Тёмный
No video :(

Ya halatta a yi amfani da kuɗin Bitcoin - Ustaz Husayni Zakariyya 

BBC News Hausa
Подписаться 598 тыс.
Просмотров 19 тыс.
50% 1

Yayin da sabon kudin intanet Cryptocurrency ke ƙara shahara a duniya, wasu malaman addinin Musuluncin sun ce bai halatta a yi amfani da kudin na Cryptocurrency ba.
To sai dai wani malamin addinin Musulunci a Abuja Najeriya, Ustaz Husayni Zakariyya, wanda ya yi digiri na biyu kuma yake karatun digiri na uku kan matsayin addinin Musulunci dangane da amfani da kudin intanet wato Cryptocurrency, ya ce a bincikensa ya gano cewa halal ne amfani da sabon kudin.

Опубликовано:

 

17 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 63   
Далее
Ku San Malamanku tare da Sheikh Tijjani Bala Kalarawi
13:15
Мелл хочешь сына от Дилары
00:50
Просмотров 197 тыс.
Surxondaryoga biz chempionlarimiz bilan yetib keldik!
00:55
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /18/08/2024
25:07