Тёмный

Abin da ba ku sani ba kan kasuwar dabbobi mafi girma a arewacin Najeriya 

BBC News Hausa
Подписаться 588 тыс.
Просмотров 16 тыс.
50% 1

Kasuwancin dabbobi na daga cikin mafi albarka da kawo riba a yanin arewa maso gabashin Najeriya, inda mutane da gwamnatoci ke samun miliyoyin naira a kullum.
A jihar Adamawa da ke arewa maso gabas, babbar kasuwar dabbobi ta Mubi na daga cikin uku mafiya girma inda masu saye da sayar wa ke zuwa daga dukkan sassan kasar da Kamaru har ma da Jamhuriyyar Tsakiyar Afirka.
Makiyaya na shafe kusan mako daya daga kasashen da aka ambata inda suke kawo dabbobinsu kasuwar dabobi ta Mubi, wajen da ya zama cibiyar kasuwanci a karamar hukumar Yola ta kudu.
Salihu Adamu na BBC ya ziyarci kasuwar kuma ya duba tasirin tattalin arziki a can.

Опубликовано:

 

28 сен 2021

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 10   
@user-bm6mi6eb1e
@user-bm6mi6eb1e 2 года назад
Masha Allah ' Allah ya kara arziki da lafiya da zama lafiya
@jiddofelix1498
@jiddofelix1498 2 года назад
May Allah grant our market...we are proud to be shuwa Arab .... faithfully jĩddõ Felix 💖
@user-yk2mc6hx3j
@user-yk2mc6hx3j 4 месяца назад
❤❤❤❤❤
@nasirabubakar1658
@nasirabubakar1658 2 года назад
Gaskia muna alfahari da wannan Dan jaridan naku
@Al_IRFAN2
@Al_IRFAN2 2 года назад
Allah y bada ikon iyi
@mubarakabubakarbature3506
@mubarakabubakarbature3506 2 года назад
Masha Allah
@mahamnodouaboubacar978
@mahamnodouaboubacar978 2 года назад
Macha allah
@abulfathiahmad9018
@abulfathiahmad9018 2 года назад
Haba malam kamana adalci kai ba shuwa bane
@malikmalikinmalikmalikin7003
@malikmalikinmalikmalikin7003 2 года назад
Masha Allah
Далее
Kasuwar Layya a wannan shekarar kashi na daya
4:55
Просмотров 16 тыс.
МОЙ НОВЫЙ ДОМ
1:01:04
Просмотров 2,1 млн
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fatima Kwana Casa'in
4:10
Kasuwar rakuma a yankin Zinder
3:35
Просмотров 38 тыс.
WAKE MAI LAHIA 13 02 17
13:51
Просмотров 77 тыс.
Daga Bakin Mai ita tare da momi Gombe
6:13
Просмотров 962 тыс.
Kasuwar dabbobi ta kankama a Nijar
3:42
Просмотров 29 тыс.
Yadda Ake Gudanar Da Kasuwancin Dabbobi a Nijar
2:21
NTA Hausa: Kasuwar Dabbobin Yola
2:51
Просмотров 20 тыс.
МОЙ НОВЫЙ ДОМ
1:01:04
Просмотров 2,1 млн