Тёмный

Wannan ce ta rera waƙar fim ɗin Rariya 

BBC News Hausa
Подписаться 607 тыс.
Просмотров 72 тыс.
50% 1

Hairat Abdullahi shahararriyar waƙiyar Hausa ce wadda ta rera waƙa a fina-finan Hausa kamar Rariya da Mansoor da sauransu.
Ta bayyana mana babban ƙalubalen sana'ar rera wa ƙa da kuma babban burinta zuwa gaba.

Опубликовано:

 

19 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 61   
@nuhushareefshareef7830
@nuhushareefshareef7830 2 года назад
Masha Allah da nuhu Côte d'Ivoire 🔥🔥🔥♥️
@AmanouZango
@AmanouZango Месяц назад
Masha Allah good
@bachardamso6917
@bachardamso6917 2 года назад
Gaskiya yayi kyau allah ya kara basira ta re da daukaka muna godiya sossai allah ya kara daukaka
@halimcyhausagirl5308
@halimcyhausagirl5308 3 года назад
Wow asa mana wacce tayi wakar LABARINA BANYI BA
@harunausman7709
@harunausman7709 3 года назад
Rahama sadau ce tayi wakar dan allah guda can
@ismailmusa3200
@ismailmusa3200 Год назад
Masha Allah fatan Alkhairi nice enough water bottles baby boy
@Nnuhu1
@Nnuhu1 2 года назад
Wow!!! Beautiful voice mashaAllah.
@AmiDjaba
@AmiDjaba 9 месяцев назад
Merci beaucoup ma belle sœur ❤❤❤
@BabaganaUmar-zz2yu
@BabaganaUmar-zz2yu 3 месяца назад
❤❤
@bulamabukar3974
@bulamabukar3974 2 года назад
Masha Allah Allah ya Kara basira. Ameen thumma ameen
@toumastintv5816
@toumastintv5816 3 года назад
Masha allah allah yakara basira 🥰🥰🥰
@mahadismllboy5839
@mahadismllboy5839 3 года назад
Masha Allah
@كلثومابراهيم-ل1ف
@كلثومابراهيم-ل1ف 3 года назад
Allah ya baki miji na gari
@saudatmsaudi3204
@saudatmsaudi3204 3 года назад
Masha Allahu
@abdullahihassanadamu5048
@abdullahihassanadamu5048 3 года назад
Hi
@Abbatyvt
@Abbatyvt 3 года назад
Allah yakara basira
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 года назад
MASHA ALLAH
@abdoul-karimdjiri9134
@abdoul-karimdjiri9134 Год назад
Masha'allah 🥰🥰
@ahmedbabangida794
@ahmedbabangida794 3 года назад
Allah ya biyamiki Buqatunki na Alheri
@kanefatimakanefatimazahara3410
@kanefatimakanefatimazahara3410 2 года назад
Wawww Masha allah
@abubakarmaiislam
@abubakarmaiislam 3 года назад
Gaskiya Allah yayi mata baiwa, kuma ba kowa ne yake gane Mata masu amshi ba, Amma a nawa hasashe Khairah Abdullahi zata banbanta da sauran Mata masu amshi
@abubakarmaiislam
@abubakarmaiislam 2 года назад
@@aalukastv7982 Maryam Fantomati pha ita wane kabila ce ?
@bangise0076
@bangise0076 3 года назад
Masha Allah 🥰, Eggon
@uzairuumar6244
@uzairuumar6244 3 года назад
Masha Allah Allah ya Baki na gari
@abdullahibrahim4969
@abdullahibrahim4969 3 года назад
As salama alaikum Eh yar uwarmu barka mu da warhaka yaya aiki kuma to masha Allah yayi kyau sosai wlh masha Allah mu kam dai muna ciki ai kam
@GURLAREPORTERS
@GURLAREPORTERS 2 года назад
Khairat Abdullahi I'm your fan
@user-ud4px5vu3y
@user-ud4px5vu3y 3 года назад
Wawo masha Allah lnamaku ftn alhairi ni hsjiya baby daga nan saudiya lna hubby ki Allah yakara dauka ka
@ousmanemika1197
@ousmanemika1197 3 года назад
Naji sonki ya kama ni ❤️
