Тёмный

Zazzafan RADDI ga Dan Izala  

Mu'assasatul Anwãr Africa
Подписаться 64 тыс.
Просмотров 28 тыс.
50% 1

Raddi ga #YAHYA HAIFAN da Yaronsa #Musa_Yusuf_HASIDUSSUNNAH
Akan fadinsu ANNABI S.A.W baida #ALBARKA

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 241   
@oumarmoctar4541
@oumarmoctar4541 4 года назад
Masha-allah abulfatahi Allah ya kara lafiya da nisan kwana mai albarka Allah ya kareka da sherrin makiya Allah ya kara ilimi mai albarka
@nasiruusman948
@nasiruusman948 4 года назад
Dukwanda zaice annabi baida albarka allah yatsinemashi daduk wanda yagoyi bayan haka matsiyachi
@seynihabimorou6658
@seynihabimorou6658 4 года назад
Allah ya sinewa uwarka da ubanka da malami ka albarka.
@abdulgsm126
@abdulgsm126 4 года назад
Wa yace haka ?
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 4 года назад
Allah yakara kareka malam
@adamoumahamadouabdoulaziz6488
@adamoumahamadouabdoulaziz6488 4 года назад
Allah chikare muna kai moulana abul fatahi
@abdoulaziz9876
@abdoulaziz9876 4 года назад
Masha.allah.mln.allah.yasaka.da.alkairi🙏🙏👍👈
@amadousamo8509
@amadousamo8509 4 года назад
Masha Allah
@garbasani6356
@garbasani6356 4 года назад
Masha Allah.gaskiané wanan sheik
@ibirahimniger2517
@ibirahimniger2517 4 года назад
Wlh duk Wanda yashe annabi wannan kalmar yatabe har abada allah rebamu da izala
@armaisuhu719
@armaisuhu719 4 года назад
Masha Allah malam muna godiya Allah ya kara ilimi
@yakoubouyakoubou2424
@yakoubouyakoubou2424 4 года назад
wlh izala ba adinice ba allah yaraba kowa da sherin izala in izala kunji kumya wlh
@Khadeeja-i1e
@Khadeeja-i1e Месяц назад
Allah yabamu albarka annabi ba adadi abada aiman Allah yakare mana malamamu amen
@mamanmoussaibrahim441
@mamanmoussaibrahim441 4 года назад
Gaskia allah chiryar damu, gaskia kungiyanci kawai matsala ne lokaci ya kai na kowa kungiyar yake karewa bâ addini bâ, kawai izala KO darika mutun in yayi kuskure ya karba in an gyara masa .
@ahmadmuhammad3658
@ahmadmuhammad3658 2 года назад
Mallam Anan kayi baban kuskure da cewa kungiyanci wanan ba kungiyanci bane,domin manzon Allah s a w)ake magana ya wajaba duk musulmi ya ma haifan radi da nisaha akwai kalamai da Sam duk Mai ladabi da girmama manzon Allah s a w,bazai fada ma Annabi s a w)irin wanan magana hankali bazai karbi ba duk Mai imani sai yaji ba Dadi, abun da Yakama haifan yayi shine ya karbi gyara ya nemi gafarar manzon Allah s a w
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 4 года назад
Wallahi izala kunji kunya Allah yakara karemu da tafiyarku wawaye mtsww
@bashirsalisu6786
@bashirsalisu6786 2 года назад
Allah y kareka, y sakamaka d alheri alfarmar shugaba (saw)
@IlyasuMBako
@IlyasuMBako 4 года назад
Kai dai abulfasaadi rikakken dan adawar Sunnah da Ahlul Sunnah ne, kuma kasurgumin dan ina da raddi. Ko da yaushe kadan kake jira wani Malamin Sunnah ya fadi allura ka kera masa garma. Allah Ya shirye ka. Mutum ya zama ba shi da sana,a sai sharri da jafaa,i da kage da 6atanci da Bayin Allah. WALLAHI ka ji tsoron karshenka. Wannan maganar da ka fara yamadidi da ita kana yin 6atanci ga Sheikh Haifan, na saurari hirar da Sheikh Asadus-Sunnah ya yi da shi game da ita dakyau kuma na ji ya ba da (necessary clarification) ga abin da ya fada da kuma abin da ya ke nufi da ita. Kuma ni na fahimce shi dakyau hankalina kuma ya kwanta. Kuma duk wani mai hankali da Ilimin Tauheedi zai iya fahimtarsa. Saboda haka an yanka ta tashi. Sai dai a wajenku makiya da mahassada da ma,abuta sharri da ahlul hawaa, ku ne ba za ku fahimta ba. Wannan kuma ku kuka jiyo, ba ku kuma isa ku cutar da bawa ba sai abin da Allah (S.W.A) Ya rubuta masa. Kuma na ji dadi kwarai, da na ga ihunka banza kawai kake yi. 'Yan,uwanmu Ahlul Sunnah ba ma wanda ya koma ta kan ka. Kuma ko a 'yan,uwan naka ma ba wasu ma,abuta hankali masu yawa 'yan Kasa da ma suka koma ta kan ka. Yawanci duk bakin haure ne wadanda ko hausar tasu ma ba kyau su ke ta yi maka ingiza mai kantu ruwa. Allah Ya shirye su tare da kai bakidaya ku fahimci aibun yin buhutaani ga bayin Allah.
