Тёмный

Yadda ake PI NETWORK KYC [] Waɗanda basui KYC ba, ko yana PENDING Wannan BIDIYON nasu ne. 

BIN USMAN TV
Подписаться 22 тыс.
Просмотров 11 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

24 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 162   
@IMG444_tv
@IMG444_tv Год назад
Mashaallah
@maryammuhammadahmad4816
@maryammuhammadahmad4816 Месяц назад
masha allah
@hamisumuhd5063
@hamisumuhd5063 Год назад
Masha Allah Allah yasaka da alkhairi
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Ameyn ya rabbal alameyn
@aliyumuhammad244
@aliyumuhammad244 Год назад
Masha Allah Allah ubangiji yakara basira saidai naga gabadaya bayin akan Wanda zaiyi KYC ne nangaba bawai Wanda yayi ba akarbaba shi Wanda yayi ba akarbaba babu wata hanya kenan
@bellomousa1089
@bellomousa1089 Год назад
mungode Allah yasaka da alkairi Allah yajiqan magabatanki Allah yaqara basyra❤
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Nagode sosai jazakallahu bikhair 🤗
@shafiu_freedom
@shafiu_freedom Год назад
Allah ya saka da alkhairi
@ibrahimabdulsalm5539
@ibrahimabdulsalm5539 9 месяцев назад
ماشاء الله
@kaltimeyusuf9747
@kaltimeyusuf9747 Год назад
an gode Allah ya saka da alkai ri 🎉 🎉
@ibrahimabdulsalam8897
@ibrahimabdulsalam8897 Год назад
Wa alaikumus-salam Warah-matullah
@abdullahiabubakar8846
@abdullahiabubakar8846 Год назад
Mun gode oganniya, Allah yakara Miki kwarin gwiwa.
@binusmantv
@binusmantv Год назад
😂
@alyushaaliyu276
@alyushaaliyu276 Год назад
Masha Allah Allah yaqara basira da daukaka yar uwa Amma Dan Allah idan akwai wani update mai ma himmanci Akan Avive don Allah ki mana video akai don samun haske akan shi ngd Allah yabada ikon yin hkn ❤
@binusmantv
@binusmantv Год назад
In sha Allah, Anji koken ka za'a rinƙa yi da izinin Allah, 😊 idan an sami mai muhimmanci
@mudassirulawal8604
@mudassirulawal8604 Год назад
Masha Allah Allah y Kauta Towai muda ba'a turowa kyc ba, miye makomarmu ne a tafiya pi network.Gsky idan har suka fitarda damu a wannan tafiya, bareda sanin laifinda mukayi ba, to wlh basuyi muna adalci ba
@binusmantv
@binusmantv Год назад
EY haka ne kam amma ka sanya a ranka tamkar kayi KYC In sha Allah
@mudassirulawal8604
@mudassirulawal8604 Год назад
Allah ya kaddara yasa mudace
@ABDULMALIKJIBRIL-v1e
@ABDULMALIKJIBRIL-v1e 22 дня назад
Allah yaqara daukaka yakiyaye dukkan sharri Allah yafaranta muku kamar yanda kuke faranta mana
@binusmantv
@binusmantv 11 дней назад
ameyn
@AliyuIbrahim-o4f
@AliyuIbrahim-o4f 7 месяцев назад
Madallah mungode tamabyana daya nidai har ynzu sunki sakemin nawa Pi din yana minet
@yusutharuna8409
@yusutharuna8409 Год назад
Wow good 👍 👍 👍 👍 👍 👍
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Thank you! Cheers!
@abubakaralibutari5820
@abubakaralibutari5820 Год назад
Muna godiya pending KYC kunsa wata 9 KYC Amma Kuma cikin wata biyu Nan yafara rolling menene mafita ngd❤
@binusmantv
@binusmantv Год назад
hakuri da jiran abin da zai faru🤗
@abubakaralibutari5820
@abubakaralibutari5820 Год назад
@@binusmantv ok
@salisu2799
@salisu2799 Год назад
Allah ya saka da alheri Bin Usman TV Mun gode sosai
@binusmantv
@binusmantv Год назад
🤗
@princemaizamanitv836
@princemaizamanitv836 Месяц назад
Allah sa afi haka
@rabiuidris9580
@rabiuidris9580 Год назад
Dan allah inason ayimin bayani gameda magrating
@binusmantv
@binusmantv Год назад
yadda ake yinsa ko kuwa bayani akan shi kansa migration ɗin?
