To amma meyasa yafi arha sauran kasashen makota inda kuke kaimusu kaya saimu da akeyi agidanmu yafitsada km kukeda dizel da fetir anatausawa da allah ko allah hima zai tausayamuku✌
Amma duk tarin kudin shi bantabajin ance ga Masallacin Dangote ko makarantar islamiyan Dangote, Ina mai jawo hankalinshi Yayi amfani da dukiyar shi yasayi Aljannah, Dan karyatafi bai bar sadakatir jariya ba
Karka mai damu gidadawa Mai yahada cement DA Dala bayan kayan kasarmu ne mudai adduarmu itace Allah yataimaki masu jin tausayin alummar wanda basa jin kan nakasa Allah karya jikansu shine kawai
To miyasa yafi sauki a wasu kasashen? Mu kuma da akeyi akasar mu kuma sai yayi tsada, kuma wai sai ace kudin Mota ne, a dai duba wannan maganar. Ya rasa me zai ce yace Dollar, kuma yace kudin mota.
Assalam dafatan kuna lfy kunga duk laifin gwamnati ne saboda sun kasa kulawa da man petroleum da kuma train saboda shine zai iya dauka abubuwa masu yawa
abeg o where tausayi de for here ka girbi Abu akasar kuma yan kasar ka saida masu da tsada richest man in Africa I wonder how u feel when u remember u are a Nigerian and a Muslim from the north
babu kishin talaka a wnn kasa hk kuma bakwa kishin kasarku duk mgnr d yake baima kmt yyeta b sbd siyarda cement in dala ai bai kmt b komai d aki sarrafa shi a kasar nn aki samun she