Тёмный

Yanzu Sheikh Nuru Khalid Yayi Martani Akan Abinda Ya Faru A Sokoto 

Arewarmu Tv
Подписаться 432 тыс.
Просмотров 216 тыс.
50% 1

To enjoy more of our services join our Telegram Channel by clicking on the link below
t.me/arewarmutv
Muna muku marhabun da zuwa wannan channel namu me albarka, wanda yayi fice wajen kawo muku abubuwan masu amfani wanda ke fadakarwa, ilimantarwa game da nishadantawar.
Haka zalika a madadin kwamatin gudanarwa na wannan tasha me albarka muna muku godiya da kasancewa tare damu a koda yaushe.
Sannan a karshe dan Allah kada ku manta kuyi Subscribe na Arewarmu TV channel domin ci gaba da kallon videos namu masu matukar muhimmaci a rayuwar yau da kullum ta hanyar danna link dake kasa.
/ arewarmutv
Please Subscribe to Arewarmu TV channel:
/ @arewarmutv
Zaku iya ziyartar shafikan mu na sada zumunta da kuma website namu me suna arewarmu.ng
Domin samun labaran duniya da dumi-dumin su, kiwon lafiya, wakokin hausa, labaran kannywood, da sauransu.
Ku biyomu a shakufanmu na sada zumunta:
Facebook: / arewarmutv
Twitter: / arewarmutv
Instagram: / arewarmu_tv
Telegram:
t.me/arewarmutv
Email:
arewarmuconcepts@gmail.com
Mungode da ziyartar wannan channel
Please don't forget to Subscribe to Arewarmu TV channel:
/ @arewarmutv
--
#ArewarmuTV #Arewarmu #Hausa #Arewa #Tafsir
#ArewarmuConcepts #HausaMusic #HausaFilms #NigerianMusic #Pantami #BelloYabo #Binusman #AbdallahGadonKaya #HausaEntertainment #MentaMusic #ArewarmuAyau #babaBuhari #MalamanSunnah #Ahlussunah #KabiruGombe #Pantami #Kannywood #Bardensunnah #HausaComedy #Wa'azi

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 300   
@shafiimuhammadsada1845
@shafiimuhammadsada1845 2 года назад
Allah yasa mudace amma gaskiya maganarka hakane amma duk wanda yayi batanci ga annabi s a w to tabbas sai mun kasheshi kuma Allah yasakawa matasan sokoto da alkhairi da sukayi wannan jahadi ameen
@maazuabubacar5437
@maazuabubacar5437 2 года назад
Kayyy! wannan dassuka kasheta sunyi daidai wallahi , koni idan mutun ya zagi annabi (S.A.W) agabana saina fillé kai ko da yawshe kaidai ka kaikaita ka issada sakonka hukumomin na zamani munafukai
@maikanohassybaby3525
@maikanohassybaby3525 2 года назад
U are the only person that say true May God 🙏 bless you 💕
@Dan_Dallaje__tv_24
@Dan_Dallaje__tv_24 2 года назад
Insha Allah na daina goyon bayan wannan malamin kuma mu indai a Nigeria ne Tom sunyi daidai da suka kasheta domin mutane dayawa baa kashe su ba Aikin Banza
@aminumuhammadsharif3193
@aminumuhammadsharif3193 2 года назад
mu dai Addinin da muka sani ɗaya ne tilo bashida na biyu shine Musulunci, Allah yasa mudace, Allah kuma ya tozarta duk maƙiyin Manzan Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya wulaƙantar dashi tun anan duniya kafin gobe ƙiyama
@ahmadaliu4793
@ahmadaliu4793 2 года назад
Toh malam kuje ku dawo da ita wlh ko gobe wani ya zagi Annabi SAW wlh a kashe sa. Su ai masu hukunci basa yin abinda ya dace.
@ojimasuleiman7512
@ojimasuleiman7512 2 года назад
Allah ya kaimaki malam gaskiya Allah ya Maka maikyau malam duyiya da lahira kaikadai kafadi gaskiya
@umarahmed4588
@umarahmed4588 2 года назад
Matsalar anriga angane Hukuma barasu kasheta ba
@suleimanmuhammad3155
@suleimanmuhammad3155 2 года назад
Ya Allah ka kara wa Annabinmu daraja
@soltanastore.
