Тёмный

Aya ko Hadisi zakaja ba zagi ba, raddin Mal. Lawan ga Alkarmawi 

Karatuttukan Malaman Musulunci
Подписаться 284 тыс.
Просмотров 28 тыс.
50% 1

#karatuttukanmalamanmusulunci

Опубликовано:

 

20 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 75   
@abubakarusman1196
@abubakarusman1196 Год назад
Ma Sha Allah Muna Tare Daku Malaman Mu Na Sunnah Allah Ya Dafa Muku Da Dafawar Sa
@fatimamuhammadkeraukerau8338
Allah yakarama ahlussunna daukaka da ilimi me amfani
@musamohammed7263
@musamohammed7263 Год назад
Allah Ya Saka Malam! A Cigaba Da Bawa 'Yan Bidi'a Wuta💥💥💥💥💪
@sasbidosumaila2488
@sasbidosumaila2488 Год назад
Allah yakara ilimi malam lawan triumph ❤❤
@malamsani1675
@malamsani1675 Год назад
Wannan shine yace maniyi ba najasaba, yace zikiri aikin banza ne wato LAILAHA ILALLAH, HAYANIYA, IHU BANZA NE
@abubakarsani7984
@abubakarsani7984 Год назад
Sheikh triumph Allah kara maka lafiya da Nisan kwana ina sonka domin Allah.
@mahamanmourtalabako5402
@mahamanmourtalabako5402 Год назад
Wannan gaskya ne malam, Allah ya kara ma lahia da jin tsoron shi.
@matube9022
@matube9022 Год назад
Matsalar ƴan bidi'a Tijjaniya ɗaya ce.... Ba su san Sahabban Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam ba, da ace sun yarda da Sahabbai na tabbata zasu yi amfani da hadisansu a aikace, wannan zai sa dole su zubar da shirka da kafircin da Shehu tijjani da Shehu Birema suka rubuta da tunanin molon kansu
@hussainimuhammadsani4546
@hussainimuhammadsani4546 Год назад
Jazaakallahu khairan
@tankoabdulsalam3562
@tankoabdulsalam3562 Год назад
Allah ya saka da aĺkhairi
@Ibrahim-qy1he
@Ibrahim-qy1he 4 месяца назад
Allah yayima malan albarka❤❤
@TUNATARWAHAUSATV
@TUNATARWAHAUSATV 10 месяцев назад
Allah y saka da alkairi malam
@jaafarbature3188
@jaafarbature3188 Год назад
Allah ya Kara ma lfy sheik nawa❤️🥰💯
@AaMm-ry1sh
@AaMm-ry1sh Год назад
Malam Allah Ya Allah yakara daukaka sunna
@abubakardanasabe9626
@abubakardanasabe9626 Год назад
Allah yah Kara lfy ❤
@yakubusulaiman7046
@yakubusulaiman7046 Год назад
Allah yasaka da alkhair
@Hasanulbasary4
@Hasanulbasary4 Год назад
Allahu AKBAR
@mouhamanBellou
@mouhamanBellou Год назад
Ok
@RABIATUabdullahimuhammad-vo9mv
Allah tymaki malam akan daidai
@bachirabouldjabardantoudouni
نسأل الله العافية والسلامة البدعة بلاء عظيم نسأل الله الوقاية منها
@malamsani1675
@malamsani1675 Год назад
Ka ajiye litafi a gaba amma ba na karatun ba sai zage zage, kai abun tausayine.
@mustaphakabirsharu7678
@mustaphakabirsharu7678 Год назад
Hmm kaji jaki duk abinda kasani kobaka,sani,ba indai daga Allah,yake to yana karkashi,ikon manzon Allah,itama,gaibun baiwar Allah,ce hakika tana,karkashin manzon Allah,
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Год назад
Kawo hujja a qur'ani ko hadith na Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam
@habibuahmaddmalam2464
@habibuahmaddmalam2464 Год назад
@@nawasmuhammed4887 me yasa kuke cewa kun san ilmi?ba ALLAHne yasanar dakuba. Shima ANNABI saw. ALLAH ya sanar dashi gaibu da yawa dole muce yasan gaibu wacce ALLAH ya sanar dashi. Matukar za ace da malami malam saboda ALLAH yasanar dashi wani ilmi kadan. To dole ace da ANNABI saw yasan gaibu tinda ALLAH ya sanar dashi abubuwa da yawa daga cikin gaibu kuma nasan kasan gaibu da yawa wacce ALLAH ya sanar da ANNABI saw.
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Год назад
@@habibuahmaddmalam2464 kaga inda jahilcinku yake bayyana ai duk abinda Allah yasanadda bayinsa ba gaibu bane don ya bayyana shi, gaibun da Allah yake magana a qur'ani wanda yace ba wanda yasan shi sai shi, to wannan shi kadai yabarwa kansa saninshi
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Год назад
