Fitacciyar 'yar Tik Tok Aisha Lawal wadda ake kira Hausa Igbo girl ta bayyana dalilin da ya sa take aske gashin kanta. An haifi Aisha ne a jihar Katsina amma iyayenta 'yan asalin jihar Anambra ne.
Fatan alkairi dan allah yan uwa ku fadi alkairi ko kuyi shiru in bata burgeku basai kun zagetaba tunda batai muku komai ba kubar zaginta dan allah plsssss🙏🙏
Ke ba kyau mace ta aske kanta ance sai tayi Azimi 3 idan ta aske, ban saniba ko da gake ne, Kila ko dan al'adar Ibo da Yoruba ne mata su aske kai Amma haramun ne a musulunci mace te kamanceceniya da maza Masu Tiktok yan' Arewa kuyi amfani dashi ta wajen yada Daawar musulumci da sanar da government wahalar da jamaa suke ciki ba kawai bawa mutane dariya ba da sauran shirme. Allah ya temakemu tare da shiriya baki daya Amin
my sister tried to marry and Hausa man please okay if you want the relationship to be good I see your advising people so if you want there's no tribalism so Mary and Hausa man