@soltanastore. 2 года назад
Ameen
@muhammadadamabdullahi386
@muhammadadamabdullahi386 2 года назад
Hmmm wallahi mukam hukumar NAJERIYA akan MANZON ALLAH bazamu sauraretaba dan ba gaskiya take manaba dan haka wallahi koyau ko gobe akasake wallahi sedai uwarsa ta haifi wani
@عايشههاشم-ه7خ
@عايشههاشم-ه7خ 2 года назад
Abinda yashuka zai kirba Allah da manzansa ba a ragarsu
@عايشههاشم-ه7خ
@عايشههاشم-ه7خ 2 года назад
Mesuke iya yi mayun kudi da san Duniya wallahi kuwa
@ibrahimawatech
@ibrahimawatech 2 года назад
Allah ya karakare mana musulunci
@bornospecialbornospecial8309
@bornospecialbornospecial8309 2 года назад
Kaji maganar hankali Allah yasaka makada alkhairy baba mu shaikh nuru khalid
@bilkisumuhd1020
@bilkisumuhd1020 2 года назад
Saboda kayi wa.azi sunyabamaka shiyasakakejin bazaka.iya goyon bayan akashetaba wallahi nadaina goyonbayanka yauda buhari akakashe cewazakai anyi daidai munfasan malan d sukayarda d Allah d Kuma manzon sa allahumma salliwasallim alasayyadina muhammamu sayyadil mursalina
@jsdeesalihu5041
@jsdeesalihu5041 2 года назад
Hakane Malam
@ahmadwaheed7607
@ahmadwaheed7607 2 года назад
Wllh sai inda qarfinmu yaqare
@alusuduattauhidpotiskum
@alusuduattauhidpotiskum 2 года назад
NURA KHALID, LALLE KA IYA MUNAFURCI DA KUMA HIKIMA WAJEN BATAR DA BAYIN ALLAH, AI KASAN BABU KOTUN DA ZATA HUKUNTA WANDA YA ZAGI ANNABI A NIGERIA
@sanisaeed1979
@sanisaeed1979 2 года назад
Gaskiya malam sheikh nuru Khalid na yardda damaganarka Allah kadataddamu 🤲
@hadakayunusa9497
@hadakayunusa9497 2 года назад
Mashaallah. Thanks Malam
@yusufalhassan9662
@yusufalhassan9662 2 года назад
Ran mu fansa wallahi tallahi indai a ka taba muhibbar manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ne.
@mainigiaudu6955
@mainigiaudu6955 2 года назад
U try God bless you
@alisani1423
@alisani1423 2 года назад
Macha allah ammah malan kamanta hukumarnanfa batayin komae akan hakan sai rainawa mutane hankali kawai suke saboda haka wlh wlh wlh ko duniyarnan zata tachi narantse da allah duk wanda yayi magana banza akan annabi s a w saidai yamutu namutu
@yahayaabubakar5820
@yahayaabubakar5820 2 года назад
Kah mlm go straight to the point
@abasuba8014
@abasuba8014 2 года назад
Cheik this time around am with u 100%.
