Тёмный

Gaisuwar sabuwar shekara ta 2024 daga ma'aikatan BBC Hausa 

BBC News Hausa
Подписаться 608 тыс.
Просмотров 31 тыс.
50% 1

Yayin da aka shiga sabuwar shekara, ma'aikatan sashen Hausa na BBC sun bayyana fatansu game da shekarar 2024 da kuma irin abubuwan da suka samu cimma a 2023.

Опубликовано:

 

19 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 37   
@magajim294
@magajim294 8 месяцев назад
Allah yasa kuci gaba da kawomana sahihan labaran duniya kamar yadda kukayi ilove you everything ❤❤❤❤❤
@mammangarbaharuna50
@mammangarbaharuna50 8 месяцев назад
Masha Allah ❤ BBC hausa
@AliceBarnabas
@AliceBarnabas 8 месяцев назад
❤❤❤❤ Barka da sabuwar shekara
@FatimaAbdullah-f6m
@FatimaAbdullah-f6m 8 месяцев назад
Fatananikuma Allah yatunu asirin wayanda suka damfareni a 2023
@MaryamMukhtar-r4k
@MaryamMukhtar-r4k 8 месяцев назад
Masha Allah BBC Hausa Muna godiya 👍
@AlkasimSani-jh2on
@AlkasimSani-jh2on 8 месяцев назад
Ina muku fatan alkhairi tare da fatan Allah ya kara mu basira
@mrmajos1829
@mrmajos1829 8 месяцев назад
Allah kayi mana Qarshe Mai kyau Allah ka amsa mana Bukqatun mu na Alkhairi 😢
@user-qr2jq9bm1j
@user-qr2jq9bm1j 8 месяцев назад
Dan bbc labarai na telbijim 🙏🙏🙏
@abdouibrahim9815
@abdouibrahim9815 8 месяцев назад
Oh très fort, kouna birgué ni, halshen Haoussa yana daukaka da kou
@Lawaladam422
@Lawaladam422 8 месяцев назад
Slm bbc dan Allah kun dai na labaran telbijim ne muna godiya
@Lawaladam422
@Lawaladam422 8 месяцев назад
Masha Allah bbc kundai na labaran telbijim ne
@makarantatv6760
@makarantatv6760 8 месяцев назад
MASHA ALLAH
@AyoubaIsmail-bj3yj
@AyoubaIsmail-bj3yj 8 месяцев назад
Macha Allah yayi daidai Masha allah amma labarai na gaskiya
@adamuhamza2395
@adamuhamza2395 8 месяцев назад
Mungode munga sabbin fuskoki , Amma yahaka banga Mai bamu lbr wassaniba MAMMAN SKIPER tudun wada ❤
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 3 месяца назад
Allah sarki ina mu fatan alhairi daga libya kuma inajin dadin shirye shiryen ku ku a kullm sai na saurare ku tin ina dan shekaru 17 nake sauraren ku a lokacin ni makiyayi ne ina kiwo ina rike karamin raidio katchibo a 2009 fata na a wata ranar in allah ya yarda zanje ofis dinku a abuja dalilin sauraren bbc hausa na koyi hausa orjinal a matsayi na na dan buzaye
@Lawaladam422
@Lawaladam422 8 месяцев назад
Masha Allah bbc kundai na labaran telbijim ne 2:16
@SirajiYusif
@SirajiYusif 8 месяцев назад
Amin ya Allah
@barkakano
@barkakano 6 месяцев назад
Bb haoussa 26/02/2024
@iiii8286
@iiii8286 8 месяцев назад
Allah kaba Najeriya zaman lafiya da suran kasa she musulmai
@HammaZaki-zj4bp
@HammaZaki-zj4bp 8 месяцев назад
Mu munaso kurinka turumina labarai na bbc hausa vidéos
@limanuyusuf1518
@limanuyusuf1518 8 месяцев назад
Masha Allah ❤❤❤❤❤
@abdullahiabubakarishaq4
@abdullahiabubakarishaq4 8 месяцев назад
Karya kuke matsiya ta bakwa sun mutannen Arewa Sai kashe mu akeyi Amma kunyi shiru kuma Allah ya isa Dama banda muna fircin siyasa babu abinda kukeyi matsiya ta kawai ❌❌❌
@abdulrahimumardarma1189
@abdulrahimumardarma1189 8 месяцев назад
Waye a cikinku yake trolling Man United a social media?
@BiniyaBiniya-gk6lg
@BiniyaBiniya-gk6lg 8 месяцев назад
Yabatun labaran talabijin
@I.G_PRODUCTIONS1
@I.G_PRODUCTIONS1 8 месяцев назад
ni wallahi Ina sanki Malama Badariyya Kalarawi
@zahraddeenmagaji1523
@zahraddeenmagaji1523 8 месяцев назад
.
@Hajia_Reza
@Hajia_Reza 8 месяцев назад
Muhd Babalala ya gama magana 🤣🤣🤣
@edrissousseni9968
@edrissousseni9968 8 месяцев назад
Why you guys stop spraying the news
@Lawaladam422
@Lawaladam422 8 месяцев назад
Masha Allah bbc kundai na labaran telbijim ne
@bashiridris3442
@bashiridris3442 8 месяцев назад
Masha Allah
@zahraddeenmagaji1523
@zahraddeenmagaji1523 8 месяцев назад
.
@Lawaladam422
@Lawaladam422 8 месяцев назад
Masha Allah bbc kundai na labaran telbijim ne
@Lawaladam422
@Lawaladam422 8 месяцев назад
Masha Allah bbc kundai na labaran telbijim ne
@Lawaladam422
@Lawaladam422 8 месяцев назад
Masha Allah bbc kundai na labaran telbijim ne
@idybaraou1048
@idybaraou1048 7 месяцев назад
Barka da Sabuwar Shekara , gogayen BBC Hausa !
Далее
Mahangar Zamani kan masu cutar sikila
30:53
Просмотров 10 тыс.
WHO IS MORE GREEDY?!
00:18
Просмотров 1,2 млн
How to Build a Homemade Bike Using a Barrel
00:21
Просмотров 1,4 млн
...Daga Bakin Mai Ita tare da Khadijan Daddy
5:51
Просмотров 7 тыс.
Yadda muke gabatar da shirye shiryen sashen Hausa
5:35
...Daga Bakin Mai Ita tare da Samha M Inuwa
5:43
Просмотров 40 тыс.
WHO IS MORE GREEDY?!
00:18
Просмотров 1,2 млн