Тёмный

Wata sabuwa_haryanzu hukuncin kisane akan abduljabbar nasiru kabara 

RIGASA TV NEWS
Подписаться 113 тыс.
Просмотров 4 тыс.
50% 1

Sharhi,ar abduljabbar nasiru kabara haryanzu batazo karsheba bayan lauyansa yajanye ana tsaka da shiga kotun
Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku, kuyimana subscribe a RU-vid channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Labarun duniya, labarun hausa, abduljabbar nasiru kabara,karibullahi nasiru kabara, rigasa tv news

Опубликовано:

 

21 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 6   
@HassanYakubu-kp7ei
@HassanYakubu-kp7ei 2 часа назад
Duk Wanda baifasa kasheshiba Allah ya tsine Masa albarka
@abbahassan4863
@abbahassan4863 8 часов назад
Gaskiya ne SHEIKH QARIBULLAH NASIRU KABARA . A gaggauta zartar da hukuncin kisan nan a kan wannan zindiqin da ya ci mutuncin MANZON ALLAH (SAW) domin ya zama wa'azi ga duk mai irin wannan mummunar aqidar
@babajihamidu2967
@babajihamidu2967 3 часа назад
Idan dai karantawa yayi a littafan sunnie kuma kasan da hakan amman kace Abduljabbar ya aibanta Annabi da kazantan kalamai don haka ya cancanci kisa. To yan Izala kuma da su kuma ke aibanda Annabi wajen jefa Iyayen sa a wuta da mugunyar kalamu Su dai-dai sukayi kenan? Allah sauwaka
@aminubellozubairu4814
@aminubellozubairu4814 7 часов назад
Wai Daman Hukumcin Musulunci ana Daukaka Qara ne?
@HaAuIs-u4g
@HaAuIs-u4g 7 часов назад
Lmao 🤣🤣😂😂 An daina yanke hukuncin kisa ai a Nigeria.
@AbbasSaeedu
@AbbasSaeedu 6 часов назад
yakamata ankaddamawa wannan zindikin hukuncin kisa.amma abinka da nigeria haka za'ayita tafiya
Далее
Paint Projects
00:17
Просмотров 3,5 млн