@mustaphasurajosurajo6309
@mustaphasurajosurajo6309 2 года назад
A kasarnan 👍🇳🇬Duk Dan. Iskan da kaji yace abar hukuma ta hukunta Wanda yazagi manzan allah to munafuki NE
@gaddafizauro
@gaddafizauro 2 года назад
Nura Khalid idan harkaji haushin wannn hukunci, Allah ya tsinema Albarka. Idan kuma akasin haka Allah yama albarka Amma ina tunatardakae bawani addini a wurin Allah face ISLAM 🕌 don haka mu bamusan wasu addinaeva face ISLAM 🕋 Daga qarshe Allah ya tarwatsa yakuma wulaqanta kafirci da kafurae ya daukaka Musulunci da Musulamae Amin Allah kuma Yaqarawa Annabin mu Daraja❤💯 Ya Hayyu Ya Kayyum🤲🤲🙏🙏
@marwankhaleedsarkinpada4182
@marwankhaleedsarkinpada4182 2 года назад
Amen nagode
@souleymaneamadou4218
@souleymaneamadou4218 2 года назад
Allah wadan malaminen
@shaawaabdullahi3042
@shaawaabdullahi3042 2 года назад
kaima Allah wadaran ka wayanda basa fahimtar magana
@fatimasuleman6881
@fatimasuleman6881 2 года назад
@@shaawaabdullahi3042 wlh kinyi asara kina kare wanin annabi tsinanniya wlh dazan ganki kema jininki ya halatta arniyar banza
@souleymaneamadou4218
@souleymaneamadou4218 2 года назад
Wawa kawey
@khadijahmuhammad7149
@khadijahmuhammad7149 2 года назад
Anan dai bana tare dakai Allah gafarta Malam domin kasan halin da kasarmu take ciki. Bata hukunci saboda abin nan ba yau aka fara ba saboda ma tsabagen rainin wayo kije garin musulunchi irin sokoto har ki zagi fiyayyen halitta Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un. Wallahi gara da suka dauki doka ahannunsu gobe ma wata ta sake.
@alajialiyu278
@alajialiyu278 2 года назад
Assalamualaikum Al'ummar musulmi dun Allah inada tambaya iadan kazo sami wanimutun yakwashe mahaifiyar Ka damari zaka jirahukuma ko zaka dauki mataki sannan yadarajar mahaifiyar Ka da manzun Allah (s a w)????????????
@sirajnur3871
@sirajnur3871 2 года назад
Allaah ya maka gafara
@maimunahassanmuhd5286
@maimunahassanmuhd5286 2 года назад
Ana fada min ban yardaba. Ta tabbata da kao bayanin nan. Hmmmm dama can baka jerin maluman da nake bin karatuttukan su.
@elyakubahmad6657
@elyakubahmad6657 2 года назад
Wallahi tallahi billahi bama tare daku Maaalam.:. duk wanda ya zagi Manzon Allah (S.A.W) hukuncin sa kisa ne kai tsaye baabu jira koda ya tuba sai an kashe shi…. Akan haka muke kuma akan haka muke rayuwa kuma akan haka zamu mutu… Inn Shaa Allah… Allah gafarta akoma a sake karanta Saarimul Maslul Fi Raddi Ala Shaatimir Rasul
@marwankhaleedsarkinpada4182
@marwankhaleedsarkinpada4182 2 года назад
Nago de maka
@abdullahiusman7770
@abdullahiusman7770 2 года назад
Jazakallah
@lawalibrahim8544
@lawalibrahim8544 2 года назад
Bawani shiga da kunu zaiyi yafurgita koko . Bazaki iya kare annabi ba da hannunku sai kuyita karya a kan mambari. Kamar kwaci babu. Mujahidai Allah yakarbi ayki
@omarfarooqtv14
@omarfarooqtv14 2 года назад
Ameen Allah ya kiyaye na gaba
@sanoussiishiu2824
@sanoussiishiu2824 2 года назад
Wallahi kai dai bamutun kirkinab
@mashekiamanargowska3608
@mashekiamanargowska3608 2 года назад
الله اكبر الله اكبر محمد رسول اللّه ✊🇳🇪🇱🇾
@shafiumuhammed1525
@shafiumuhammed1525 2 года назад
Masha,Allah
@fatimammuhd1859
@fatimammuhd1859 2 года назад
allah ya shirya mu
@amirahmed8795
@amirahmed8795 2 года назад
You have spoken well ya malam
@alhassaneyaro3535
@alhassaneyaro3535 2 года назад
Masha Allah
@achiroudaballe5649
@achiroudaballe5649 2 года назад
Allah ya azirtamu da imani
@ahmadidris8661
@ahmadidris8661 2 года назад
Ameen suma ameen
@baraatumumar14
@baraatumumar14 2 года назад
Aslm malam Allah ya qara basira...shuwagabannin mu basa daukan mataki a koda yaushe
@imamugibrimazulmaarif4921
@imamugibrimazulmaarif4921 2 года назад
Allah ya tsine ma constuation din nan kuna malamai amma kuna aiki irin jahilai
@rumaisaismail146
@rumaisaismail146 2 года назад
Wlh sunyi dai dai hukumar bata aikinta abin da sukayi shine yadace gobe ma duk wadda ya zagi annabi dole ya mutu
@musaibrahim1760
@musaibrahim1760 2 года назад
Malam kace bayau aka faraba to me katabaji anyi a Kai, yanzu hukuma hakan baya damun ta, tunda ko Bai damesuba mu ya damemu.dako hukuma tanayi me zai sa muyi. Ka da dai woni ko wata yasake, idan yasake Allah dai yakikaye.