@AdamuUmar-ho2qt
@AdamuUmar-ho2qt Год назад
Thanks
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Welcome
@HarunaMusa-lf2ec
@HarunaMusa-lf2ec Год назад
Mungodi Allah yasaka Naye kyc Amma haryazu basusakeba
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Acigaba da hakuri
@ShituMuhammed-hw8cx
@ShituMuhammed-hw8cx Месяц назад
Barka
@IbrahimIdris-y8i
@IbrahimIdris-y8i 2 месяца назад
Don Allah sabon kyc na pi wanda aka turo na 92 des amfara ko ba a faraba
@binusmantv
@binusmantv 2 месяца назад
za'ayi bidiyo akansa In sha Allah
@IbrahimIdris-y8i
@IbrahimIdris-y8i 2 месяца назад
Allah ya saka da al kairi dama shine mtsalana inna shiga wazan kyc yana nunamini save baya chiga
@mukhtaribrahim7759
@mukhtaribrahim7759 Год назад
Masha Allah munagodiya sosai da wannan kokarin naki nidai matsala wajen yin kyc ne idan naje daukar photon I'd card Sai wurin yakoma baki kyamarar Bata nuna komai tambaya ta ita ce idan na ari wayar wani zanyi kyc Sai nayi logout na pi app kokuma da nayi downloading na pi browser a wayar shi zayayi
@binusmantv
@binusmantv Год назад
EY zai yi ba tare da kayi logo out a wayar ka ba
@adamumar8686
@adamumar8686 Год назад
Abokina kanema waya kabude pi da akaundinka sai katafi pi browser account Dinka Kaye shi babu masala kakula sosai Allah yataimaka
@mukhtaribrahim7759
@mukhtaribrahim7759 Год назад
Amin nagode
@anassabubakar3710
@anassabubakar3710 Год назад
Mudai yaryanzu ba’asama maganin damuwan muba masu shekaru 17 dan allah abin cikamana
@binusmantv
@binusmantv Год назад
kai yanzu idan har ka ƙara hakuri kwanaki nawa ne zaka cika shekaru 18 ɗin😅
@anassabubakar3710
@anassabubakar3710 Год назад
@@binusmantv 355 days yarage nacika shekaru18
@binusmantv
@binusmantv Год назад
ok sai ka jira ko😅
@suleimansani-z9q
@suleimansani-z9q 6 месяцев назад
Nayi KYC amm Yan zu Idan na shiga cikin app Dina baya Muna min mining nawa
@binusmantv
@binusmantv 6 месяцев назад
kaje kayi updating na app ɗin
@yusufusman4139
@yusufusman4139 14 дней назад
Dan Allah idan suka nuna Applied sai kuma qasa suka sa review in progress me suke nufi da hakan
@binusmantv
@binusmantv 11 дней назад
yana pending ne KyC naka
@adamumar8686
@adamumar8686 Год назад
Gaskiya nagode sosai naye kyc saide tentative approval Amma naye Margret nagama komai saide inagira naga pi Dina a wallet ,kice dukwan yanaso yafahinci wani Abu toyaje ya tambaya bin Usman tv in Sha Allah zaisamu munagodiya 😂😂😂😂😂
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Allah yayi mana jagoranci baki ɗaya 😊
@adamumar8686
@adamumar8686 Год назад
Amen
@MaririBoss
@MaririBoss Год назад
Ni damuwana shine nayi kyc tun March aranan yanunamin successful har nayi applying validator Kuma sun bani aranan Amman har yanzu Basu Kai min coins Dina walletba Kuma tacikin app na pi idan na shiga cyc progress 8 dinnan komi yayi success
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Ok kana nufin iya KYC ne yanzu yake sanya in progrees kenan?
