Тёмный

🔥MAFITA!!!🔥 😭Pi LOCK up 100% ~ 3 shekara 3_ Mafita ga waɗanda suka kulle Pi ɗin su har shekara 3&2 

BIN USMAN TV
Подписаться 22 тыс.
Просмотров 11 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

25 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 70   
@zahraulawal1704
@zahraulawal1704 2 года назад
Muna godiya Allah ya saka da alkhairi
@abdullahiabubakar8846
@abdullahiabubakar8846 2 года назад
Muna godia da chinanchi, oganniyarmu
@shafiu_freedom
@shafiu_freedom 2 года назад
Allah yasaka da alkhairi 🙏🙏
@hassanmuhammad4612
@hassanmuhammad4612 2 года назад
Masha Allah muna godiya
@gorgeoussaed4485
@gorgeoussaed4485 2 года назад
Jazakhumullahu khairan 🙏 Ma
@Beinjibril
@Beinjibril 8 месяцев назад
Allah ya saka
@AbbakarNasir-ep3zr
@AbbakarNasir-ep3zr 8 месяцев назад
Slm BARKADAI BINUSMAN TV ALLAH YASAKAMUKU
@binmuhd
@binmuhd 2 года назад
Muna jindadi shirinki
@massauduabdullahi5042
@massauduabdullahi5042 2 года назад
Merci beaucoup ma sœur
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
Moi aussi🤗
@aisamitujja8140
@aisamitujja8140 2 года назад
Well-done
@qasimisahbello406
@qasimisahbello406 2 года назад
nagode se de ina buqatar amsan tambayana plss bn usman
@binmuhd
@binmuhd 2 года назад
Mun gode gwarai 🙏🙏🙏
@marexamusa6705
@marexamusa6705 2 года назад
Muna godiya bin Usman da gaske 26 August za AFARA siyayya a pi chanmall
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
Ina tunanin 26. AUGUST Ai AWANNI kaɗan Ya rage mu shiga koh? Mafi sauƙi ka jira yi Lokacin domin samun amsar a zahirance
@shamsudeenabdullahi2192
@shamsudeenabdullahi2192 Год назад
Slm bin usman wallahi Inacikin matsala
@binusmantv
@binusmantv Год назад
menene ya faru 😟
@ibmaikahootv9302
@ibmaikahootv9302 2 года назад
godiyamuke🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@IbrahimIdris-y8i
@IbrahimIdris-y8i 2 месяца назад
Don Allah lokom na wallet na pi network
@binusmantv
@binusmantv 2 месяца назад
me ka ke so ka tambaya
@musaabdullahi4905
@musaabdullahi4905 2 года назад
Dan Allah yaushene za abamu kyc
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
Wallahu a'alam
@alkairuadamu5635
@alkairuadamu5635 Год назад
👍👍👍
@qasimisahbello406
@qasimisahbello406 2 года назад
masha allah , muna godiya da irin qoqari da akemana wajen bada update akowane lokaci .tambayata ta farko itace: 1: mutuminda yayi lockup din gaba daya mining nashi kuma shekara uku ma'ana 100% 3yrs shin iya mining dinsa a lokacinne zasu shiga lockup kokuma harda wayenda zai yi mining a gaba ? 2: shin yaya akeyi migration plss? muna godiya da qoqarin da kukeyi kuma muna roqon ubanyi ya qara basira da ilimi mai albarka allah yasa muci gajiyar pi network gaba dayanmu . Ina fatan za'a amsamin tambayoyi na . WASSALAM
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
Amsa 1-Banda wanda zakayi Mining anan gaba Duna wannan domin samun ƙarin bayani 👇👇👇😊ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-DIiO-USlCfw.html 2-ga VEDIO yadda ake MIGRATION 👇👇👇👇👇 ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-KLh980z-c_A.html
@qasimisahbello406
@qasimisahbello406 2 года назад
@@binusmantv wow . Ku namasammanne wllh allah yaqara basira.
@sadamisah581
@sadamisah581 2 года назад
Please dan allah yadda za,ayi siyayya a pichainmall
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
Soon
@ladokolalla4967
@ladokolalla4967 2 года назад
dan allah ya Akefai
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
Ban fahimci TAMBAYAr ka
@IBRAHIMMuhammad-xp5bt
@IBRAHIMMuhammad-xp5bt 7 часов назад
To ta yaya sabon mainin din zakaseta idan kayi mainin daret zai shigo available balance
@aliyumuhammad7150
@aliyumuhammad7150 2 года назад
Munagodiya
@sadamisah581
@sadamisah581 2 года назад
Please dan allah yadda akeyin siyayya pichainmall
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
Soon
@abubakarsani5678
@abubakarsani5678 2 месяца назад
Don Allah yazanyi na manta phrase Dina .. sannan na kalau video da kikayi na generated new wallet Ammah yaqa
@binusmantv
@binusmantv 2 месяца назад
EY matsalar ya shafi kowa ne
@muhammadgoni3081
@muhammadgoni3081 2 года назад
Hajiya girman kujeranki ne shin idan zan cika KYC akwai wani waje inda zai ne mi code...shin zan iya samun....wan Nan code din ne...ni Ina Nigeria...Kuma garin Maiduguri ne.... allah yakara Miki basira
