Тёмный

Yadda APC da NNPP suke caccakar juna a kan kalaman Kwankwaso. | Trust Radio 

Trust Radio
Подписаться 253
Просмотров 1 тыс.
50% 1

A wata tattaunawa da suka yi da Trust Radio, Sakataren Yada Labarai na Jam'iyyar APC reshen Jihar Kano, Ahmad S. Aruwa, da Jami'in Hulda da Jama'a na jam'iyyar NNPP reshen Jihar Kano, Hon Musa Nuhu Yan Kaba sun yi muhawara a kan kalaman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso wadanda suka tayar da kura.
Shi kuma Barista Buhari Yusuf, wani lauya mai zaman kansa, ya yi fashin baki a kan yadda doka take kallon lamarin.

Опубликовано:

 

19 июн 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 3   
@user-dh6ms8dg6g
@user-dh6ms8dg6g 12 дней назад
Wallahi mutanan kano basasan sunusi lamido kuma kaga jifanda akayimasa ranar sallah kuwa
@user-dh6ms8dg6g
@user-dh6ms8dg6g 12 дней назад
Wallahi karyakakke sunusi lamido abinda yarikayawa gwamna ganduje wallahi bangagwamnan da zaiiya hakurin da ganduje yayida sunusi lamidoba bawani gwamna dayayi hakuri da sarki kamar gandujeba
@MusbahuIsa-sk5kh
@MusbahuIsa-sk5kh 8 дней назад
Sabo karya kukayi mutanan kano jifan sunusin akayi Yan kwankwasiyya ne kuke son sa
Далее
Channels TV Labaran Yau 09072024
22:21
Просмотров 79
Journalists’ Hangout: 08-07-2024
51:23
Просмотров 12 тыс.
Journalists’ Hangout: 04-07-2024
1:02:30
Просмотров 13 тыс.
CHANJI LEKA GIDAN KOWA 30 JULY 2024 2
56:56
Просмотров 3 тыс.
Bawa Direba (Dr. Mamman Shata)
10:22
Просмотров 529 тыс.
Saurari Shirin In Da Ranka 01-07-2024
17:21
Просмотров 3,7 тыс.