Maula na Allah ya biyaku bi jahi fiyayen halitta SAW. Ni ba bashi bane ba, kawai à cikin ma aikata ne aka biya kowa daidai amma ni ba'a cikamin nawa ba ba bisa wani dalili ba. Zan iya wanna dan abani hakina ?
Assalamualaikum, nayi wannan aikin kuma nasamu biyan bukata Alhamdulil Laah! Wani mutum ne nakebinsa kudi #110,000 yaki biyana inna kira wayarka baya dauka, inna tura Text babu reply, innaje inda yake acemin bayanan. Se na dauki wannan aikin nafara Ranar alhamis da kammala Ranar jumma'a na had da Yaa Mujeebu (100). A yau Asabar Sega mutumin da Kansa yazo har inda nake ya kawomin kudina. Malam Allah ya saka da Alkhairi ya kara kusanci ga Shugaba Alaihissalatu Wassalam. Daga IBRAHIM ABDULLAHI