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
Postal code kake nufi?
@muhammadgoni3081
@muhammadgoni3081 2 года назад
Eh haka ne hajiya
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
kawai kaje GOOGLE sai kayi searching MAIDUGURI POSTAL CODE Insha Allah zasu nuna maka su Lambobin guda shida ne. amma gashi Ni na ɗauko maka POSTAL CODE Ɗin na Maiduguri 👉600104
@muhammadgoni3081
@muhammadgoni3081 2 года назад
Hajiya girman kujeranki allah yakara Miki basira...... hajiya...... haryanzu maganar KYC....bayyi gaba ba. San Nan Kuma bayyi baya ba.... saboda nafara da nin..shin wacce Hanya zambi.... allah yakara Miki basira allah yasa kifi haka
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
Gaskiya yanzu indai kayi KYC da nin slip baya tafiya Saidai ka jira har zuwa lokacin da zasu sake bada damar gyara KYC ɗinka
@SAMAILARabiu-i4x
@SAMAILARabiu-i4x 11 месяцев назад
Slm Dan Allah namanta dafasfut Dina pi yazanyi indawo ho
@binusmantv
@binusmantv 10 месяцев назад
Passport kuma 🤔
@abbaahamad9527
@abbaahamad9527 2 года назад
Licup idan mutum yayi 3 years 100% bazau idan yi megiration akulle zasuje baza a bashi ko kadan ba
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
amsa ta gabata acikin Vediion ai
@UsainaYusuf-v2r
@UsainaYusuf-v2r 6 месяцев назад
Slm Mafita daga lockup amman naga baya katuwa sosai a gurin transferable balance maye matsalar
@modubukar9900
@modubukar9900 Год назад
Nacenceja Wayana Kuma namanta fasspot yayazany
@binusmantv
@binusmantv Год назад
ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-rNXtuUuXfhU.html Duba wannan VEDIO 👇👇👇 ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-rNXtuUuXfhU.html
@muhdbellosabo4146
@muhdbellosabo4146 3 месяца назад
Slm gaskiya bamuji dabi bah yadda kuka daina kawo mana bayanai dan gane da pi network bah gashi suna tah sake sabon update Kala kala amma kun daina kara wayar damu akan pi network din
@binusmantv
@binusmantv 3 месяца назад
al'amari ne wadda baza mu iya sarrafa shi ba, amma zamu zo da bayanan abubuwan da suka gabata In sha Allah
@armayaualiyu3589
@armayaualiyu3589 Год назад
Nayi migration Amman haryanzu bashiga wallet Dina ba yazanyi stape 8 Kuma yakiyi yazanyi
@binusmantv
@binusmantv Год назад
watan ka nawa dayi
@saiduhashim3836
@saiduhashim3836 2 года назад
Nayi migration amma haryanzu basuturamin shiba zuwa Walid yau khana hudu yaxa ayi
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
zasu je insha Allah
@saiduhashim3836
@saiduhashim3836 2 года назад
@@binusmantv nagode
@sammyadam7742
@sammyadam7742 Год назад
Dolene sai anyi lockup din
@binusmantv
@binusmantv Год назад
a'a ba dole bane
@maawuyerhlawal196
@maawuyerhlawal196 Год назад
Da Allah kenan za'aiya turomin pi a wallet dina koda nawa basu shigo Mainnet dina ba??
@binusmantv
@binusmantv Год назад
a'a
@mubarakmusa3462
@mubarakmusa3462 2 года назад
Idan nahiga wajan KYC a pi browser yana nuna min update meya kama ta nayi please lithium
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
kaje kayi UPDATING na PI BROWSER dinka A playstore
@mubarakmusa3462
@mubarakmusa3462 2 года назад
OK thanks u
@hasbuka02
@hasbuka02 2 года назад
Nayi migration Tun watan june amma har yanzu shiru menene matsala???
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
Hakan ya kasance a wajen wasu da dama Akwai wandanda Matsala ce aka samu wani kuma targarɗa aka samu ammma INSHALLAH ZAIYI
@usmansaidu-jg7qe
@usmansaidu-jg7qe 15 дней назад
Aslm munagodiya Allah yakarabasira Pi browerta batabuduwa minene matsalar dan Allah
@hamisushuaibu6469
@hamisushuaibu6469 2 года назад
Allah yasaka da alheri 🙏 Dan Allah abani number WhatsApp
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
kana da tambaya ne?
@kamiludardau4641
@kamiludardau4641 2 года назад
Ni Ina da tambaya Ina bukatar number inhar babu matsala Allah yasa mudace albarkacin Annabi Muhammadu SAW
@binusmantv
@binusmantv 2 года назад
SAW 07089896921
Далее
Video 753 Muntlig norskprøve A2-B1 nivå
21:23
Просмотров 266 тыс.
NAH UH
00:17
Просмотров 1,9 млн
HERE WE GOOOOOO! 🔥 #ufc308
00:14
Просмотров 548 тыс.
Securing your charity in the age of AI
1:01:02
Просмотров 1,6 тыс.
Menene Inganchin Pi Network Mining?
17:36
Просмотров 10 тыс.