Тёмный

Abduljabbar ya aiko wa Shek Idris martani daga Kurkuku/ Murja tayi kacakaca da 'yan Kannywood 

Sabuwar Mujalla
Подписаться 62 тыс.
Просмотров 85 тыс.
50% 1

Abduljabbar ya aiko wa Shek Idris saƙo daga
Kurkuku/ Murja tayi kacakaca da 'yan Kannywood.

Опубликовано:

 

23 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 34   
@ANASSAEED-ww8nd
@ANASSAEED-ww8nd Год назад
Allah yatsima Dr jaki yakubutar da abdulljabbar
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Год назад
Yanzu Kuma yaran Abduljabar sun samu gaba tare da yin amfani da ita Domin kirkiro sabuwar dabar hada wasan kwaikwayon wasa da hankalin masu karanci tinani cewa shi fa Yana son mazon Allah , Amman Kuma ya ci zarafinsa, wato de yaran Abduljabar bazasu yarda ayi ma Dan tamore hukunci ba har sai inde karfin su ya qare.
@abdullahianka2411
@abdullahianka2411 Год назад
Shi Abdul jabbar shi waye ke maganarshi tunda shine babban makiyin annabi Muhammadu S A W
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 Год назад
Ai abun haushin har yanzu ba adau mataki akansaba shine damuwammu 😪😭
@ibrahimhamza7739
@ibrahimhamza7739 Год назад
Allah ya kiyayeka shugaba me daraja abdouljabar
@sanialiyuidris6290
@sanialiyuidris6290 Год назад
Barabo da gwaniba wajen maida gwanin shine daga Allah yafito mana da mlm abduljabbar hurtumin zaki me fasa gayyar arna
@ANASSAEED-ww8nd
@ANASSAEED-ww8nd Год назад
Ameen
@FaizuYaaqub-dp2tn
@FaizuYaaqub-dp2tn Год назад
Allahu akbar Allah yakarawa sadauki lfy da nisan kwana yakara kusantashi da kakan tgwaye Allah yafito mana da mlm
@ibrahimmusa3873
@ibrahimmusa3873 Год назад
Toh ai yandariku sukuma suna neman temakon shehunan su kaga dole idan kakadayta Allah suchema kafuri
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 Год назад
Wlhy fa Allah yasa mudace sunnah sak
@mahamaduadamu1754
@mahamaduadamu1754 Год назад
Kana. Iya ranste da allah duk Yan darika Yana neman taimakon chehune manzon allah (S L A) yace fal yakul haïr auliyasamadu kai kayi adalci amaganar ka allah ya chirye muo
@CharityYaachat-uw7bz
@CharityYaachat-uw7bz Год назад
Gaskiya mukeso tabayana
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 Год назад
Wannan b girmamawa bace, lokacin dayayi maganar akwai raini aciki, Allah ya wulakantashi
@khadeejahibraheem983
@khadeejahibraheem983 Год назад
Ke bakisan meye rainiba d alama ko kinsan gaibune
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 Год назад
Au daman haryanzu Abduljabbar ba akasheshiba humm Nigerian kenan sai ahankali
@amaryawamovies
@amaryawamovies Год назад
Sai kizo ki kashe shi
@safiyaaliyuyusuf7044
@safiyaaliyuyusuf7044 Год назад
Ko a ranar lahira se an ci darajar annabi
@koyankaratunbokodayarenhaussa
Idriss Cewa yayi idan Aka shiga masifa ba'a Neman taimako kowa sai Allah
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 Год назад
Shinefa anata fassarashi ancanza masa mgn sai ahankali
@UsmanzakiruUsmanzakiru
@UsmanzakiruUsmanzakiru Год назад
Allah ya chauta
@armayaualiyu3589
@armayaualiyu3589 Год назад
Zancen Banza yake domin annabi ba abin wasabane,don haka wannan maganan sakin bakine ga janibin (s.a.w)
@mahamanhassan7019
@mahamanhassan7019 Год назад
Kinga da aikin Allah kike da kinga sakamako. Sai dai kash!!
@ahmadmahadi2693
@ahmadmahadi2693 Год назад
Yan izala ne kadai sukecewa yayi dai dai sukuma Daman maqiya ANNABI S A W tsinannu
@mahmudadamahmad5907
@mahmudadamahmad5907 Год назад
Bahujja sai zagi Allah yashiryeka 🙏
@khadeejahibraheem983
@khadeejahibraheem983 Год назад
Makiyin Annabi sune masu wa Annabi karya shide Annabinmu y koyar damu addini visa kaida
@paybuy5315
@paybuy5315 Год назад
Ah ah murja kinmantane kingaji da shan iskan enchiko
@nurasharifbalamashaallah1735
Allah kabayyana gaskiya
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 Год назад
S.A.W ❤❤❤
@babasanihamza4849
@babasanihamza4849 Год назад
Dr jaki
@paybuy5315
@paybuy5315 Год назад
00
@abdumalikyusuf-ws7bv
@abdumalikyusuf-ws7bv Год назад
Toh murja kin fara kuma
@koyankaratunbokodayarenhaussa
Miyasa kunlun Kuna Out topic
@fivestar2541
@fivestar2541 Год назад
Kinyi min dadi aunty murja
@UsmanzakiruUsmanzakiru
@UsmanzakiruUsmanzakiru Год назад
Allah ya chauta
Далее
КАК ВАМ ТАКОЙ ТЮНИНГ НИВЫ?
00:42
Просмотров 177 тыс.
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /24/9/2024 #bbc
18:14
SAIFAN MAI KYAU TAYI KACA KAKA DA N SANDA
11:10
Bello Turji ya sake aiko wa Bulama Bukarti martani
10:26