@ibrahimabdulsalam8897
@ibrahimabdulsalam8897 Год назад
Kwana dayawa shuru ko dai nine bana samun update daga BIN USMAN TV? Ina wa kowa fatan Alkhairi, Allah yatemakemu
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Gaskiya watakila an samu wata tangarɗa. Saura ƙiris na tuntubé ka ta WhatsApp, kusan wata da watanni shiru, har nake tunanin Allah yasa lafiya 🤔
@ibrahimabdulsalam8897
@ibrahimabdulsalam8897 Год назад
@@binusmantv wallahi lafiya Qalau Alhamdu lillah kawai bana ganin sakon wannan channel din ne wallahi. Sai dazu Ina dubawa Naga Ashe ayi videos dayawa banganiba
@binusmantv
@binusmantv Год назад
ey wataƙil laifin Algorithm ne
@basharyakubu6547
@basharyakubu6547 Год назад
BIN USMAN TV Menenne matsalar wa har yanzu basu turo mini Kyc ba
@binusmantv
@binusmantv Год назад
lokaci ka ne bai yi ba amma ka cigaba da hakuri
@ZUUBASHASHA
@ZUUBASHASHA Год назад
Ina da tambaya amma a Avive nake ya zanyi nayi swap daga Core da nake da shi a Meta mask Dina na sai gas fee
@rzailani590
@rzailani590 Год назад
Masha Allah ni Ina da tambaya Na farko ubagiji ya saka muku da alkairi tambayana shine najima da yin KYC da passport kusan Shekara amma babu wani bayani sannan wani lokaci suna nuna min message akan sunyi invited Dina Akan na sake gyara KYC na in aje wajen gyara wan babu suna nunamin invited for validator blocking....???????
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Gaksiaya ban fahimci wannan gurin da kake magana akan sa ba ka tura mana ta WhatsApp, screenshot ɗin gurin
@rzailani590
@rzailani590 Год назад
@@binusmantv nayi KYC na pi amma kusan Shekara daya shuru
@rzailani590
@rzailani590 Год назад
@@binusmantv sai kwana nana kuma nake ganin message akan naje na sake gyara KYC na na pi innaje wajen gyarawan kuma babu
@binusmantv
@binusmantv Год назад
shine nace ka tura hoton screenshot na dai-dai gurin da zaka je gyaran KYC ɗin , domin hakaitar idda matsalar take
@rzailani590
@rzailani590 Год назад
@@binusmantv na muku magana ta Whatsapp nayi screen shot na tura amma Baku bude ba kwana biyu kenan Ataimaka abude sakon namu Muna godia Muna muku fatan alkairi daga Nan Libya muke bibiyarku
@IsahAhmad-fg5nv
@IsahAhmad-fg5nv Год назад
Slm barka da dare wanda yamanta lamba guda 8 to yamutin zaiyi?
@IbrahimUmmar-zf7wr
@IbrahimUmmar-zf7wr 3 месяца назад
Slm inamaku fatan Alkairi akoda yaushe sannan kuma dan Allah yazanyi verify nunba pi network
@binusmantv
@binusmantv 2 месяца назад
ka duba munyi bidiyo akan hajan6
@BukhasChannel
@BukhasChannel Год назад
Nayi KYC samada wata uku kuma nayi passing but har yanxu basuyimin transfer na pi dina ba zuwa migrated
@binusmantv
@binusmantv Год назад
EY wannan sam ba abin damuwa bane migration ma yakan ɗauki sama da ninkin watannin da ka ambata Hakuri zaka cigaba da yi In sha Allah komi zai zama tarihi
@princemaizamanitv836
@princemaizamanitv836 Месяц назад
Slm Mal ina fatan alkairi dan Allah ataimakaimin da nmbr waya inada wasu matsala ne danake so mu tattauna magode
@aminuzubairu6316
@aminuzubairu6316 Год назад
Ni nayi KYC tun wajen wata 5, amman nayi da NIN na paper kuma KYC din suuki approve. Yanzu don Allah wace hanya zanbi su sake damar gyara KYC ɗin koko na rasa kenan??
@binusmantv
@binusmantv Год назад
a'a baka rasa ba amma dai babu wata takamaiman hanya da kai tsaye zaka bi don su baka damar gyara kyc ɗin. saidai ka cigaba da hakuri ka jiraa
@AmgasmMustafa
@AmgasmMustafa Год назад
Ni a sudan nake najida di susai sunana gasm قسم bahausheneni amma aryanzu ba a bani kyc ba yazanyi a bani kyc
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Babu wata hanya gaskiya da ka bi ko aikata wani abu don ka sami KYC saidai ka jira har zuwa lokacin da zasu baka KYC ɗin
@mikailaabubakar2976
@mikailaabubakar2976 Год назад
idan mutum yaga tentative approval ba seyayi gyara ba kenan?
