Тёмный

Bayan Videon Tsiraici babiyana ta shaida yan tiktok yan wutane shedanu matsiyata makaryata. 

Alfurqan  Ta'alim Tv
Подписаться 162 тыс.
Просмотров 11 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 23   
@Usmanabukasim
@Usmanabukasim 9 дней назад
Muna kyamar kida malam abu A'ishah wani lokaci kidan yakan hanani tsayawa in sau rara ina fatan wata rana zaka daina saka kida malam❤
@maryammukhtar3607
@maryammukhtar3607 8 дней назад
Kai kwata kwata bakajin kida ne a rayuwarka ?
@SouleyRachida
@SouleyRachida 8 дней назад
😂😂😂 gaskiya kam ​@@maryammukhtar3607
@nafiukabeermakera3854
@nafiukabeermakera3854 8 дней назад
@@maryammukhtar3607ya miki laifi dan baya son kida
@جهادالجودي
@جهادالجودي 8 дней назад
Hakane wllahi😂😂😂😂😂
@ibrahimkallimustapha5431
@ibrahimkallimustapha5431 8 дней назад
Allah ya sauwaki
@rabiunura4356
@rabiunura4356 9 дней назад
allah yakarawa malam abu aisha lafiya da nisan kwana ♥️
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 9 дней назад
Amin amin, dan uwa rabiu nura tarw da kai.
@Aysa-v6r
@Aysa-v6r 8 дней назад
Matsala kida Abu aicha fatan alkairi agyara
@marymchcn4066
@marymchcn4066 9 дней назад
allah ya kyauta toh duniya kenan 🇸🇦🇸🇦
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 8 дней назад
Allah yasamudace duniya da lahira
@muhammadgamboabdullahi6703
@muhammadgamboabdullahi6703 2 дня назад
Kai wani irin dan jarida ne baka fahimci bayananta ba na siffufinda zaikai mutum wuta ba sai kayi ta maimai ta magana?
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 8 дней назад
Daga baya kenan Allah ya kyauta
@smtdigitals
@smtdigitals 7 дней назад
Malam wannan hirar tata ba ta yanzun bace, ta gabaci wannan video din da aka saki.
@NafisaSalisu-ze6gw
@NafisaSalisu-ze6gw 8 дней назад
Allah yasamu daci ameen
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 9 дней назад
Inbanda Rashin tunani irin na Mace waye ze saki jiki social Media Allah kashiryamu amma gaskiya dujal idan ya fito yanzu tabbas zetaras anajiransa bilhaqqi
@abdouhalilou-r8x
@abdouhalilou-r8x 8 дней назад
Allah kasa mu dace
@sdiallof2606
@sdiallof2606 8 дней назад
allah ya tsare mu
@LaminouLamine-c1p
@LaminouLamine-c1p 6 дней назад
😂😂😂😂😂😂😂😂😊
@sdiallof2606
@sdiallof2606 8 дней назад
@Rabbaniy1
@Rabbaniy1 9 дней назад
Ba'a makara da tuba, amma da tayi hakan tun kafin a fitar da tsiraicin na ta
@MassaoudouLawal
@MassaoudouLawal 9 дней назад
😂😂😂🎉
@jigorayuwajigorayuwa4149
@jigorayuwajigorayuwa4149 8 дней назад
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 NIGERIA 234🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Далее
BOSHO TV (SIRRIN BATETIRIYA)
8:42
Просмотров 51 тыс.
GARWASHI SEASON 1, EPISODE 6 ORIGINAL.
1:25:03
Просмотров 261 тыс.