@malamansunnahtv3052
@malamansunnahtv3052 2 года назад
Wallahi kamar nasan abinda zaka fada Sai kayi challenging din abinda hukuncin da aka dauka malam kenan
@jalomaimuna5387
@jalomaimuna5387 2 года назад
Harka inya shafi batanci ga janibin manzon Allah da hujja ba'a jiran hukuma suyi hukunci da nassi daga manzon Allah s.a.w
@ishaqsalis4934
@ishaqsalis4934 2 года назад
Wannan shine daidai Wannan Ba aikin hukuma bane Aiki musulmi kirki ne
@abdourahman8981
@abdourahman8981 2 года назад
👏👏👏👏👏
@bouniagagawa7144
@bouniagagawa7144 2 года назад
Macha allah hakanan né mallan kounyi gaskiya allah ya kara daukaka
@ibrahimabubakar8277
@ibrahimabubakar8277 2 года назад
Mungode mlm
@zainabmuhammadhamad2387
@zainabmuhammadhamad2387 2 года назад
Nikan daga yau insha Allah nabar Jin karatukanka da duk abinda ya shafe ka.
@soltanastore.
@soltanastore. 2 года назад
Tazo a banza ta koma a banza tsinanniya duk wanda ya goyi bayanta Allah ya tsine masa indai yana goyan bayan abinda tayi
@ihuomaogbonna6994
@ihuomaogbonna6994 2 года назад
I respect you Sir.
@nadjibjamila2490
@nadjibjamila2490 2 года назад
Ya kana kafa huja da shek Jafar ka karanto man daga inda jaafar ya karanto man?
@rabiusulaiman4033
@rabiusulaiman4033 2 года назад
Aslam Malam kune manya akasa yakamata kuyi kokari asaka hukuncin kisa gawanada ya'aibata manzon Allah s.a.w. acikin kundin dokokin kasa, domin wannam shine kawai zai magance faruwan hakan, domin idan kowa yasan zai sami adalci to bazai dauki doka ahanunshi ba.
@umaraliyu7101
@umaraliyu7101 2 года назад
Amin
@philemonayuba3035
@philemonayuba3035 2 года назад
Well talk sir
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 2 года назад
Babu wata hukuma da za'a jira ta dauki mataki....matakin da aka dauka akanta shine daidai. Kaine kadauki christanci addini, mudai musulunci kadai muka yarda cewa shine addinin gaskiya...Allah Humma Salli Ala MUHAMMAD, WA'ALA ALIHI ASAHABUL AJMA'IN.
@beyondfarouk6775
@beyondfarouk6775 2 года назад
Kaji tsoran Allah....an maka bayani da ilmin Addini and ulama...Kana nan Kana nuna rashin saninka,kana cewa dai dai ne....
@yahayayusuf1446
@yahayayusuf1446 2 года назад
Muhammad Sani kaaai! amma jahilci baiyiba. Je ka yi Karatu
@suhailumsulaiman3066
@suhailumsulaiman3066 2 года назад
Gas kiya malam wannan abin hakuma bata kashesu
@fatimagambo3354
@fatimagambo3354 2 года назад
Aslm Malam aiwa yanda akayi abaya baayi hukunciba shisa Mutane zasudinga yinhukunci ahannu su, danhaka hukuma tagyara semutane subidoka
@onyekachisoronnadi1850
@onyekachisoronnadi1850 2 года назад
Please can you make this video in English or translate it to English so we too can benefit from the message Thank you so much sir and stay in peace
@hafizaahmad7210
@hafizaahmad7210 2 года назад
Allah yakyauta
@modymamadyballayara6471
@modymamadyballayara6471 2 года назад
Allah bia malan, malan du massu zagui ga ANNABI sun sani saray musulmans bassa yarda da haka, sai daï sun raina musulmans ne, shi yassa aka kacheta.
