Тёмный

Abubuwan da ba zan manta da su ba a aikina a BBC Hausa - Suwaiba Ahmad 

BBC News Hausa
Подписаться 607 тыс.
Просмотров 10 тыс.
50% 1

A yayin da BBC Hausa ta cika shekara 65 da kafuwa ranar 13 ga watan Maris, sashen zai rika kawo muku hirarraki da tsofaffin ma'aikatansa.
Mun fara fitar da jerin hirarrakin ranar Talata 1 ga watan Maris na shekarar 2022.
Tsoffafin ma'aikatan sun yi bayanai ne a kan yadda suka samu aikin BBC da yadda ya kasance musu, da rayuwa bayan sun bar aikin da dai wasu abubuwan da suka shafe su.
A yau za mu gabatar muku da hira ne da tsohuwar ma'aikaciyar BBC Suwaiba Ahmad.

Опубликовано:

 

19 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 9   
@Muhammadsadiqyayu
@Muhammadsadiqyayu 2 года назад
Allah Ya saka miki da Alheri, shirin bbc hausa a karkara ya amfani jama'a da dama a arewacin Nigeria.
@NetWorker-w9d
@NetWorker-w9d 2 года назад
Best station
@mamansanisouley95
@mamansanisouley95 2 года назад
Macha Allah yayi nagode
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 2 года назад
Allah sarki 🇳🇪🇳🇪🇱🇾
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 4 месяца назад
Allah sarki
@nasirmusa5144
@nasirmusa5144 2 года назад
Godiya muke BBC Hausa
@zainababbakar5171
@zainababbakar5171 2 года назад
👍👍👍
@nasirmusa5144
@nasirmusa5144 2 года назад
Sai shirin haifi ki yaye naji dadin wannan shirin
@Smarttech227
@Smarttech227 2 года назад
Suwaiba Ahmad tabiya tsara labari da rahoto a lokacinta tana daga cikin ma'aikatan da nike jin dadin sauraron shirinsu ita da su ahmed abba abdullahi da jamila tangaza da bilkisu baban gida isa sukusi da sauransu
Далее
...Daga Bakin Mai Ita tare da Lubabatu Madaki
8:38
Просмотров 40 тыс.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Aisha Muhammad
6:42
Просмотров 27 тыс.
КОСПЛЕЙ НА СЭНДИ ИЗ СПАНЧБОБА
00:57
How to Install and Use an Adjustable TV Arm
00:18
Просмотров 636 тыс.
У НАС ДОМА ЗАВЕЛАСЬ КРЫСА 🐀
01:00
Ba ni da uban-gida a Kannywood - Sadiq Sani Sadiq
6:49
...Daga Bakin Mai Ita tare da Adam Zango
10:13
Просмотров 273 тыс.
КОСПЛЕЙ НА СЭНДИ ИЗ СПАНЧБОБА
00:57