@shehushaba
@shehushaba 4 года назад
wace sunnar, sunnan tamiyya ko sunnan Annabi?
@IlyasuMBako
@IlyasuMBako 4 года назад
@@shehushaba Watakila kai kake bin Sunnar Taimiyya. Amma mu ba mu san wata Sunnah ba sai ta Annabi (S.A.W).
@mamanemoutari7644
@mamanemoutari7644 4 года назад
Muji tshoron allah wallahi zamu mutu ,mu daina karya ,charri ko kaage ga kowane irin mutun dan fahimtarmu ta saba.allah yasa mu gane
@shehubala9319
@shehubala9319 4 года назад
Duk yadda kayi bazaka lya kare darikar kuba domin Allah bai taimakon karya.Duk wata hanya wadda bata MANZON ALLAH ba to ALLAH ya kara rusata amin.
@fredericsaoul1811
@fredericsaoul1811 3 года назад
tir da halin ka kai bakada aiki sai bata malumansunnah.
@aishamuhammadinuwa6777
@aishamuhammadinuwa6777 4 года назад
Allah yakaremana kai allah yasaka da alkhairi allah ya biyaka da gidan aljannah albarkan annabi S A W ameen
@ismailyahayayarlilo4163
@ismailyahayayarlilo4163 4 года назад
MashaAllah,shaikh Allah ya saka maka da alkhairi,ya ja kwananka.
@muhamedismo6170
@muhamedismo6170 4 года назад
Allah yakareka malan aboudl fatahi
@oumaradam6479
@oumaradam6479 4 года назад
Masha allah Abulfatahi Allah ya kara Lafiya
@عوضرابح-غ1ج
@عوضرابح-غ1ج 4 года назад
الله يحفظك ياشيخ الفاضل
@mnassdar7462
@mnassdar7462 4 года назад
Malan Allah Saka da Alkhairi dan Albarkar Annabi Muhammadu S A W
@abubakarabdullahi6183
@abubakarabdullahi6183 4 года назад
Abulfatahi Allah karama na fahimta
@ahmadmasudbaba5008
@ahmadmasudbaba5008 4 года назад
ولنا لقاء مع رسول الله عند الصراط فمن كان في قلبه شوقاً للمصطفى فليصل عليه ﷺ
@ahmadmasudbaba5008
@ahmadmasudbaba5008 4 года назад
فالصدق فى الغار والصديق لم يرما *وهم يقولون ما بالغار من ارم ما سامنى الدهر ضيما واستجرت به *الاونلت جوارا منه لم يضم
@ahmadmasudbaba5008
@ahmadmasudbaba5008 4 года назад
دمت لنا عزا وفخرا 🥰يا ابو الفتح الثاني
@jibrinisamohammed7298
@jibrinisamohammed7298 4 года назад
Gaskiyane sayyid
@ibrahumrasta6846
@ibrahumrasta6846 Год назад
Nice
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 4 года назад
Dan gwagwarmaya Allah yakara karemuna kai yasayyadi dodon izala da wahabiyawa
@babangidatv5264
@babangidatv5264 4 года назад
Masha allah alhamdulillahi mungode sosai sheikh abulfathi assani attijany allah ykaremana ku yayawaitamana ire irenku 🙏🙏🙏
@auwalsani8233
@auwalsani8233 3 года назад
Dan Sha sha
@HussainAbubakar-yh3gc
@HussainAbubakar-yh3gc 2 месяца назад
Sahibul hujja ❤❤❤❤
@sanusiajiya9732
@sanusiajiya9732 4 года назад
Allah ya krama karfin guiwa
@yusuftanimu4499
@yusuftanimu4499 4 года назад
Kai, Mal. Kaji tsoron Allah, Amma wanan matsalar a fili take, kai ne ka juya mai Magana. Haifan ba zai taba fadin haka, ina da tabbacin inaha Allah Mal. Abdurrazak Yahya Haifan ya fi ka sanin darajar Annabi (SAW). Allah ya saka mai game da kazafin da kayi mai kuma haka ya Zama mai sanadiyyar karin daukaka a wurin Allah.