@remmyjoseph651
@remmyjoseph651 2 года назад
Hmm
@masakapoultryfarm2918
@masakapoultryfarm2918 2 года назад
Allah ya kara lafiya malam
@aliyusalihu6410
@aliyusalihu6410 2 года назад
Tabbas hakane dokace yakamata ta doki mataki Akan wannan alamarin, to Amma yayin da dokar tashiga sanaar karuwanci kuma fa.
@hassanehabibou4442
@hassanehabibou4442 2 года назад
Karya kace kasan hukuma bazai hukunta wanda ya zagi annabi ba har abada
@ahmadrufai8692
@ahmadrufai8692 2 года назад
Kaidai sakarene
@sirajnur3871
@sirajnur3871 2 года назад
Malam Allaah ya maka gafara, amma baka San abinda ake ciki ba, ka yi hiran kasa da doka, wace iri kake hira, ta sharia ko yaya, kuna da matsaloli sosai wajen warware dukar da ake hira da yanzu da arna ke gudanarwa, INA Shari'ar da kake fadi
@muhammadgonibukar3652
@muhammadgonibukar3652 2 года назад
To hukumar najeriya baya kashe Wanda yazagi Annabi domin bbu hakan a constitution mu umarnin Allah da Annabi muke bi,to saboda haka ba ruwanmu da hukumar najeriya akan wannan Al amarin kawai zartar da hukunci zamuyi akan duk Wanda ya zagi Annabi S.A.W
@aimaniman5607
@aimaniman5607 2 года назад
Wlh baruwanmu da hukuma
@zakariabdou4518
@zakariabdou4518 2 года назад
Malan hukuma bata yanké hukunchi wanda yazo a islama kaima kasan da haka ameen da addu arka
@Adamukbe
@Adamukbe 2 года назад
Allah gafarta Malan idan dai har ka bibiyi 6atancin da tayi zakasan lallai ba sai munjira hukuma tayi hukuncin ba, saboda kafin tayi maganar a yanar gizo sai da qawayenta suka bata shawarar kartayi kuma tayi bayan safiya ta waye ta sake nanatawa, secondly kayi maganar abar hukuma tayi hukuncin lallai hakane amma kanada labarin wata biyu da suka wuce ansamu wani shima yayi 6atanci aka miqawa hukuma shi dan tayi adalci amma daga qarshe hukuma cewa tayi mahaukacine, saboda haka aka barshi har yanzu, irin wannan yasa wasu da dama suma su samu damar yin 6atanci, to WALLAHI idan dai hukumar batada adalci WALLAHI zamuci gaba da kashe ko wane irin qazami la'anannen halittane idai nan ne cikin sokoto
@CHITUS
@CHITUS 2 года назад
To Dan Allah ku tambayi mallam wai ya akayi da abduljabbar ne shida yayi shekaruma yana zakin manzo haryau Yana nunfashi yana da ranshi gwamnatin Bata komai mallam akan annabi kuma wlh ko waye semun kashe ehe ai renin hankalin yayi yawa Waka taba ganin ya zagi Jesus semu dasuka raina. Mana hankali suke kallon yan arewa dabbobi saboda haka wlh gara ka gayama gwamnati tadau mataki kam Amma akan annabi se inda karfinmu ya kare
@alhajimohammed2961
@alhajimohammed2961 2 года назад
Sunyidaidai saboda ahalinyanzu bamudahukumandazatakashewani danyazagi manzan ALLH s a w yanzuinawandayekashe hanifa ???
@MuhammadMuhammad-nh2lv
@MuhammadMuhammad-nh2lv 2 года назад
Kai wallahi malam nura duk Wanda yazagi annabi saimunkasheshi insha Allah aduk inda mukaganshi
@ibrahimabubakar2176
@ibrahimabubakar2176 2 года назад
Malam nura....idan shugabannin musulincin basayin abnda yadace fa.....kashetan shine dai dai saboda dattice aban qasa....hakan zai kalu bale game da sauran.