@masaniyatv5831
@masaniyatv5831 3 года назад
Hairat fatan alkhairi
@wawawwawaw9970
@wawawwawaw9970 3 года назад
Allah baya hadama komi
@wawawwawaw9970
@wawawwawaw9970 3 года назад
Allah ya timakiky ya baki miji nagari
@سلىهارن
@سلىهارن 3 года назад
Allha ya baki miji nagari
@scala4221
@scala4221 3 года назад
👍
@maimunamaimuna2618
@maimunamaimuna2618 3 года назад
Wlh tabargine maganatta anesi batachika fuskanta da kwaliyaba bajamar wasuba suna magana bakamunka
@bdelyaro
@bdelyaro 3 года назад
come i gonna marry you, Allah yakara Lafiya
@ibrahimkalgo4847
@ibrahimkalgo4847 3 года назад
👍👍🔥
@omaribirahim8135
@omaribirahim8135 3 года назад
👍👍👏
@TheHabibkhalil
@TheHabibkhalil 2 года назад
Big love love from Sudanese Estonian how can I found her on Instagram please ?
@sadiyagoje8249
@sadiyagoje8249 3 года назад
👏👏👏
@kannywoodtv5470
@kannywoodtv5470 3 года назад
Congratulations on 200k Subscribers
@gamboharuna4211
@gamboharuna4211 3 года назад
Nice
@sasiksadik6022
@sasiksadik6022 3 года назад
Isah ayagi pls
@adamuhussainialiyu5171
@adamuhussainialiyu5171 3 года назад
Angaida sheki mawakiya
@habibmzya7583
@habibmzya7583 3 года назад
Hairat kin samu indai mijin aure kikeSo
@hawaiddl6411
@hawaiddl6411 3 года назад
Pls wat the title of the song pls
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 3 года назад
Hhhh ashe ba UMAR M SHAREEF bane yayi duk wakokin nan ba?
@a.i.atsafe3085
@a.i.atsafe3085 3 года назад
Umar m Sharif ne ya rubuta waqoqin ya rera su tare da ita
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 3 года назад
Da kai zan yarda ko da bbc?
@halimcyhausagirl5308
@halimcyhausagirl5308 3 года назад
@@ammarmuawiya272 dama ai bece dole ka yarda ba but frankly speaking shi yayi ita voice kawai tayi
@a.i.atsafe3085
@a.i.atsafe3085 3 года назад
@@halimcyhausagirl5308 gaskiyane
@a.i.atsafe3085
@a.i.atsafe3085 3 года назад
@@ammarmuawiya272 abinda ake nufi shine akowace waqa zakaji muryar mace da namiji ce to ita tayi muryar mace shikuma yayi muryar namiji acikin rera waqar. Saboda Haka wannan ba batun yarda nawani ko rashin yarda nawani ne ba Allah yasa ka fahimta
@abubakarzaliha5642
@abubakarzaliha5642 2 года назад
Masha Allah
@hamisusamaila3896
@hamisusamaila3896 3 года назад
Masha Allah 🙏
@kinghaneeftv5066
@kinghaneeftv5066 3 года назад
Nice
@maryamhussain9522
@maryamhussain9522 2 года назад
Masha Allah
@aslmykk1821
@aslmykk1821 2 года назад
Masha allah
@abubakarzainab896
@abubakarzainab896 3 года назад
Masha Allah
@abubakaribrahimadam1161
@abubakaribrahimadam1161 3 года назад
Masha Allah
@danmameajamagana1224
@danmameajamagana1224 3 года назад
Masha allah
@nuhusahreef
@nuhusahreef 3 года назад
Masha allah
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 3 года назад
Masha Allah
Далее
Labarin 'Rina a Kaba' na gwarzuwar Gasar Hikayata 2023
10:33
...Daga Bakin Mai Ita tare da Khadijan Daddy
5:51
Просмотров 7 тыс.
Soyayyar Faze Buk 1
1:14:14
Просмотров 271 тыс.
Hirar Dan Bello da @AREWA24
11:53
Просмотров 34 тыс.