@abubakarsalihu2049
@abubakarsalihu2049 4 года назад
Kurmane kai bakajiba
@mohammedmuntaka2431
@mohammedmuntaka2431 4 года назад
The izala mind set is the cause of Boko Haram and tension in Nigeria and the Muslim world.
@Khadeeja-i1e
@Khadeeja-i1e Месяц назад
Allah yasa Kada alkairi karkubarsu koda sakan Daya akan janabi mazon Allah daga khadija potiskum yobe dalibarka
@assumanaabdoul7022
@assumanaabdoul7022 4 года назад
Allah yatsare muna imanin mu
@shehubala9319
@shehubala9319 4 года назад
Shiriya daga Allahne idan ba hakaba yaya ga haske zaka shiga duhu.Muna tare da sunnar Manzon Allah(s a w)
@abdulahimusa7158
@abdulahimusa7158 4 года назад
Kana nufin monzon Allah ne duhu wahabiya tsinananu maqiyya annabi.saw
@abdulahimusa7158
@abdulahimusa7158 4 года назад
Wanan bayanin hakayake Allah ya tarwatsa fikirasu
@abdulahisaimaila-vb8tj
@abdulahisaimaila-vb8tj Год назад
Allah yasa albarka
@bashirmoallim7551
@bashirmoallim7551 4 года назад
Allah Ya gara lafiya da dauka ka sayyadi
@بنتحسن-ي8ص
@بنتحسن-ي8ص 4 года назад
Sakarai wawa mararra tarbiyya mararr mutunci dakiki wanda baka fahimtar komai sai hauka da shirme kai da uwarka tahaifeka da sani ko tahaifeka da karatu banza katuba zuwaga Allah mtsssss
@bashirmlnharou2241
@bashirmlnharou2241 4 года назад
allah ya saka da alheri
@hassanameenhusnah4009
@hassanameenhusnah4009 4 года назад
Allah ya saka maka da alheri
@nafiubello2941
@nafiubello2941 4 года назад
Allah yakara daukaka da nisan kwana malam
@mamahmadahmad1256
@mamahmadahmad1256 4 года назад
Asslamu Alaikum wai kai malam xan tabbayeka Dan Allah da soyayyar ka Ga Annabi kayi ilimine Dan karika yinjayayya koyaya
@zakariyauahlulah4827
@zakariyauahlulah4827 4 года назад
Allah ya sakamaka da alhire
@yusufshafiushafiusaleh7212
@yusufshafiushafiusaleh7212 3 года назад
Allah qarafahimta
@abdullahibadayi4980
@abdullahibadayi4980 4 года назад
To yayi kuskure, kaikuma gayaman a matsayin Jawahirul ma'ni dayace in ankaranta salatul fati sau daya yafi qur'ani sau dubu shidd. Kayarda ko kuskurene. Kafafa inka isa
@muhammadadam9565
@muhammadadam9565 4 года назад
ALLAH yakarama sani shehuna Abulfatahi sani attijjany
@dandalinhaifan7280
@dandalinhaifan7280 4 года назад
Jahili abul fatahi, kana yaɗa alfasha. Sheikh Haifan yayi bayanin akan abinda ya fahimta daga tambayar. Batun Albarkan Manzon Allah SAW, kaje ka saurari ɗinbin karatuttuka da Sheikh yayi yana bayani akansu. Maqiya sunnah munsan manufarku, burin ku shine ku ɓata makamin da al umma take anfana asanadin karatu dayake koyarwa.