@@habibuahmaddmalam2464 Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam shine mafi daraja a halittun duniya, cewa baisan gaibu ba baya rage darajarsa don wanda ya bashi darajar shi yace yake banta da sanin gaibu, kuma abinda yasa kuke so ace dole Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yasan gaibu badon girmama Annabi bane saboda ku shigo da waliyyai ne kuce suma sun san gaibu, tunda kunce duk abinda yake mu'ujiza ga Annabi to karamane ga waliyyi، Ni bansan inda kuka samu wannan siyasar ba wallahi kololuwar walitaka itace ta Sahabban Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam su da suke da certificate na walitaka amma basu zo da irin tabar gazar da inyass yake yi ba da sunan walitaka Allah yaganadda ku, kubar wannan katon takari makaryaci dan 419 din addini daya kawo muku akidar kowa Allah salatil Fatih tafi Alqur'ani tafi salatin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam sau dubabe
@habibuahmaddmalam2464
@habibuahmaddmalam2464 Год назад
@@nawasmuhammed4887 ALLAHU akbar to ai gaibu da yawa wadanda aka kirasu da gaibu a alkur,ani kuma mukaji ALLAH ya sanar da ANNABI saw su kuma kaima kasansu
@abubakarsani7984
@abubakarsani7984 Год назад
Allah shi kara lafiya
@KabirouZangarma
@KabirouZangarma Год назад
Macha Allah
@malamalirafiatou7428
@malamalirafiatou7428 6 месяцев назад
Lawan trimp kaje à koyama ladabi saboda kai din maras kumya ne . Jahili kawai 😂
@IdrisMinuwa
@IdrisMinuwa Год назад
hassada lawan sarkin kariya
@umaryusufmustapha5610
@umaryusufmustapha5610 Год назад
Ashe ana gado tunda Dan gadon kaya ya gaji baban shi
@nasurumohammed2463
@nasurumohammed2463 Год назад
Jazakallahu khairan
@malamsani1675
@malamsani1675 Год назад
Allah ya shiryeku wahabiyawa
@MahmudMohammedKakanda
@MahmudMohammedKakanda Год назад
Allah yasaka da alkhairi
@bellomusaibrahim5074
@bellomusaibrahim5074 Год назад
Allah yasaka da Alheri
@nafiuadamkhamis6100
@nafiuadamkhamis6100 Год назад
Allah ya saka
@bmgkano8024
@bmgkano8024 Год назад
Gaskiya ne
@salissouharouna6798
@salissouharouna6798 Год назад
Gaskiya ne malam
@lukmanmusa5131
@lukmanmusa5131 Год назад
Allah saka da alheri
@muhammadabbaaliyu2793
@muhammadabbaaliyu2793 Год назад
❤❤❤
@yusufnabahani5552
@yusufnabahani5552 Год назад
Jakin banza kai ina ilmin naka ilimin ƙin Manzon S A W
@mouhamanBellou
@mouhamanBellou Год назад
Ok
@aliyudalhaalhassanburji5110
Tramol fa dan iska ne
@AaMm-ry1sh
@AaMm-ry1sh Год назад
Ai duk wanda ke zagin malamai shine dan iska
@KassimAyouwassani
@KassimAyouwassani Год назад
O‹oui lui l l'un oopl moi ooooo ou o
@salisububa2725
@salisububa2725 Год назад
Jzk
@UsmanZakaria-dn2yh
@UsmanZakaria-dn2yh Год назад
Mahaukaci jahilin banza
@habibuahmaddmalam2464
@habibuahmaddmalam2464 Год назад
Wai kuma nan kaima idan wani ya fito yayi maka magana ace shima ya zagi malamai. To tunda abin yana damunku ku fito yaki mana hauka kawai
@nafiusalisu3803
@nafiusalisu3803 Год назад
Malam jahilci yayi harda zagi koda wa yake zagin???
@nafiusalisu3803
@nafiusalisu3803 Год назад
Bakasan San gaskia
@bunuabdulkadirgaltimari1462
Allah yeshiri yeku
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Год назад
Ga yaki nan malamammu sunayi suna bayyanawa al'umma Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam gaskiyar addinin kakansu, mu karantarwa kawai muke Bama kashe kowa, amma ku kullum kashe ahlussunnah kuke,
@habibuahmaddmalam2464
@habibuahmaddmalam2464 Год назад
@@nawasmuhammed4887 waye yake kashe mutane? duk wanda zai kashe ahlussunna ai shi ba musulmi bane amma ku ai ba ahlussunna bane kiran kanku da kuke ahlussunna shima bidi,ane Amma tambayata a gurinka me ake nifi da ahlussunna. Fadamin dan ALLAH
@usmanabdulkadri9338
@usmanabdulkadri9338 Год назад
Kai sakaraine tunda kafa babatu kakeyi daga karimagana sai zagi
@garbahabuabdullahi3004
@garbahabuabdullahi3004 Год назад
Matamaza man from Kano state arikamawi.illiterate person from Tijjanyawa group's members
@abdulabbakarahmad1158
@abdulabbakarahmad1158 Год назад
Allah kasa mudace
@MALAM__TV
@MALAM__TV Год назад
Allah yasa mudace
@mahamadouilliassou5669
@mahamadouilliassou5669 Год назад
Macha Allah.
@IsamanIbrahim-hc6th
@IsamanIbrahim-hc6th Год назад
Macha Allah
Далее
MATAN ABUJA || Sheikh Lawan Abubakar Shuibu Triumph
18:47