@binusmantv
@binusmantv Год назад
EY kusan haka
@babangidagarba1925
@babangidagarba1925 Год назад
Aslm nayi kyc na migration kusan wata 9 Amma har yanzu baiyiba yanuna ln queue
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Ka cigaba da hakuri kaji 😊
@habson1790
@habson1790 Год назад
Salam idan KYC nawa ya makale Yaya zanyi
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Hakuri da juriya
@habson1790
@habson1790 Год назад
@@binusmantv zamu Kara nagode
@habeebforex
@habeebforex Год назад
Don Yaza'ayi na gyara da nazo yin kyc nayima amfanids premium nin slip Amman kuma nazabi National I'd card so don Allah yaza'ayi nagyara sabida yanxu haka ya pending almost 2 month yanxu
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Ey zaka iya gyarawa ne idan su CT ɗin sun baka damar ka gyara
@UzairuTV
@UzairuTV Год назад
Assalamu alaikum Bin Usman TV Barka da warhaka ykk aiki account nawa na pi network dina na canja sunana account dina pi network dina ina tsoron pi network suki karbar KYC dina saboda sunan da nasaka wajen bude pi App dina wajen bude pi network ina tsoro dan wannan gaskiya she zaisa makiyin KYC dina
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Yanzu kayi KYC ɗin sannnan kayi gyaran sunan ko baka yi ba🤗
@AdamuAlto
@AdamuAlto 6 дней назад
Assalam Dan Allah ya ake Gano zip code please
@rabiuahamed4330
@rabiuahamed4330 Год назад
Salam dan Allah zan iya amfani da votes card
@binusmantv
@binusmantv Год назад
a'a
@isahsalisu5475
@isahsalisu5475 Год назад
Aslm Bin Usman TV brk da warhaka muna muku fatan alkhiri. Munyi Kyc mu2 nashi yayi Approval nawa kuma haryanzu a tentitve approval in fatan bamatsala?
@binusmantv
@binusmantv Год назад
EY babu kar ka damu In sha Allah
@nazifihamza5086
@nazifihamza5086 Год назад
Allah ya saka muku alkhairi. Ni nawa nasamu matsala ne ta wajen NATIONAL ID CARD har yanzu yana ta juyawa. Yanzu yazanyi ?
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Babu wani abu da zaka yi wadda ya huce hakuri da jiran zuwan lokacin da za'a baka RESUBMIT BUTTON domin ka samu kayi gyara a KYC ɗin naka
@nazifihamza5086
@nazifihamza5086 Год назад
@@binusmantv To Allah yasa muga hakan nan kusa
@AbubakarGamboTukur
@AbubakarGamboTukur Год назад
Salamualaikum please ni har yanzu Banga kyc naba idan nashiga sai yaringa samin invitation Dina baizoba Amma idanyazo zaa bani to kullum haka yake sawa
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Ka cigaba da juriya da hakuri kaji 😊
@usamaidris4849
@usamaidris4849 Год назад
Hi I have mining 170 mining session day didn't allow me to do my kyc day will be telling me a slots isn't available at this time how can I Doo pls🙏🙏
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Frankly there's nothing you can do now But you can wait to see how it will turn out later,
@usamaidris4849
@usamaidris4849 Год назад
@@binusmantv ok thank you for the information sir more appreciate🙏🙏
@binusmantv
@binusmantv Год назад
you're welcome
@muh2rabiu718
@muh2rabiu718 Год назад
Yayaza agera gaskiyanawa inatinaninyasamumasala irintamistic wajinsawa nawa nin din irinnafarkone nikumanasa na uku dan Allah yazangira
@binusmantv
@binusmantv Год назад
EY zaka iya gyarawa ne idan CORE TEAM SUN baka damar ka gyara ɗin, ka cigaba da hakuri kaji 😊
@fannaali5631
@fannaali5631 Год назад
Toh nayiwa wata kyc yanxu wata bakwai haryanzu basuyi transfer din pi din zuwa wallet ba me matsalan hakan
@binusmantv
@binusmantv Год назад
EY wannan sam ba abin damuwa bane don kar ka damu kanka da wannan migration ma yakan ɗauki sama da ninkin watannin da ka ambata Hakuri zaka cigaba da yi In sha Allah komi zai zama labari
@fannaali5631
@fannaali5631 Год назад
