Тёмный
No video :(

Tofa Wata Sabuwa: Zanga - Zanga Halal Ce A Nigeria - Yanzu-Yanzu Saurari Jawabin Sheikh Nuru Khalid. 

Tafarkin Shiriya
Подписаться 18 тыс.
Просмотров 41 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

26 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 45   
@HassanYakubu-kp7ei
@HassanYakubu-kp7ei Месяц назад
Alhamdulillahi Masha Allah jazza kallah hu bikaira bajahi Muhammadu rasulillahi saw
@talhaabubakar3290
@talhaabubakar3290 Месяц назад
On this issue malam is right Allah Ya sa ayi peacefully Ya kuma bada Nasara. Ameen
@AhmadYau-y9w
@AhmadYau-y9w 29 дней назад
Allah ya saka da alheri mallam
@mubarakgarba6566
@mubarakgarba6566 Месяц назад
Alhamdulillah Ma shaa Allah Malam Allah ya saka maka da alkhairi.
@aliyuibrahim7448
@aliyuibrahim7448 Месяц назад
Wannan gaskiya ne mal Allah ya saka da alkairi bijahi maulana rasulillah S A W 🙏🙏🙏👍👍👍
@BABANMUHAISEENTANGAZA
@BABANMUHAISEENTANGAZA Месяц назад
Gaskiya naji dadin bayanan malamin nan
@AdamuLabaran-v2i
@AdamuLabaran-v2i Месяц назад
Allah yasakawa Malam da alkairi
@NaziruMurtala-si2lk
@NaziruMurtala-si2lk Месяц назад
Wannan hakane
@umarmubaraksambo1345
@umarmubaraksambo1345 Месяц назад
Allah yasaka da alkhairi sheikh!
@salihuabdullahi6762
@salihuabdullahi6762 Месяц назад
Masha Allahu
@AdamuLabaran-v2i
@AdamuLabaran-v2i Месяц назад
Malam wannan nasiha gaskiyace
@yusufyarobodinga6402
@yusufyarobodinga6402 Месяц назад
ALLAH YA GAFARTA MALAM
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 Месяц назад
Sai malamai suna cewa zanga zanga haram ne toh demokratiyya kafircine da zalunci tunda ba zance Allah bane . A musulunci cewa abani Mulki haramunne wato (contesting ) Mai yasa malamai Basu yin waazi abar tsayawa Neman makami . Sai suce larurane Amma zanga zanga haram ne .(يؤمن ببعض ويكفر ببعض ) Allah yasauwake .Kuma ina a musulunci akace Indan mutum yadi zabe yaje kotu alhalin a musulunci akwai kaddara
@JibrilMBello-sx5sl
@JibrilMBello-sx5sl Месяц назад
Kuma a demokradiya ne zaka ga musulmi kuma dan siyasa yana shan hannu (handshake) da matan da ba muharramansu ba, kuma wadannan malamai basu ce komai ba, toh ina musulunci anan?
@user-mq9ui6zt8u
@user-mq9ui6zt8u Месяц назад
maganata Allah inacikin wani yanayi akasarnan talaka yanashan wahala su malaman dasukecewa kar afita zanga zanga su da yayansu basusan halin dakasar nan takecikiba sibida hardasu ake cin gwamnati,,, aci me maiko akura Dana roba nidai wllh inacikin mayuwacin Hali kuma wllh duk Wanda yakeda hannu acikin halin da akasamu allah kayima sakayya ranar alkiyama amma ingoyan bayan zanga zangan dari bisa dari
@SalifSandwidi-vr3yh
@SalifSandwidi-vr3yh Месяц назад
جزاك الله خيرا يا شيخ
@musashuaibu110
@musashuaibu110 Месяц назад
Is True Malam Allah Ya Saka Da Alkhari
@ibrahimmuhammad9712
@ibrahimmuhammad9712 Месяц назад
Humm allah yasawakke
@MansirLawal-dw8nd
@MansirLawal-dw8nd Месяц назад
Good
@Ousmane2mano68
@Ousmane2mano68 Месяц назад
wlh yanzu nagamsu hakatake
@FRLAs628
@FRLAs628 Месяц назад
Allah, yadawu, dakai, hanya, Amma, walahi, walahi, kasamu, macala
@limanbulama7743
@limanbulama7743 Месяц назад
Who gave the UN the number because they didn’t come to my village to take the census of the hunger inflicted people.
@WeirdlyRemote
@WeirdlyRemote Месяц назад
Haka a kace ma UN ke census? Jahilci bai yi ba wallahi
@z-fsuleiman8025
@z-fsuleiman8025 Месяц назад
Overzealous Nigerians give them for worthless associate degrees; phds, professorships...
@MuntariMusa-hv3nk
@MuntariMusa-hv3nk Месяц назад
Through Estimate
@AbdulJalil-tr2qy
@AbdulJalil-tr2qy Месяц назад
What un is saying, ist true or not
@auwalshafiu1268
@auwalshafiu1268 Месяц назад
To Allah ya sauwaka
@Dridriswahayi
@Dridriswahayi Месяц назад
Mmmmmmm😢😢 😅
@Alfurqantv3
@Alfurqantv3 Месяц назад
🎉🎉🎉🎉😮😢😅😊
@TafarkinShiriyaa
@TafarkinShiriyaa Месяц назад
😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Месяц назад
Wannan malamin yana rudar jahilai da marasa tarbiyya
@BABANMUHAISEENTANGAZA
@BABANMUHAISEENTANGAZA Месяц назад
dan uwa meye abin rudarwa a cikin wannan bayanin nasa
@AdamuHauwa-uf1lm
@AdamuHauwa-uf1lm Месяц назад
Aikaima jahiline yunnwa Yana kashemu maiyasa malaman basa gayama shuwagabannin zalinci haramunne saboda cida addini
@bachiroumohamadou4546
@bachiroumohamadou4546 Месяц назад
Wawan mutum
@dalhaibrahim5198
@dalhaibrahim5198 Месяц назад
Kaine wawan. Shi malamine, kaifa ?
@MuntariMusa-hv3nk
@MuntariMusa-hv3nk Месяц назад
Mahaukaci a kasuwa
@dalhaibrahim5198
@dalhaibrahim5198 Месяц назад
Cikin sauki, ka Bawa kanka ansa, mai hauka a kasuwa da tasha.
@rabeissoufa8960
@rabeissoufa8960 Месяц назад
Kenan Malam in democradya ta ce abu halal ne ya zama halal, koda Allah da manzonsa sallahu alayhi wa sallam, sun ce haramun ne. Kenan demcradya in tace zanga-zanga halal ne, ta zama halal, kamar yadda in ta ce shan gya halal ne shikenan say ta zama halal, gobe intace auen jinsi halal ne say ku futo ko ce halal ne tunda democradya ta ce ta halatta. innaa lillahi wa innaa ilayhi rajioune. Ina za ku kay mutanene ? kuma har a samu ma su yebawa da cewa malam ya yi gaskya, kuma ba aya, ba hadisi ba maganar magabata na korey. فَأَيْنَ تَذْهَبُونَ
@abubakaribrahim4410
@abubakaribrahim4410 25 дней назад
A ina ne Allah da manzonsa suka ce.zanga-zanga na neman hakki haramun ne?
Далее
СЕРЕГА ПИРАТ - TEAM SPIRIT
02:37
Просмотров 227 тыс.
O'ZBEK VA TOJIKLAR ROSSIYADA TERAKT UYUSHTIRISHDI!
08:41
СЕРЕГА ПИРАТ - TEAM SPIRIT
02:37
Просмотров 227 тыс.