@shamsiyarilwan1767
@shamsiyarilwan1767 2 года назад
Jazakallahu khairan
@zarukuahmaddshehu6688
@zarukuahmaddshehu6688 2 года назад
Wannann bahaka bane ya akayi da abduljabbar maganar ka qaryace wannan annabi S.a.w fa ne maganar qaryace
@shehuadamu6135
@shehuadamu6135 2 года назад
Masha Allah, to malam idan hukumar taki yin hukuncin daya dace fa me yakamata ayi?
@ibrahimabubakar2176
@ibrahimabubakar2176 2 года назад
Kaji aikin hankali
@YusufAli-zz8pr
@YusufAli-zz8pr 2 года назад
Mallam yakama ka amsa wannan tambaya
@soltanastore.
@soltanastore. 2 года назад
Kwqrai kuwa in baza tayi ba ai mu zamu zartar kawai da hannun mu yar iska tsinanniya
@sirajnur3871
@sirajnur3871 2 года назад
Allaah ya saka maka da tambayar nan, anya ka samu amsa ko, kai dai rabu da munafikai, sai irin haka ta faru ne kake gane munafikai, kafirai da kuma na kwarai
@garbabuhari6507
@garbabuhari6507 2 года назад
Allah ya sa dai ka dace da me? Kace addin na mu, babu wanni addini se Islam
@jabeermuazu8354
@jabeermuazu8354 2 года назад
Masha Allah wannan haka yake malam Allah yaqara daukaka musulunci da musulmai yakumaganar damu Baki daya
@jibrilyusuf1391
@jibrilyusuf1391 2 года назад
Ina hukumar take, sannan da bakinka ka fada ansamu irin wadannan sun faru a qasa me hukumar tayi? Dan haka wannan hukunci da wadannan bayin Allah sukayi yayi dai dai, kuma ko gobe wlh wani yayi irin haka hujjoji suka tabbata a kansa sai ya mutu ko waye shi, a shirye muke da mu bada rayuwarmu saboda manzon Allah (S.A.W).
@samailachehu7210
@samailachehu7210 2 года назад
allah ka chiryé mou chéryou tamuslim
@aliyuofficer9380
@aliyuofficer9380 2 года назад
Alhamdulillah amma mallam wacce hukumar kakemagana'akai ta najeriya to wannace zamu wakilceta domin bazataiba kudanawa akai basu dau matakiba sabo dahaka nace muwakilceta mun yarda in mukashe wanda ya zagi annabi muma akashemu domin munsa hukumar yahudawa takema aiki ba gaskiya takebiba wassalam.
@bintaabubakar8123
@bintaabubakar8123 2 года назад
Rashin daukar mataki da hukuma Bata Yi shi ya janyo suka dauki mataki,so da yawa a na zagin manzon rahama Amma hukuma Bata tabs kashe wa.
@ahmadsaninuhu6180
@ahmadsaninuhu6180 2 года назад
I don't have to listen to this tun da Naga notification din nasan Dan inter faith goyon bayan Arna xae yi
@isiyakudangwari109
@isiyakudangwari109 2 года назад
Yakamata Kowa ya tsaya a matsayinsa
@shawalmohammed1484
@shawalmohammed1484 2 года назад
Allah help us to make peace
@safinataliyu6117
@safinataliyu6117 2 года назад
Masha Allah . Ubangi Allah ya karawa malam daraja amin 🤲 malam lalle maganarka daidene, toh ammafa abundunawa shine wallah tallahi hukuma bazata taba daukar hukunci akantaba Kuma inba kafiri da raini wayoba akasar kudu ko salla awasu wajejensu musulmai Bai Isa yafito yayiba sede yashiga gida adakinsa, toh malam kadubi wannafa, toh wlh kotabon salla sukagani agoshinka wasu wajejen arna billahil Azeem kashe musulmai suke, Koda Bai aikatamusu laifiba, toh kawai dansunga aunzo kasarmu suna abinda sukeso seyazama tsinantakar tasu hartakai suzagi fiyayye halitta Kuma wai ace se anjira hukuma. Ina bawanna magana, dukda maganarka gaskiyace toh Amma kowayasani hukuma bazasu daukihunci kantaba, toh shikena semubari suci mutuncine mu a kudu suzonamma suyi haba haba.umafatade kawai Allah kiyaye gaba Ubangiji Allah yaqara kare addininsa amin ya Hayyu ya qayyum 🤲