@@binusmantv ok naji dadin wannan labarin ngd allah yasa kufi haka
@hajaramaminovel3864
@hajaramaminovel3864 2 месяца назад
To in mutun ynaa so ya gyra ya zaiyi ko sai ya jira anyi rejecting
@binusmantv
@binusmantv 2 месяца назад
ey
@aliyumohammed1822
@aliyumohammed1822 Год назад
Munagodiya
@aisamitujja8140
@aisamitujja8140 Год назад
Well-done
@IliyasuLawal-k7h
@IliyasuLawal-k7h Год назад
SLM dafatnakunalafiya Dan Alla inasu insane ya akeyin magiresha
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Duba wannan bidiyo 👉 ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-KLh980z-c_A.htmlsi=ACraTWkWHD_OmQc_
@salisu2799
@salisu2799 Год назад
Tambaya ta shene nayi kyc amma har yanzu yaƙi yayi kore
@binusmantv
@binusmantv Год назад
ka cigaba da hakuri
@KefasYahaya-i1y
@KefasYahaya-i1y Месяц назад
Nasamu masala a wurin daukar photo Yana rubuta mini action detected
@binusmantv
@binusmantv Месяц назад
ka cigaba da Gwadawa ko kayi amfani da wata wayar
@IbrahimIdris-y8i
@IbrahimIdris-y8i 2 месяца назад
Assalamu alaikum don Allah ina tabbaya ni kyc na save yaki ciga
@binusmantv
@binusmantv 2 месяца назад
me ya faru
@IbrahimIdris-y8i
@IbrahimIdris-y8i 2 месяца назад
Ban saniba wlh nariga nagma kyc to na bayanda akatura yakiyi
@umarsabogarbaumarjini9718
@umarsabogarbaumarjini9718 Год назад
1, Assalamualaikum tunda akabude mass kyc nayi Amma haryanxu a tentative approval yake shin inada matsala wasuma narigasu Yi Amma su no tentative approval it's just kyc pass so what wrong with me 😭 2,meyasa tunda akabude mass kyc haryan Banga Wanda akayiwa migration ba May god help bin Usman tv.
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Aiko al'umma da dama an yi musu migration na coin nasu maganar Tentative approval ka kwantar da hankalinka babu matsala In sha Allah
@abbadangatatv1551
@abbadangatatv1551 8 месяцев назад
Indai hakane nasamu matsala Dan ni da voters card nayi
@binusmantv
@binusmantv 8 месяцев назад
In sha Allah ai zasu dawo maka da shi ka gyara
@yusufdalhatu7631
@yusufdalhatu7631 Год назад
Slm bayan gaisuwa mai tarin yawa da kuma jinjinawa a gareku.tanbaya nakeyi wadda baiyi verifying phone number dinshiba yaya makomanshi yake dan allah ataimakeni
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Bisa abinda ya tabbata a iya sani cewa Rashin verify na lambar waya baya haifar da mummunan makoma ga Pioneer , matukar dai yayi iya yinsa Wajen verify na lambar wayar amma abu yaci tura, Bugu da kari mutum ya tabbatar kuma yayi verify na FACEBOOK don taƙaita risk
@yusufdalhatu7631
@yusufdalhatu7631 Год назад
Alhmdlh masha allah nagode sosai
@SadamUsman-m9l
@SadamUsman-m9l Год назад
Bin usman TV ni cikkaken mabiyinku ne kuma ina sport dinku sosai sosai to saida inadA matsala akan tentative approval na kyc yanzu tsawon wata shidda kenan ina jiran migration amma shiru kakeji don Allah ku bani shawara yy zanyi ne 😢
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Masha Allah an gaishe ka abin tambaya anan shine shin kayi migration ɗin ne? ko kuma basu baka damar ka yi ba har yanzun 🤔
@SadamUsman-m9l
@SadamUsman-m9l Год назад
@@binusmantv haryanzu banyi ba kusan wata shidda kenann babu kome cikin wallet dina kuma kome mayi passed kawai abinda ya rage wanan madakin na 8 Wanda daga shi sai su turomin pi dina
@SadamUsman-m9l
@SadamUsman-m9l Год назад
Nayi migration din kuma kome yy successfully tundaga create wallet amma wanann matakin na takwas shine kawai baiyi completed ba
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Okey ka cigaba da hakuri, domin shine kaɗai abinda zaka iya yi a halin yanzu, Sia a jira aga abin da hali zai yi
@iliyagajeye
@iliyagajeye Год назад
Asalamalekun, yaya ne zan gano zip lamba dina?
