Aalhamdulillah,wallahi naji dadi har raina,Allah ya karesu damu gaba daya.Malam ina kaunarka har raina wlh.Allah ya qara arziqi da lafiya da ilimi,amin
AI NA FADA,,,,,,,ALHAMDULILLAHI....NACE SUNYI KUSKURE DASUKAYI KIDNAPPING MUTANEN MALAMIN SUNNAH,,,,DOMIN MALAM DARE GUDA YAKE BUKATA...YA KAI WA ALLAH QARA,,,,,,WALLAHI ALLAH YA AMSA........AI NI TUNDA NA JI ABUN,,,HANKALI NA KWANCE WALLAHI,,,,,,,,,NASAN INSHAALLAHU...LAFIYA LAU
Sai yanxu na fahimci dalilin da yasa allah yasa akayi garkuwa da iyalanka malam wlh tallahi adu’ar wannan tsohuwar ce allah ya amsa ina rokon allah ya kare gaba Amin 😢
Masha Allah toh Alhamdulillah Allah muna rokonka ka tsaremu daga wa anan bayinka da suka adabi al'ummah Allah ka kubatar da sauran bayinka dake hanun su ameen hakika abun akwai taba zuciya mudai sai dai mukai kukan mu a wajan Allah domin abin yafi karfin mu😢