Тёмный

Amfanin namijin goro ga lafiyar ɗan'adam 

BBC News Hausa
Подписаться 604 тыс.
Просмотров 113 тыс.
50% 1

"Bincike ya nuna cewa namijin goro ba ya ƙara wa namiji ƙarfin kuzari" in ji Dakta Auwal Musa.
Likitan wanda ya ƙware a fannin kula da cin abinci ya bayyana mana abubuwa shida da ya kamata duk mai cin namijin goro ya sani da kuma yadda ya kamata ya yi amfani shi.

Опубликовано:

 

7 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 23   
@AdamMuhammad-tx1sb
@AdamMuhammad-tx1sb 2 месяца назад
Shukran
@MamanReima
@MamanReima 11 дней назад
@user-jo4vm4do8u
@user-jo4vm4do8u 9 месяцев назад
Macha allh to yakamata ayimuna bayani akan cita gengembur sabada massu maganin gargajiya suna yawan cewa namiji goro ko chayin citta yana quara kuzarin namiji
@abincinkagarkuwanka578
@abincinkagarkuwanka578 9 месяцев назад
Gaskiya wannan brogram din yayi
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 9 месяцев назад
Bashida dadi a baki😪
@AboudramaneTangara-q7p
@AboudramaneTangara-q7p 11 дней назад
😂😂
@safinatualiyu4196
@safinatualiyu4196 3 месяца назад
Allah yasaka da alkhari amin
@IbrahimAbdoukkr
@IbrahimAbdoukkr 7 дней назад
😅
@abdullahimuhammad732
@abdullahimuhammad732 7 месяцев назад
Wannan bayanin baka cewa bayaqara karfin namiji abinda likitocin musulunci suka fada muka gwada muka tabbatar da aikinsa saboda haka kakoma makaranta .
@user-he5it5qh8v
@user-he5it5qh8v 3 месяца назад
Meye anfanin darbejiya,madaci,kuka da zogale ku yan arewa hausawa ga itatuwa a yankinku masu anfani anma baku damu dasu ko kudinga research akansuba se dai ku sare kuyi tuwo dasu,anma igbo da yoruba sun martaba kayansu har wani bayani akeyi akai.
@abubakarmuhammedaliyu3928
@abubakarmuhammedaliyu3928 9 месяцев назад
Muna godiya
@rabiudeenabdullahi8015
@rabiudeenabdullahi8015 9 месяцев назад
Masha allah
@bachirouabdourahamane6918
@bachirouabdourahamane6918 9 месяцев назад
Allah sa mu dace
@user-kx3zc2ev8g
@user-kx3zc2ev8g 8 месяцев назад
❤❤❤nass
@saadatuabbas2300
@saadatuabbas2300 9 месяцев назад
Allah Ya Sakama Ka Da Alkairi 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
@salisuusman7501
@salisuusman7501 3 месяца назад
❤❤❤
@TanimuNura-tc1ko
@TanimuNura-tc1ko 3 месяца назад
❤And
@MamanTela-fk4if
@MamanTela-fk4if 9 месяцев назад
Atan bayomana Wangalikita maganisanhi nabatura agayamina sunanshi mis Aya Narita farurowa amazakunta
@Mbharunamuhd
@Mbharunamuhd 3 месяца назад
Makar yaci
@MuhammadMussadeeq-jc2lx
@MuhammadMussadeeq-jc2lx 2 месяца назад
😂😂😂 ba haushe
@mubarakmusa32
@mubarakmusa32 2 месяца назад
Daqiqi baka san komai ba sai hauka da hassada
@AlioAlio-sl9os
@AlioAlio-sl9os 3 месяца назад
@TanimuNura-tc1ko
@TanimuNura-tc1ko 3 месяца назад
❤And
Далее
ПРОСТИ МЕНЯ, АСХАБ ТАМАЕВ
32:44
Просмотров 2,2 млн
Friends
00:32
Просмотров 865 тыс.
Bakin Mulki Episode 6
14:33
Просмотров 49 тыс.
Hanyoyin da zaki gamsar da mijinki  Malama juwairiya
8:50
ПРОСТИ МЕНЯ, АСХАБ ТАМАЕВ
32:44
Просмотров 2,2 млн