Тёмный
Malam Mai Dalla Dalla
Malam Mai Dalla Dalla
Malam Mai Dalla Dalla
Подписаться
WANNAN TASHA TANA KAWO MUKU KARATU DABAN
DABAN AKAN HARKUKIN SIYASAR NIGERIA DOMIN TALAKA YA KURBI RUMAN DUMUKURADIYA
DOMIN SAMUN KARA TUMMU KUDANNA MANA SUBSCRIBE SANNAN KU DANNAMANA ALAMAR KARARWA MUN GODE MASOYA 🙏
Ba gami tsakanin Tinubu da Buhari - Dalla-Dalla
15:43
5 месяцев назад
KOWA DA NASA ZUNUBIN
16:24
10 месяцев назад
ILLAR MULKIN TSOFAFFI A NAJERIYA
13:58
10 месяцев назад
Zawarcin Kuri'a a Najeriya
15:41
2 года назад
Duk yan siyasar najeriya bakake ne
17:11
2 года назад
Malamai yan siyasa na son raba kan Kasa
14:53
2 года назад
Babun bincikawa da kuma bankadawa
19:01
2 года назад
Gayawa kai gaskiya
12:43
2 года назад
Yan' Arewa ku Farga
14:36
2 года назад
Yaki da Cin Hanci da Rashawa
15:03
2 года назад
Durkusawa Wada ba Gajiyawa Bane
13:37
2 года назад
Комментарии
@yusufutijjani7195
@yusufutijjani7195 10 дней назад
Allah Yai mana magani
@khaleephaabdullahi7185
@khaleephaabdullahi7185 16 дней назад
Madallah daku dallah dallah
@aminumusausman7972
@aminumusausman7972 Месяц назад
Da INA bibiyarku amma abun naku yanzu San rai ne kawai bambadanci kukewa govt kano Sam ba ta lefi komai tai daidaine. Totally disappointed in you. You lack credibility
@IsmailKode
@IsmailKode 2 месяца назад
Inajin dadin sau raronku
@nasiryakasaishuaibu6063
@nasiryakasaishuaibu6063 2 месяца назад
Wanna shiri shine nasarar da nasara ta samu ❤❤❤❤❤❤❤😂❤😂❤❤❤❤❤😂❤😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉 Ina ilimintuwa gaskiya
@SaniMuhammad-yb1gk
@SaniMuhammad-yb1gk 2 месяца назад
Slm
@danhajiya67danhajiya67-kh9wi
@danhajiya67danhajiya67-kh9wi 2 месяца назад
Gsk wanan makaranta tn da kyu
@danhajiya67danhajiya67-kh9wi
@danhajiya67danhajiya67-kh9wi 2 месяца назад
😂😂😂😂
@rayuwatv1769
@rayuwatv1769 2 месяца назад
San zuciya muna bibiyar ku mai ys a baya baku ba naku shawarar kar yakai kara ba a 2019
@musaabdullahimdyani8819
@musaabdullahimdyani8819 2 месяца назад
Mai dalla dalla Yana ma uba sani open
@ahmadlawal3006
@ahmadlawal3006 3 месяца назад
Kowwa ya saurareku yasan kuna goyon bayan Abba ne a wnn karon
@IsmailHassanglm
@IsmailHassanglm 3 месяца назад
Kuna debe mana kewa
@hayatuhashimibrahim
@hayatuhashimibrahim 3 месяца назад
Alhamdulillahi, Masha Allahu
@NazifiTofatv
@NazifiTofatv 3 месяца назад
Ina matukar kaunar shirye shiryen ku Alhamdulillah Masha Allah
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 3 месяца назад
Allah yasaka wannan gskyce haka yake
@SalisuLawanGaro
@SalisuLawanGaro 3 месяца назад
Allah ya kara lpy
@USMAN..DONO-t1h
@USMAN..DONO-t1h 3 месяца назад
Allah kara lafiya
@zainabahmaddanba9150
@zainabahmaddanba9150 3 месяца назад
Allah ya kara muku lfy
@shafiirabiu7764
@shafiirabiu7764 3 месяца назад
Masha Allah yaukam andawo daga sokoto nike gaida malam da maja bakinsa
@AbubakarHassanIbrahim-rt5pb
@AbubakarHassanIbrahim-rt5pb 4 месяца назад
😂
@shuaibuhassan5694
@shuaibuhassan5694 4 месяца назад
A can baya na taba turo sako a wannan tasha, ta ba mu wani dan kaso daga cikin shirye-shiryen da ta yi a baya, domin mu bai wa dalibai su nazarci fadakarwar taku ta fuskoki daban-daban. A matsayinmu na malaman harshe da adabi da al'adun Hausa, mukan sami abin nazari da dama daga irin wannan barkwanci na siyasa da kuke gabatarwa. Ina fata a yanzu za ku fahinci bukatar tamu.
