Barka da warhaka yayana zandanyi tsokaci kadan akanka zanso kacenzza salon akn kalmar jira jira dan batakabace ta dan hello ce nacehakane dan ina kichinka tabbas sallanka yayi kyau amma dai kasake wannan kalmar ta jira jira dan kar sumana gori kakirkiro taka konace tamu ta musamman Nagode
Mahamadou Issoufou yayi aiki.koda bani sanchi anma gaskia ya gera kasa.niger tazama abar alfahari ga yan niger douka birané soun haskaka. Kaima kasani se in roufé ido zakayi kafadi san ranka . Dan allah da yabon aikin da yayine kayima da zaifiyé maka