@Haru_kaftan
@Haru_kaftan 2 года назад
Wannan musun ra ayi kikeyi
@jamiluidrismuhammad1032
@jamiluidrismuhammad1032 2 года назад
MashaAllah, malam kayi biyani na koroi, daukan doka a hannunmy bashine dai dai ba. Hukuma ita keda iKon kashewa b mutun b
@aminuabubakar1017
@aminuabubakar1017 2 года назад
Malam kasani bazasuyi hukuncinba,don akwai wanda yayi akace bayada hankali,a sokoto akwai a kano
@hassanehabibou4442
@hassanehabibou4442 2 года назад
Dan iska wannan fatawarce kadai kasani game da fatawoyin cheikh djafara mahmud Adam nura khalid djahilin banza
@shaawaabdullahi3042
@shaawaabdullahi3042 2 года назад
am,ma kai gaskiya dan marasa tarbiyya ne ai kai babu jahilin daya fika dakiki kawai
@shaawaabdullahi3042
@shaawaabdullahi3042 2 года назад
ko rubutin ma baka iya ba
@hassanehabibou4442
@hassanehabibou4442 2 года назад
@@shaawaabdullahi3042 wajibi ne n'a iya rudutun hausa ?
@aminuabubakar1017
@aminuabubakar1017 2 года назад
Hassan habibu kayi kuakure kagyara mufa musulmine Annabinmu yabamu tarbiya baikamata mujefata gefefa,idan kana ganin baiyima daidaiba to karubata fahimtarka amma banda zagi malam.habibu ayi hakuri
@aminuabubakar1017
@aminuabubakar1017 2 года назад
Kekuma malama sha'awa nurassa mutun akeyi har sai in'anga baya son gaskiya sannan ayimai yaranda yake ganewa
@kabirumuhammad3747
@kabirumuhammad3747 2 года назад
Sau nawa akayi hukunci akan irin wannan a kasannan
@abuabdulwab7052
@abuabdulwab7052 2 года назад
Malami Christa
@tijjanisaeedbako6856
@tijjanisaeedbako6856 2 года назад
Da inaganin girmanka amma a yanzu ya zube, duk wanda yataba janibin Annabi akashe nan take babu wata maganar BANZA. SHASHASHAN MALAMI
@localfarmsnigeria
@localfarmsnigeria 2 года назад
Mallam babu wata kotu da zata iya wannan hukuncin domin lalacewar kotunan da hukumomi dan haka mu hakan shine dai dai
@alhassanadamu6449
@alhassanadamu6449 2 года назад
Wannan maganar akwai kuskure
@mustaphakale8879
@mustaphakale8879 2 года назад
Mlm da ba kayi wannan maganar ba ta daukar hukuci a hannu, karya ne wlh ko yau wani ya Kara yin yunkurin haka wlh mun yi Mai.
@mrad9987
@mrad9987 2 года назад
Kace yasada yawa fadamana nawa akhukkunta
@rukayyayusuf4077
@rukayyayusuf4077 2 года назад
Duk wadda yakeda kokonto cikin wannan hukuncin to wallahi yasake Shiga musulunci munafukan banza da wofi idan anbarta to kowama zaiyi a sokoto anyi a kano baayi komaiba shikenan kuma Annabi yazama bakomaiba kenan akashe duk wadda yazagi manzon Allah wallaho
@stanleyedward7031
@stanleyedward7031 2 года назад
Goat
Далее
БЕЛКА РОДИЛА КОТЯТ#cat
00:20
Просмотров 797 тыс.
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /24/9/2024 #bbc
18:14
SHEIKH MUHAMMMAD BIN UTHMAN
1:09:19
Просмотров 3 тыс.
Huɗubar Juma'a Tare Da Dr Idris Abduaziz Dutsen Tanshi
1:07:22
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /23/9/2024
18:14