Тёмный
No video :(

Zazzafan martani "Gabon ko zaki sa a kashe ni saina fadi gaskiya akan Gabon Talk Show" - Giwar Mata 

Duniyar Kannywood
Подписаться 7 тыс.
Просмотров 13 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

27 авг 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 56   
@umarsabo2449
@umarsabo2449 Месяц назад
Gaskiya dukda bansan sunankiba wllh wllh kinyimin daidai ubangiji Allah yasakamiki da alkairi a fadamata gaskiya
@umarsabo2449
@umarsabo2449 Месяц назад
Yes
@user-xi4cg5mz2x
@user-xi4cg5mz2x Месяц назад
Mahawoka cïyasai haba Hajiya ta kirabu da ita hassada ce Hadiza Allah ya karamiki dokaka kika kika lai yar wahala Allah ya ƙare ƙi Hadiza Aliyu Gabon ❤❤❤fatan Alheri inayiki anti ta ❤❤❤
@hauwaisahsalihu4587
@hauwaisahsalihu4587 Месяц назад
Wallahi kuwa giwar mata i am with you this is too much
@karimaaboubakar4995
@karimaaboubakar4995 Месяц назад
Laifi su ne wallahy inda ba su amsawa da ta dena tambaya su😅
@mauludkabiru7504
@mauludkabiru7504 Месяц назад
Wamin sharrin hasidin iza hasadan🙏Kibada sunanki zamu tura agayyaceki
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 Месяц назад
Wlhy giwar mata kinfadi gaskiya baikamata tana bincike akan mutane
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 Месяц назад
Kai giwar mata 😂😂😂 easy easy. Gaskiya ne abunda hadiza Gabon takeyi babu kyau wlh😢😢 tana wuce gona da iri wlh
@user-ms7yj6jl4z
@user-ms7yj6jl4z Месяц назад
Wawiyya yar hassada
@ShaawanatuSani-xj4wr
@ShaawanatuSani-xj4wr Месяц назад
Giwar mata kina burgeni wallahi kinafadin gaskiya
@AishaAuwal-o1e
@AishaAuwal-o1e Месяц назад
Dallacan malama matsa !! Tunda bake aka tambayaba
@user-tx6xq7ut5d
@user-tx6xq7ut5d Месяц назад
Kai Allah ya yimaki rahama ba yar wahala Baci ja irah yar bala ja u
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 Месяц назад
To itamiye nabada amsar bangs laifin metambayaba saimebada amsa shibedahankali besan amsar dazaibadaba
@OBO.002
@OBO.002 Месяц назад
Haba gabon wannan maganganun damatannan takeyi shine Abunda nakeso mutane sugane bayanda za’ace fitina tana kwance ana taso ta dan Allah ya tsine ma mai tada fitina tana kwance kuma wallahi kituba zuwa ga Allah dan wannan ba tarbiyyan da iyayenmu da kakanninmu suka koya mana bah Allah yasa kigane
@user-lt9dn6kv1c
@user-lt9dn6kv1c Месяц назад
Wlh ba hadasa bace giwar mata gsky take fadi
@SulaimanIsmail-nv8pg
@SulaimanIsmail-nv8pg Месяц назад
Gaskiya hadixa gabon bata kyautawa tambayoyin sunyi yawa
@jebrenlaz7034
@jebrenlaz7034 Месяц назад
Gaskiya ne Gw mt👍
@aminamuhbukar
@aminamuhbukar Месяц назад
Wannan gaskiya ne Hajiya, wallahi tunan asiri bashi da kyau, kuma bincike yayi haramun ne
@ZainabAminu-tq6zd
@ZainabAminu-tq6zd Месяц назад
Ni Ina ganin laifin su ne dole ne inta gayyaci mutum ya je?
@YounoussiAissatou
@YounoussiAissatou Месяц назад
Gaskiya magana nima haushi abin yake bani
@fadimatuyahaya1832
@fadimatuyahaya1832 Месяц назад
Yes na ga hirar harda dan small Director nan abun yayi kyau. But ita din kamar tonon asiri takeyi gaskia,and ba kyau gaskia.Bata basu amsa mai kyau sai tace lokaci ne. 😂😂😂giwar mata wallahi raina su tayi don ta samu dama
@MuhammadZakiou
@MuhammadZakiou Месяц назад
Tabbas
@zalihanuhuwali563
@zalihanuhuwali563 Месяц назад
