Hhhhhhh kae GSKY sule kana shan fama iyaye kenan Allah yasa mu gama da iyayen mu lpy GSKY wan nn shirin yayi kyau sosai wlhy Allah ya kara daukaka da basira
Anzo gurin kakuma fadawa ruwa can tsakiya ma kuwa wlh dama nasani idann inna taga amaryarka to bazata taba goyon baya ba saboda tayiwa inna rashin kunya kuma inna batason raini inna tanason biyayya kaga kuwa banga laifin inna ba ancewa inna ko akasuwa naga tsohuwa mai labe hmmmm