Muna godiya Da wan nan makaranta mai tarin albarka.... Kuma Hakkin bayin Allah, bazai yafuba sai anyi hisabi... Allah mun gode maka bisa wannan adalci, jama'a Muyi hak'uri, Allah yakai mu gobe gaban Allah lafiya.
A can baya na taba turo sako a wannan tasha, ta ba mu wani dan kaso daga cikin shirye-shiryen da ta yi a baya, domin mu bai wa dalibai su nazarci fadakarwar taku ta fuskoki daban-daban. A matsayinmu na malaman harshe da adabi da al'adun Hausa, mukan sami abin nazari da dama daga irin wannan barkwanci na siyasa da kuke gabatarwa. Ina fata a yanzu za ku fahinci bukatar tamu.