@MAGAJIUSMAN-by4wm
@MAGAJIUSMAN-by4wm 5 месяцев назад
slm mlm allah yakara lfy danisan kwana masoyinkane daga adamawa
@IbrahimDanjuma-t8x
@IbrahimDanjuma-t8x 7 месяцев назад
Allah Kara basira
@abdoumahadi4007
@abdoumahadi4007 8 месяцев назад
Allahumma ameen ya Allah
@AbdurrahmanAhmadyaro
@AbdurrahmanAhmadyaro 8 месяцев назад
Allah yasaka
@jibrilalimadaki6436
@jibrilalimadaki6436 9 месяцев назад
love you guy
@AbdoulIssa-gt2gb
@AbdoulIssa-gt2gb 9 месяцев назад
@nuralawan3311
@nuralawan3311 9 месяцев назад
Madallah Allah yasaka
@aliabdulrahman3850
@aliabdulrahman3850 10 месяцев назад
Ina Lazeena! Gani Algafatta malam
@waliysheikhtaheer3567
@waliysheikhtaheer3567 10 месяцев назад
Malan munji shiru kwana biu munaso muturo kudin makaranta
@AbdullahiAbass-bc5ml
@AbdullahiAbass-bc5ml 10 месяцев назад
Masha Allah muna jindadin wannan wayar dakai
@akibuumar9867
@akibuumar9867 10 месяцев назад
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@AbdillahiLawanGogori
@AbdillahiLawanGogori 10 месяцев назад
Majabaki asaki namari
@abubakaryakubu211
@abubakaryakubu211 10 месяцев назад
Allah yasakamuku da alkairi
@abdullahisani3573
@abdullahisani3573 10 месяцев назад
Allah gafarta malam Allah ya saka da alheri muryan tana tsinkewa kadan kadan
@imranamadaha7728
@imranamadaha7728 10 месяцев назад
Malam ni d'an kasar Ghana ne ina son in shiga makarantar Dalla Dalla. Sunana Imrana Madaha Bawku daga garin Bawku da ke arewacin Ghana
@ahmadmohammed6694
@ahmadmohammed6694 10 месяцев назад
Godiya muke ya mallam acigaba da wayar da talakawan Nigeria 🇳🇬
@babbanda6560
@babbanda6560 10 месяцев назад
Wannan itace magana
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 10 месяцев назад
Allah yakara daukaka
@MustaphaMusaSlisu
@MustaphaMusaSlisu 10 месяцев назад
MADALLA 🙏🏽
@belloadamu7609
@belloadamu7609 10 месяцев назад
Ayya
@timebasetv
@timebasetv 10 месяцев назад
That is the truth
@ahmadibraheem279
@ahmadibraheem279 10 месяцев назад
@IbrahimAdamu-pz9ku
@IbrahimAdamu-pz9ku 10 месяцев назад
الله يسك د الخير دغنن موب
@abubakaryahaya7382
@abubakaryahaya7382 10 месяцев назад
allah ya gafatta malam
@auwalkaraye1562
@auwalkaraye1562 10 месяцев назад
Muna godiya malam
@khaleedsaleesu396
@khaleedsaleesu396 10 месяцев назад
@akiluabubakar6264
@akiluabubakar6264 10 месяцев назад
Allah anfana garfata mal
@mohammedaudu374
@mohammedaudu374 10 месяцев назад
Muna jin dadin wannan makaranta daga POTISKUM
@ibrahimbabangida5421
@ibrahimbabangida5421 10 месяцев назад
Malam Muna godiya
@yakubunafiu3573
@yakubunafiu3573 10 месяцев назад
670