu cikin jihohin arewaci daga Najeriya
@ibrahimahmad23
@ibrahimahmad23 9 месяцев назад
Inason tarihin general buhari
@HassanMohammed-gc4rb
@HassanMohammed-gc4rb 9 месяцев назад
Buhari
@surajouyusuf7575
@surajouyusuf7575 9 месяцев назад
🤲🤲🤲🤲🤲🤲☝️👍👍👍👍👍👍👍😢
@Mansur_Mulki
@Mansur_Mulki 11 месяцев назад
Rest in peace murtala
@user-qv3oc6wm6u
@user-qv3oc6wm6u 2 месяца назад
ansamu matsala
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 2 месяца назад
Haba dai
@ibrahimmusayandoma
@ibrahimmusayandoma 8 месяцев назад
Tarin TY danjuma
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 7 месяцев назад
To
@ibrahimlawan
@ibrahimlawan 10 месяцев назад
Ina tura shi ne da 3Rs wato Reconstruction, Rehabilitation, Recreation. Da kuma samar da hukumar ɓautar ƙasa ta NYSC
@abdulbalaumar7271
@abdulbalaumar7271 2 месяца назад
Yabamu tarihin wadda yaci exam gaba daya a janar kano ashekaru masu yawa wato abba
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 2 месяца назад
Madalla
@user-iv3gl7hq3c
@user-iv3gl7hq3c 4 месяца назад
Tarihim aheik abubakar gumi mukeso muji
@lawalabdulaihi9642
@lawalabdulaihi9642 4 месяца назад
Muna son sanin tarihin sani Bello tsohon gwamnan soja a jihar Kano?
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 4 месяца назад
In sha Allah ya na tafe
@FaisalKzango-wk2bq
@FaisalKzango-wk2bq 9 месяцев назад
Cmments23
Далее
Tarihin Janar Murtala Muhammad: Shugaban Najeriya #4
18:03
Tarihin Janar Sani Abacha: Shugaban Najeriya #10
20:04
Просмотров 223 тыс.
Tarihin Janar  Aguiyi Ironsi: Shugaban Najeriya #2
22:23
Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto
36:32
Просмотров 106 тыс.