Тёмный

Ku saurari Labarin matar nan tsakaninta da yan bindiga da wasu labaran ta'addanci daga Asadussunnah. 

Alfurqan  Ta'alim Tv
Подписаться 162 тыс.
Просмотров 12 тыс.
50% 1

Опубликовано:

 

21 сен 2024

Поделиться:

Ссылка:

Скачать:

Готовим ссылку...

Добавить в:

Мой плейлист
Посмотреть позже
Комментарии : 52   
@AlhajiNura-wn2xv
@AlhajiNura-wn2xv 2 дня назад
Subhanallah Allah yasakamaku Allah yaqasqanta Dukkan wayannan azzaluman😭🙏
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg День назад
Ya Allah ya saka mata, da duk sauran bayin Allah baki daya
@Manyajamilu-hc1bh
@Manyajamilu-hc1bh День назад
Wandaduk yayi karya Allah nanan
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg День назад
Innalillahi wainna ilaihir rajiun😭😭 wallahi sai da maganar matan nan tasakani kuka😭😭
@nurasalihu3545
@nurasalihu3545 День назад
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Allah ya isanmu da tsakaninmu da duk wanda yake da Hannu a cikin wannan Rashin Imani. Sune Ummul abaa'is Na komai
@MuhammadOusmane-m7r
@MuhammadOusmane-m7r День назад
Allah kaimuna kyakyawan karche alparman annabi salalahu alaihi wasalam
@hajiyamama2895
@hajiyamama2895 День назад
إنا لله وانا إليه راجعون لاحول ولا قوة الا بالله العلي العظيم استغفر الله
@AbubakarSidibe
@AbubakarSidibe День назад
QuAllah vous bénisse et vous protège ya check
@issayacouba8712
@issayacouba8712 2 дня назад
Tsakanin ku Allah a haka ne wasu malaman Nigeria ke kokarin ba yan ta'adda uzuri ? Allah ya sawwaka !
@usmanauwal977
@usmanauwal977 2 дня назад
Subhanallah
@ummulkulsumibrahim9962
@ummulkulsumibrahim9962 День назад
Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un Allahumma a jurna fiy masibatuna wa kalifna khairan minha. Allah ya saka miki ya kuma baki lfy
@AuwaliToki
@AuwaliToki Час назад
Dan Allah kafadi ainane akayi wannan abin duk abinda kake fada baka taba kawo fijja kodayaba wallahi malam baka da imani
@auwalmuhammad9414
@auwalmuhammad9414 День назад
Alhamdulillah Allah yakara Wulakantasu
@DayabouOumar
@DayabouOumar День назад
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 День назад
Inna Lillahi wa Inna ilaihi rajiun. Ikon Allah baa rama mugunta da mugunta, musamnan a kan ba wanda shi yayi maka, akwai Allah idan kai haquri halin Manzo SAW, sai Allah ya saka maka duniya da lahira. Allah yana son masu haquri kuma shine halin yan' Aljannah. Allah mun tuba ka yayyyafawa masifa ruwa
@AbubakarMuhammed-sw3ip
@AbubakarMuhammed-sw3ip День назад
Amen ya hayu ya kayome
@MohamdAli-uj3wm
@MohamdAli-uj3wm День назад
Ya Allah 😢😢😢😭🤲🤲🤲🤲🤲
@UsmanChu-qb4nb
@UsmanChu-qb4nb День назад
Allah yakaramana ireirenka ml'am. Domin magujawan hausawa da yan adawanmu. Suna samun nasara akanmu da Kadan da Kadan kan ruguza hausa Fulani.
@Frdoes
@Frdoes День назад
Innalilahi wa inna ilehi rajiun Allah muntuba wan nan masifa damaitakama ubangiji Allah yakamana mafita Dan isar Annabi Muhammaduh rasulila s a w. Dan Allah asadussuna Ina Neman alfarma kudai malamai ne kuwar Allah kuhada kanku gabadaya MLM dukkunku
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 День назад
Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un
@aliyuadamu7549
@aliyuadamu7549 2 дня назад
Munfara fahimtarka yanzukan malam Musa sabida anbaka wata matsayi agefen fulani shiyasa kake musu uzuzi da basukariya yanzu don Allah labarin dakabayar da labarin matannan wannene yafi sosa Rai sun fakeda yansakaine sukasasu daukan makami wai kaimakuma kabiye musu,,
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 День назад
Wallahi haka ne. Kuma fa 'yan bindigar nan makaryata ne. Ni ban yadda dan saka zai yi abun da Asadu ya ce ya yi ba wallahi. Kawai da sun ba da labari shi ke nan wai sai a yarda?
@aliyuadamu7549
@aliyuadamu7549 День назад
@@ismailhashim6637 mumafah fulaninne nagaske amma bamagoyon bayan abinda sukeyi donmin batasunan fulanine amma shi sabida ambasa wata mukami shine bari yarika karesu dasunan malanta
@AlassaneHaya
@AlassaneHaya 2 дня назад
Walahi mussa assadou sunah ta n'a ba mutane hawochi kulune kare fullani chikai
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y День назад