@middlebrotherstv1463
@middlebrotherstv1463 4 года назад
Turomana shaidan ya fadi hakan
@Nigeroitv24
@Nigeroitv24 4 года назад
Annabi shine komai nawa koma ina fatan allah ya kara mun son shi da kaunar shi da kuma kishin shi dan yardar da Allah ya masa
@mohammedmuntaka2431
@mohammedmuntaka2431 4 года назад
Masha Allah.
@shehushaba
@shehushaba 4 года назад
Allah ya kara ilmi da fahimta
@almusayababayo
@almusayababayo 3 года назад
assalam. Malam,shawarata shine karinka fahintar karatuttukan mutane. Don anan kaine baka fahintaba Allah yasa mugane.
@garzalikoce9388
@garzalikoce9388 4 года назад
Gaskiya dayace
@nafiuidi2176
@nafiuidi2176 4 года назад
Duk wani dan izala maqiyin manzon Allah Allah tona asirinsa tun aduniya ya wulaqnta dan uwarsa
@ibrahimbabangida8901
@ibrahimbabangida8901 4 года назад
Allah yaganardamu gaskiya
@ismaelisufmartin254
@ismaelisufmartin254 4 года назад
Allah ya taimaki duk wanda yake kan gaskiya, kuma Allah ya kaskantar da duk wanda yake kan kuskuré !
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 4 года назад
Allah yashirya wanda yakekan kuskure
@auwalsanitakalafia2972
@auwalsanitakalafia2972 3 года назад
Allah kara kusan ci
@nafiuidi2176
@nafiuidi2176 4 года назад
Wannan gaskiya ne tabbas duk wani hajilci da munafurci yagama tattarewa ga yan izala wahallalu
@andullababagero2382
@andullababagero2382 4 года назад
Mungode Allah ya gara lfy
@suleimanmohammed6690
@suleimanmohammed6690 4 года назад
Ku musulmi, kuna da Matsala wallahi, musuluncin nan fa daya ne.
@salimabubakar3356
@salimabubakar3356 4 года назад
Masha-allah
@yusufshafiushafiusaleh7212
@yusufshafiushafiusaleh7212 3 года назад
Allah qafahimta
@mahammudbamba5693
@mahammudbamba5693 4 года назад
Allah yasaaka da alhairi yakaramaka lafiya da nisan kwana
@almourabiou3640
@almourabiou3640 4 года назад
wawawawawaWawaA
@yusufaahmedsani7159
@yusufaahmedsani7159 4 года назад
Aslm alkm malam Abdul fatahi Sani bauchi abunda kake Allah ya saka da alkairi mungode sosai Allah yakara kusanchi da Annabi SWS daga kananka almajirin ka masoyinka muhaman Sani daganan tripoli a kasar libiya
@abdurazakmikail774
@abdurazakmikail774 4 года назад
ina bin karatunka kuma ina sanka amma kudinga jin tsoran allah acikin lamarunku dan manufarku kudena sharri banbancin akida bashi zaisa kayiwa mutum sharriba kaima kasan me yake nufi .wan nan abinda kukeyi ba abinda zaci da musulunci gaba bane ya kamata kugyara gaba dayanku
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 4 года назад
Kayimuna shiru dan boko haram
@habibmuhammad7562
@habibmuhammad7562 3 года назад
Allah yanunamana gaskiya gaskiyace kabamu ikunbinta Amma tabbas abdul-fatah gaskiyane
@mamanelawaly5682
@mamanelawaly5682 4 года назад
Allah ya tona maka Assiri
@m.h.mm.h.m5027
@m.h.mm.h.m5027 2 года назад
Cheikh haifan ba yaro bane kajiya
@fawzifawzi2076
@fawzifawzi2076 4 года назад
مشا الله
@idrismuhammadbakori1761
@idrismuhammadbakori1761 4 года назад
Sheikh Abulfathi Allah yaqarama fahimta Dan albarkar ANNABI SAW
@duniasamson9038
@duniasamson9038 4 года назад
YAHAYA HAIFA KO SHEGE, DANBANZA, ALLAH YASINE MASA
@SsS-uq8qn
@SsS-uq8qn 3 года назад
Ameen
@mustaphamamman5987
@mustaphamamman5987 4 года назад
masha.allah
@murimaamadou8111
@murimaamadou8111 3 года назад
Allah ya kara lafiya
@mustaphayusuf5339
@mustaphayusuf5339 4 года назад
Makaryacin banza ku agurin ku har Annabi kuke roko, amma ka koma wayar Sheikh Haifan da Sheikh Musa zaka fahimta indai gaskiya kake nema
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 4 года назад
Boko haram asirinku yatonu
@zabeiroumoumouni2430
@zabeiroumoumouni2430 4 года назад
Nibanga abin raddi ana ce wayayi annabi albarka ba gareshi takeba tanaga Allah ne amma annabi mai Albarka ne ,miyasa baibar audio ya idaba?