Gaskiya Kam Bai dace a dinga tambayar mutum personal life din shi ba
@MaryamMusa-rc7nh
@MaryamMusa-rc7nh Месяц назад
Gaskiya ne wlh giwar mata
@usman_fodio
@usman_fodio Месяц назад
😂 To wayace miki ana gayyatar mahaukata irinki
@FatimaAbubakar-hg4jd
@FatimaAbubakar-hg4jd Месяц назад
🙃😂
@user-lt9dn6kv1c
@user-lt9dn6kv1c Месяц назад
Gsky kam hadiza baki kyautawa abinda take yi.
@maryammusabashir7687
@maryammusabashir7687 Месяц назад
Maganar ki gaskiya Ni kaina nayi mamakin yadda sadiya haruna tayita amsa mata tambayoyi
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 Месяц назад
Wai yanzu zaa wayi gari tace zata gayyaci gfresh😂😂
@user-kh8st8js6x
@user-kh8st8js6x Месяц назад
Ta gayyatoshi ai yau za ta saki vedio
@Dev-Muneer
@Dev-Muneer 12 дней назад
Mtwws wannan ba haka bane ay ba dole take musu ba idan Tayi tambaya if u hava interest on the question sai ka answer if not kuma sai kaki answer wa Amma dai wannan hassada ne
@husnerhtmuhdb6446
@husnerhtmuhdb6446 Месяц назад
Wannan gaskiya ne
@surajitabalak6569
@surajitabalak6569 Месяц назад
❤❤❤❤❤
@aminaabdou3232
@aminaabdou3232 Месяц назад
Gaskiya
@MuhammadGaladima-fm7vm
@MuhammadGaladima-fm7vm Месяц назад
Giwar mata tafadi gaskiya
@Zeenatabubakar
@Zeenatabubakar Месяц назад
Wai to dole ta musu sai sunzo ko kuma bindiga ta rike tace ansa ko ta kashe su wlh kiji tsoron Allah kowa yayi ta kansa rayuwar nan kamar bazamu mutu ba sai mu daina ganin laifinmu mu koma nawasu hmmmmmm😢
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 Месяц назад
UHHHMM
@ayshayahyadahiru1195
@ayshayahyadahiru1195 Месяц назад
Kar ku manta talk show din nan fa ba live ake nunawa ba editing ake yi kafin a Dora duk abinda mutum baiso ya fito Yana da damar yace a cire, Kuma ba cewa tayi dole sai sunyi magana ba ra'ayinsu ne ya kawo su Kuma suna so a sani ne idan basa so ai ba zasu amshi gayyaratar ba. Hadiza ki cigaba da Abinki Ni kam Ina bayanki Wanda Bai son tambaya Kar ,yazo show din Nara,,,,
@mohmmedjamila8955
@mohmmedjamila8955 10 дней назад
Please you should have call her personal to advice her but please now what is your difference with her you are the same
@salamatumuhammadseyoji8869
@salamatumuhammadseyoji8869 Месяц назад
A BBC akayi hira da amal da bashir mai shadda
@user-gj6vx5ew2u
@user-gj6vx5ew2u Месяц назад
To miye laifin hadiza gabon amsar nan fa ba dole bane
@Dev-Muneer
@Dev-Muneer 12 дней назад
Toh fa
@lainathmama5367
@lainathmama5367 Месяц назад
🤭🤭🤭🤭
@nasiruyahaya7950
@nasiruyahaya7950 Месяц назад
Kinyi gaskiya
@moustocoach9787
@moustocoach9787 Месяц назад
Giwa hasada
@user-in8kh1bt1e
@user-in8kh1bt1e Месяц назад
😂😂😂😂😂😂😂😂
@user-kq9oe6st7f
@user-kq9oe6st7f Месяц назад
Hausa mentality
@user-sm8nz4zh1m
@user-sm8nz4zh1m Месяц назад
Bazama akirakiba ballagaza saboda ba mahaukataba akekiraba ayadda hassadanan tacikamiki kirji kotanbaya me dadi akamiki zakice angayamiki ba dadi
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 Месяц назад
Dama ance gaskiya da chi gareshi 😢
@rahamamamanfadila5798
@rahamamamanfadila5798 Месяц назад
Wannan gaskiya ne
Далее
Музыкальные пародии
00:28
Просмотров 22 тыс.
Wife habit 😂 #shorts
00:16
Просмотров 62 млн
Dandali Hadiza Gabon 🇬🇦
11:28
Просмотров 866
Музыкальные пародии
00:28
Просмотров 22 тыс.