Whay don’t they like apologising for their mistakes. I’ve noticed this in all of these wives. Abeg they should be apologising now. Even the husband abeg.
Masha Allah toh fa su inna an ebo da zafi wai yaushe zaka auro matar da inna zata yabeta ne su inna sai a slow wlh wace irin uwa ce haka wai wani maganin farar kafa da farau da birji ko menene m wayasani wani abun ma sai a gurin su inna zaka sansu wlh toh inna ayi mu gani
Wanan fadakarwa ce ga mata da maza masu dora komai a social media sanan yakamata maza su zama masu kishin matan su kamar yanda adinni ya fada amma kabar matar ka tana nunawa duniya kwaliyarta hakan bai dace sanan maman sulle kuma kiji tsoron Allah ki daina chanfai chanfai arziki na Allah ne sanan kariya kuma Allah ke kare mutun ba laya ko rubutu ba