@umarmusa9348
@umarmusa9348 4 года назад
Mai yahana ka kaje kanemi full din Ana maganar Annabi Muhammad s a w ne fa amma kana son kayi inkari
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 4 года назад
Ai wannan fatahin gardama yake ba mukabala ba.
@mourtalaabdou5078
@mourtalaabdou5078 4 года назад
Wannan gaskiyane nasanranka yabaceshiyasa kakezagi amankaragezagi afowanyasaiyadi🙏🙏
@hagushagus8118
@hagushagus8118 4 года назад
Allah yasaka da alkhairi ya kara haske ilimi dodon wahabiyyawa
@abdullahibadayi4980
@abdullahibadayi4980 4 года назад
Abdulfathi kaji tsoron Allah.
@aliyusuleimanmusasuleimanm9921
@aliyusuleimanmusasuleimanm9921 4 года назад
Allah ya sakada alkairi dodon yan izala
@siffatunnabiyyis.a.w3506
@siffatunnabiyyis.a.w3506 4 месяца назад
Muna tare dakai sheik
@mamarameenatu3763
@mamarameenatu3763 4 года назад
Shehu nah allah qara lfy ya stari mana ku sukuma allah ganar dasu
@saddamahmed7717
@saddamahmed7717 4 года назад
Kai kaji tsoron Allah wanna bashine abinda hhaifan yake nupi ba nonono Yana nupin Allah be kadai albarka take a hannunsa
@auwaluabubakar9218
@auwaluabubakar9218 4 года назад
Gaskiya yan dariqa kuna da son zuciya anzagi annabi s.a.w haryau ku yan tijjaniya bakuce komai saboda nakune yazagi annabi s.a.w shiyasa kukayi shiru wannan munanci ne da son zuciya
@mohammedmuntaka2431
@mohammedmuntaka2431 4 года назад
The izala mind set is the cause of Boko Haram and tension in Nigeria and the Muslim world.
@shehubala9319
@shehubala9319 4 года назад
. Kai. Wanne irin mahaukacin dan bidiah me?
@mohammedmuntaka2431
@mohammedmuntaka2431 4 года назад
The izala mind set is the cause of Boko Haram and tension in Nigeria and the Muslim world.
@MohammadMangaAliyu
@MohammadMangaAliyu 4 месяца назад
Kai wannan mutumin tsinanne kai. Don kana gaba da mutum shi ke nan dole sai ka muzanta mutane? Allah wadaran ka, jaki Jahili. Kai ne yanzu ka ce Annabi Bai da albarka. Allah Ya san me Malam ya ke nufi. Kana juya zance don baƙar gaba. Jaki wawa tsinanne.
@maazouabou5088
@maazouabou5088 4 года назад
Jazza kumlahi bilkairi malan allah yakara lafiya amine
@mohamedadam6339
@mohamedadam6339 2 года назад
Tout Wawa. Jahi malma
@abdullahibadayi4980
@abdullahibadayi4980 4 года назад
To ba mamki mal Haifan yayi kuskure to kaima kahuto fili kace shimfida farin kyalle ayi da'ira ana wani salati wadda Mazon Allah bai koyara ba addini bane inka isa
@moussabassirou7102
@moussabassirou7102 4 года назад
Dodon wahabiyawa Macha allah
@umarzainab578
@umarzainab578 4 года назад
Wallahi ya gagaresu ya zama dodon su
@malamabba6716
@malamabba6716 4 года назад
Innaka lada tahdi man ahbabta walaakinnAllaha yahdii manyyashaa’u.......