Wannan duk ba hujja bace da mutum zai shiga ta.addan ci suyita kashe mutane suna sacewa domin allah yace واليس للإنسان إلا ماسعي وان سعيه سوف يري
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 День назад
Wallahi haka ne. Kuma fa 'yan bindigar nan makaryata ne. Ni ban yadda dan saka zai yi abun da Asadu ya ce ya yi ba wallahi. Kawai da sun ba da labari shi ke nan wai sai a yarda?
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 День назад
Innalillahi wa'inna ilaihiraju'un 😭😭😭
@zahraddeeniabubakar8416
@zahraddeeniabubakar8416 День назад
Kai dai aikinka kenan kulum bawa yan taada kariya kulum Allah ya bayanamana boyayar manufarka
@V-Voiceless
@V-Voiceless 2 дня назад
Nidai babu wani uzuri da zanyiwa dan taadda, kuma malam kubar basu uzuri. Waye a Nigeria baa zalunta ba , haka baya nufin ka koma daji kaita kona mutane kana yanka mutane ba. In wannan uzuri ne ay duka damun koma daji muma
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض День назад
Ai wan nan malamin dakake gani shi mebawa ta addanci kariya ne saboda yana auren ba fulatana
@V-Voiceless
@V-Voiceless День назад
@@رضوانربيع-خ5ض nima fulani ne amman bana basu kariya, kawai raayin sane da kuma fahimtar sa haka. Dan taadda dan taaddane, kuma wannan taaddanci ba kawai fulani ne kawai keyiba harda sauran kabilu sun fake ciki sunayi. Allah ya jara mana
@iliyasumalamsale7365
@iliyasumalamsale7365 2 дня назад
Wadannan mutanen baikamata ayi sulhu dasuba har se ankarkashe manyan to dagabaya sukananu tunda baasansuba shine sulhun dore
@abdourrahmanedoudou8629
@abdourrahmanedoudou8629 День назад
الا الذين تابوا من قبل تقدرواعليهم
@aliyuadamu7549
@aliyuadamu7549 2 дня назад
Fasiki yayi magana kaikuma malami kagamsu harkana kafa hujja da maganan fasikinnan ,,
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض День назад
Ai shi me goyon bayan Fulani ne saboda matarsa ba fulatana ce
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y День назад
Magana ta gasky magan ganun ka na goyon bayane agareka ku da alama basu taba kama wani nakaba ko sun kashe wani nakaba hys kake karesu Amma allah yana ganin ka
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض День назад
Matarsa ba fulatana ce shiyasa baya kaunar hausawa
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 День назад
​@@رضوانربيع-خ5ض Nima nayi tunanin haka. Amma Annabi SAW shi ba haka yayi ba, yace koda Fatima bint Muhammad tayi sata sai ya yanke mata hannu, ina mamakin ina Mlm ya baro maganar Annabi SAW
@AbubakarSidibe
@AbubakarSidibe День назад
A kire in Sakai kikiñ Nigeria azzalumai Kai in Sakai da in bindiga dukansu in in skane
@MahamatSani-n1y
@MahamatSani-n1y День назад
Malam ko yahudawa basuyi abunda mutanennan sukayi ba
@YahuzaRufai-wf6gf
@YahuzaRufai-wf6gf День назад
To ai mu DUK Wanda aka kama semuga Fulani NE Kuma DUK Wanda yai video a cikinsu semuga Fulani NE
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض День назад
Wlh babu ƙabilar dazata yadda da Fulani har abada a Nigeria inba Hausawa ba kai yanzu ka isa ka yiwa inyamurai haka kazauna lfy wannan asadussuna neman farin jini yake agurin fulani shi abinda yake so kada Hausawa subawa ƙabilarsu kariya sedan suzauna adinga cin mutuncin su wlh inni Gwamna ne yake wannan surutun ajahata senasa ankamashi wlh domin yanabawa fulanin dasuke kashe mutane kariya saboda ya renawa Hausawa hankali kuma yana zaune acikinsu wlh yakamata akamashi yanada sa hannu acikin ta addancin Nigeria wlh akwai irinsu Acikin gari dayawa muna tare dasu wlh
@ameenahaliyu5848
@ameenahaliyu5848 День назад
Tare da girman Malun ta wannan son zuciya ne asadu,duk abunda fulanin nan suke baka gane ba kenan
@mubaraksjibirilt.v4275
@mubaraksjibirilt.v4275 2 дня назад
Malama barka ranar juma a
@USMAN..DONO-t1h
@USMAN..DONO-t1h 2 дня назад
Mushen kura karya kake
@abdourrahmanedoudou8629
@abdourrahmanedoudou8629 День назад
akowane ban gare
@muhammedadamu6013
@muhammedadamu6013 День назад
hawayen kada
Далее
Ozoda - Lada (Official Music Video)
06:07
Просмотров 1,1 млн
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /22/09/2024
25:10