Тёмный

Mahangar Zamani tare da Matasan 'Yan Majalisar Tarayya 

BBC News Hausa
Подписаться 614 тыс.
Просмотров 10 тыс.
50% 1

A Najeriya, an samu ƙarin matasa da suka shiga Majalisar Wakilan Ƙasar a wannan shekara. Mun zauna da wasu daga cikin waɗannan ƴan majalisa kan yadda suka fara aiki.

Опубликовано:

 

17 окт 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 21   
@ABUBAKARUMAR-c4y
@ABUBAKARUMAR-c4y 6 месяцев назад
Danmaje zabin Allah muna taredakai dari bisa dari
@harunalawal865
@harunalawal865 Год назад
Masha'allah munji Daji dadin wannan Shiri naku BBC Allah ya Kara taimakamamuku. Wannan ya karamana kwaringyuwa mu marasa Allah ya Kara taimakama kasarmu.
@zakariyyasadajibiya6594
@zakariyyasadajibiya6594 Год назад
Yes! Naji dadi kuma wannan ya tabbatar mana da cewar muma zamu iya, bawai kawai amshin shata bane kawai zamu iya
@al-ameendikko3379
@al-ameendikko3379 Год назад
Namu ba irin nasu ba ne! Hon. Umar Yusuf Yabo.
@sidizara4812
@sidizara4812 Год назад
Gaskia Madina ki gyara chigarki a matsayin ki n'a Matar aure ni masoyiyar ki Kuma Ina son wannan chirin nake dan Allah ki gyara Madina
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Год назад
Gaskiya ki ringa kamun kai kina rufe tsiraicinki
@tahirmuhammadsoba
@tahirmuhammadsoba Год назад
Masha Allah congratulations Allah ya tayasu riko 👏 ya basu ikon yin adalci ga mutanen da suke wakilta
@dogaraikano8991
@dogaraikano8991 Год назад
Allah ya baku sa'a Amen
@junaidmusajili7509
@junaidmusajili7509 Год назад
Allah ya taimaka
@sadiqasani2564
@sadiqasani2564 Год назад
Masha allah
@umarmuhammad6497
@umarmuhammad6497 Год назад
I want you to succeed, especially kamilu
@muktaradamu7428
@muktaradamu7428 Год назад
Allah ya taimaka, ya maku guduma, Amin.
@aminaumar431
@aminaumar431 Год назад
Komai yayi amma dan Allah ki gyara yafen mayafin naki kefa matar aure ce sannan duk wanda kike hira dasu maza ne amma wuyanki abude
@abduofataoumarou5956
@abduofataoumarou5956 Год назад
Nikenakeso idanba matar aure baceba ni inna san kida aure❤❤❤❤❤❤❤ kiyihakuri in abinyamiki zafi🙏
@lawanbukar934
@lawanbukar934 Год назад
Kaiii... Tanada aure fah
@zeeliman6437
@zeeliman6437 Год назад
Har da baby girl gare ta
@musasanusialiyu9525
@musasanusialiyu9525 Год назад
Ya baku gayyaci bello elrufai (jika hanta) ba... ya kamata shima da an gayyace shi
@Fateedbt
@Fateedbt Год назад
I liked this episode but I didn’t not like how Madeena was skipping Hon.Adamu. In case of next time please try to give chance to everyone to speak equally.
@hadizaa__
@hadizaa__ Год назад
I agree
@naziroumiko6253
@naziroumiko6253 Год назад
Barka❤
Далее
Mahangar Zamani kan illolin amfani da man 'bilicin'
28:39
Eminem НА РУССКОМ💔
00:30
Просмотров 444 тыс.
Mahangar Zamani kan ambaliyar ruwa a Maiduguri
26:40
Yaushe Pi za ta fashe? - BBC News Hausa
28:41
Просмотров 49 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Layla Othman
6:22
Просмотров 125 тыс.
Mahangar Zamani tare da Maryam Shetty da Munira Tanimu
29:38
Mahangar Zamani kan soyayya da samari ko dattijai
24:30
Me ke haddasawa mutane yawan fushi? - BBC News Hausa
26:46