@acumar1729
@acumar1729 4 года назад
Karatu daban Fahimmta daban Karantarwa daban Tarbiya daban
@inoussayacoub8468
@inoussayacoub8468 4 года назад
Mahauwkachi Abdoul fasdi uwarka tayi hasaraka
@IlyasuMBako
@IlyasuMBako 4 года назад
Kuma kai ba don jahili ba ne murabkab ko dan son zuciya ba, ai da ya kamata fahimci cewa, waccen maganar da Sheikh Ibn Taimiya ya yi na ba da tabbaccin nasarar Mu'minai akan kafirai kuma har ya ke ba da tabbaccin cewa, abin a rubuce ya ke cikin Allon Lauhin Mahfuz, na iya kasancewa ishara ya ke yi da abin da Allah (S.W.A) Ya ke fada a Ayoyi da dama cikin Alqur,ani. Misali akwai a cikin wata Aya cikin S. Mujaadala inda Ya ke fada cewa, "KATABALLAHU LA,AGLIBANNA ANA WA RUSULIY, INNALLAHA QAWIYYIN AZEEZ". DA KUMA fadarSa a wata Ayar cikin S. Aali Imrana cewa, "IN-YANSURKUMULLAHU, FALAA GAALIBA LAKUM.....". Har yau da fadarSa a wani wurin, "WA KAANA HAQQAN ALAINA NASRIL MU'MINEEN". Da saurasu da sauransu. To bisa ga yaqeeni na sanin wadannan albishirori daga Allah (S.W.A), Sheikul Islam Ibn Taimiya zai iya bugun kirji ya fadi waccen magana ba kuma tare da ta ci karo da Tauheedi ba. Ai Allah (S.W.A) ya ce zai yi kuma Shi ya tabbatar da zai yi. Bugu da kari kuma, abul fasaadi, ka manta da wani mutum wanda Annabi (S.A.W) Ya ambata a Hadithi wanda mutane suke kallonsa a wulakance saboda da halin da kuma irin siffar da ya ke ciki. Amma saboda tsarkin zuciyarsa, Manzon Allah (S.A.W) Ya yi nuni da cewa, da mutumin zai daga hannu ya rantse cewa, Allah (S.W.A) sai Ya saukar da ruwan sama, da kuwa Allah (S.W.A) lallai sai Ya ku6utar da rantsuwarsa Ya yi ruwan. Kuma Manzon Allah bai ce sai da mutumin ya ce In shaa Allahu. Haba abul fasaadi attijani, ka makance ka kasa fahimtar gaskiya, kana ta kokarin kara 6atar da jahilai da wawaye, ga ka kuma wai kana da,awar Malanta. Allah Ya shirye ka.
@yawurawamushadariya1515
@yawurawamushadariya1515 4 года назад
Allah kara basira
@abdullahiabubakarmohammed6193
@abdullahiabubakarmohammed6193 4 года назад
Kuji tsoron Allah dukanku domin kuna Kara raba Kan musulmi
@dimalamabdoulkader3539
@dimalamabdoulkader3539 3 года назад
Kai matsalarka hassada da gulma. Kulum kana tchikinn zague. Bakataba tabsir ba sai dey kamey kamey.
@assoumanainoussa5824
@assoumanainoussa5824 4 года назад
Bawan Allah sai dai ka gayaci malamin ka wane kai wallai malam abdul razak haifan yafi karfin ka
@tetiissaka2117
@tetiissaka2117 4 года назад
Da babansane yace bayda albarka yafi sawki a garechi.
@inusahawa1320
@inusahawa1320 4 года назад
Kajisoron Allah Abulfathi
@mohammedmuntaka2431
@mohammedmuntaka2431 4 года назад
The izala mind set is the cause of Boko Haram and tension in Nigeria and the Muslim world.
Далее
41) tambaya da amsa
1:35:21
Просмотров 98
Tashin Alqiyamah-Sheikh Abdulrazaq Yahaya Haifan
1:03:06
Raddi Ga Kasimu Hotoro
1:38:24
Просмотров 28 тыс.