Тёмный

Yakamata kowa ya saurari wannan bayani Akan Ilimin Kimiyya 

Taskar Malaman Sunnah Tv
Подписаться 119 тыс.
Просмотров 13 тыс.
50% 1

Yakamata kowa ya saurari wannan bayani Akan Ilimin Kimiyya

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 51   
@cvbn7416
@cvbn7416 3 года назад
Masha'allah, Allah ka bamu ilimi mai anfani, allah ka bamu ya'yan da zasu zauna wataran suyi karantarwa dan allah, wadda basan Zuciya, allah daukaka Musulunci da musulmai ya kaskantarda kafirci da kafirai aduk inda suke ameen.
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@haiyotamustafamusadaura2075
@haiyotamustafamusadaura2075 3 года назад
Masha allah malaman mu fatan al kairi yau malan baban fatima ne me karatu kenn to allah ya taimakeku bakidaya ya kare mana ku yatsare ku yabaku ikon cigabada sanar damu Mukuma ya bamu ikon ganewa da anfani da hakan 🤲😔🤲
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@fatimaabdulmalik225
@fatimaabdulmalik225 3 года назад
Allahumma faqihum fee deen wa sanahum taweela Ahsanallahu ilaikum Barakallahu fikum wa Jazakumullahu khairan, Allahu yahmilhum wayahfizhum.
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum Wa iyyakum
@afa1720
@afa1720 3 года назад
Allah ya saka da alkhairi Malam_ Allah ya Kara ilimi da daukaka
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@raliamusah6773
@raliamusah6773 3 года назад
Masha Allah tabarallah! Allah ya qaara ilimi malan. Allah ya kiyayaye mana kai
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@bellomohammed1721
@bellomohammed1721 3 года назад
Mlm wannan magana gaskiyane wlh ni nagani lokacinda ina Neman sure malam Allah yasakamaka da alkhair
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@nasirmoser5079
@nasirmoser5079 3 года назад
Allah yaqara basira Malam
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@zakariaissa7145
@zakariaissa7145 3 года назад
Assalamu alaikum malan barka da warhaka inamuku fatan alkairi allah ya karamuku lafiya da nisan kwana allah ya kara mu mu imani da tsoran allah . Malan ina san ku tayani da addu'a ina neman aure
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Wa Alaikumussalam Warahmatullah Wabarakatuhu Allah yahorema kowa abin aure Ameen ya hayyu ya qayyum
@iddrisuahmed7914
@iddrisuahmed7914 3 года назад
Ma shaa Allah, Yaa shaikh.
@yakubumidawa7081
@yakubumidawa7081 3 года назад
Jazakallahu hairan
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 3 года назад
Rabiatu katsina Masha ALLAH ALLAH yabiya
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@mustaphaaamasterahmad5011
@mustaphaaamasterahmad5011 3 года назад
Masha Allah Don Allah yaza'a nasamu cigaban tafsir in nan
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Kashiga wannan link zaka samu cigaba ru-vid.com/video/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D0%B5%D0%BE-FuyCmTktqhE.html
@zakariaissa7145
@zakariaissa7145 3 года назад
Da na samu dama dayimuku wani bayani da neman shawara asirance malan indama soboda banisan fadawa hallaka
@muktaradamu3553
@muktaradamu3553 3 года назад
Allah yasaka da alheri
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@hanaibrahim1423
@hanaibrahim1423 3 года назад
Allah ya saka da alkhari
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@rashamidou4578
@rashamidou4578 3 года назад
mallam fatan alkairi
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Masha Allah
@bellomohammed1721
@bellomohammed1721 3 года назад
Allah yajiqan mlm naji wani tamsiri da kayi kana magana akancewa za a Iya tura mutun ta zender wasu sun musantawa amma wlh ni dai narda da maganarka mlm miye qarin bayan
@haskenyanyobe4750
@haskenyanyobe4750 3 года назад
Wane kaset ne yafadi haka
@bellomohammed1721
@bellomohammed1721 3 года назад
Kabichiki tamsir nashi
@yusoofdawud4733
@yusoofdawud4733 3 года назад
Akwai abinda ake kira (teleportation of matter) To da wannan teleportation of matter dinne za'a iya tura mutum koh ma wani abu daga wani waje zuwa wani waje... Toh shine malam yayi mana kwatance da flash share/ xender ba wai yana nufin za'a saka mutum acikin xender bane a turashi. Kuma ko kaima ai yanzu idan kazauna kayi tunani dakaga shekaru dari (100) baya da suka wuce babu wanda yasan wani xender koh bluetooth, toh amma yau gashi ALLAH ya hore mana duk wadannan abubuwa.. Toh abun haka yake amman idan ana fada maka se kaga abin yafi karfin tunaninka kaman bazai yiyuwa ba amman ba abinda wayennan mutane bazasu iyaba. Sedai kawai ALLAH yasa mu dace
@haiyotamustafamusadaura2075
@haiyotamustafamusadaura2075 3 года назад
@@bellomohammed1721 gaskiya ne to amin summa amin
@mustaphaaamasterahmad5011
@mustaphaaamasterahmad5011 3 года назад
@@yusoofdawud4733 wannan haka yake teleportation komai ma za'a iya turawa ba mutun kawai bah
@yauaminu7659
@yauaminu7659 3 года назад
Jazakal lahu hairan
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@sanusiabubakar3292
@sanusiabubakar3292 Год назад
thanks u Malam Allah ya biya
@abdulkarimsamaila3410
@abdulkarimsamaila3410 Год назад
MASHA ALLAH.
@hajarabdullah9419
@hajarabdullah9419 3 года назад
Allahu akbar 🤗
@sarkinruwa6394
@sarkinruwa6394 3 года назад
Jazakallahu khairan Akramakallahu
@taskarmalamansunnahtv5416
@taskarmalamansunnahtv5416 3 года назад
Ameen ya hayyu ya qayyum
@tankoabdulsalam3562
@tankoabdulsalam3562 3 года назад
Masha Allah
@hajarabdullah9419
@hajarabdullah9419 3 года назад
Subhanallah
@soulaimaneisif6993
@soulaimaneisif6993 Год назад
😭👍
Далее
Subhanallah Yakamata Kowa Ya Saurari Wannan Bayani...
32:52