@binusmantv
@binusmantv Год назад
zaka iya duba GOOGLE ko Chrome amma mun yi bayanin hakan dalla salla a part 3
@adomusa1233
@adomusa1233 Год назад
Me yasa yanzu pi browser na baya budewa?
@binusmantv
@binusmantv Год назад
kaje kayi updating na App ɗin
@MaririBoss
@MaririBoss Год назад
Dan har nayi migration kusan wats biyar
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Hakuri shine kadai abinda zan naka shawara kayi, matukar dai ka tabbatar komi daidai a kayi shi
@uzairuisah5803
@uzairuisah5803 Год назад
Slm Dan Allah ni har yanzu ba a bani kyc pi nawa ba
@binusmantv
@binusmantv Год назад
ka cigaba da hakuri jira
@uzairuisah5803
@uzairuisah5803 Год назад
Okay
@abasabubakar6621
@abasabubakar6621 Год назад
Haryanzu basubani kyc ba kuma idan nashiga pi browser natapa wajan kyc saidai yaita logging in harnagaji Narita 😢😢
@binusmantv
@binusmantv Год назад
EY malam Abbas ka cigaba da hakurin juriya har zuwa lokacin da zasu baka KYC ɗin, duba da cewa har zuwa wannan lokaci ana samun KYC jifa jifa
@abasabubakar6621
@abasabubakar6621 Год назад
Ok nagode zancigaba da hakuri Nagano 🙏🙏
@musaabdullahishanga5987
@musaabdullahishanga5987 Год назад
Munagodiya ni dai har yanzun basubani KYC ba
@binusmantv
@binusmantv Год назад
ka cigaba da hakuri
@ibrahimabdulsalam8897
@ibrahimabdulsalam8897 Год назад
Tambaya: Dan Allah ya labarin KYC na YARA?
@binusmantv
@binusmantv Год назад
shiru kake ji har yanzu babu wani update daga CT game da wannan batun 🤔
@KudidadiKudidadi
@KudidadiKudidadi 9 месяцев назад
Idan kuma mutum yana ni jeriya din wajan nan dakace kasar da mutum yake ayanzu ita zesa to ya zeyi
@binusmantv
@binusmantv 8 месяцев назад
ban fahimci tambayar ba
@mohammadadamu3736
@mohammadadamu3736 10 дней назад
Dogon surutu shirme
@auwalmuhammad5083
@auwalmuhammad5083 Год назад
Ana iya yin kyc da voters card
@binusmantv
@binusmantv Год назад
a'a
@ibrahimharunaharuna8632
@ibrahimharunaharuna8632 Год назад
Salamu alaikum ina da tanbaya shin meyasa mu ba aturamana kyc ba har yanzu shin wai meke faruwa damu ina mako marmu take na gode nine ma soyin chanal din ku har kullum Usman tv
@binusmantv
@binusmantv Год назад
Kar ka damu , In sha Allah KYC na nan tafe ga ire-iren ku
@idrisibrahimbakari6914
@idrisibrahimbakari6914 2 месяца назад
Nasamu banbancin username da ID card
@binusmantv
@binusmantv 2 месяца назад
zaka iya gyarawa ai
Далее
Ванька пошел!!!! 🥰
00:18
Просмотров 200 тыс.
РОК-СТРИМ без ФАНЕРЫ🤘
3:05:16
Просмотров 1,3 млн
Yadda Zaka Sayi Gass fee Na TON Da Kanka
13:16
Просмотров 7 тыс.
Yadda Ake KYC A  Cikin Sidra chain
10:43
Просмотров 54 тыс.
Ванька пошел!!!! 🥰
00:18
Просмотров 200 тыс.